Shugaban Kasar Iran Ya Bayyana Alakar Kasar Da China Da Cewa Tana Dauke Da Amfani Masu Yawa
Published: 29th, August 2025 GMT
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Dangantaka tsakanin Iran da China na dauke da dabarun manufofi masu kyau
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jaddada cewa: Kasar Iran na da sha’awar gudanar da hadin gwiwa mai ma’ana da kasar China, musamman a fannin raya dabarun kiyaye hanya, yana mai bayyana dangantakar dake tsakanin kasashen biyu a matsayin kyaukyawar dabara.
Shugaba Pezeshkian ya bayyana hakan ne a yayin wani taro da aka gudanar a ranar Alhamis don daidaita yin nazari kan fannoni daban-daban na dangantaka da hadin gwiwa, da kuma bayyana ajandar ziyarar shugaban kasar China. Taron ya samu halartar manyan jami’ai da shugabannin hukumomin zartarwa da abin ya shafa.
A yayin wannan taro, an tattauna muhimman batutuwan da suka shafi dangantaka da misalan hadin gwiwa tsakanin Jamhuriyar Musulunci ta Iran da Jamhuriyar Tarayyar China a fannoni daban-daban ta hanyoyi daban-daban, kuma an yi musayar ra’ayi.
Baya ga nazarin sabbin ci gaban da aka samu wajen aiwatar da yarjejeniyoyin da ayyuka a tsakanin kasashen biyu, bangarorin da abin ya shafa sun gabatar da shawarwari na musamman dangane da hanyoyin da za a bi wajen hanzarta kammala su.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Araqchi: Matakin Gungun Kasashen Turai Kan Iran Lamari Ne Da Zai Dagula Al’amura August 29, 2025 Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Mayar Da Martani Kan Kudurin Tawagar Turai August 29, 2025 Yemen Da Jaddada Yiwuwar Daukan Dogon Lokaci Dakarunta Suna Arangama Da Gwamnatin ‘Yan Sahayoniyya August 29, 2025 Guterres: Shirin Gwamantin Mamayar Isra’ila Kan Gaza Wani Babban Hatsari Ne August 29, 2025 Aragchi: Iran Zata Maida Martani Ga Kasashen Turai Dangane Da “SnapBack” August 28, 2025 Farashin Mai Ya Tashi Saboda Kammala Gyaran Bututun Druzhba August 28, 2025 HKI Ta Nosa Gaba Wajen Rusa Birnin Gaza August 28, 2025 Masu Goyon Bayan Hizbullah Su ce Suna Nan Daram Tare Da Kungiyar August 28, 2025 Iran Ta Yi Gargadin Cewa: Shirin Dawo Da Takunkumi Kanta Zai Shafi Mu’amalarta Da Hukumar IAEA August 28, 2025 Wakilin Kasar Rasha A Vienna Ya Sanar Da Sake Dawo Da Ayyukan Hukumar IAEA A Cibiyar Busharhr Na Iran August 28, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Iran Ta Sanya Da Ranar 30 Ga Watan Nuwamba A Matsayin Ranar Kasa Ta Tsibirai 3
Gwamnatin kasar Iran ta sanar da ranar 30 ga watan nuwambar kowacce shekara a matsayin ranar kasa ta tsibirin Abu Musa tumbu babba da tumbu karami da ta karbo daga hannu birtaniya a shekaru da suka gabata, wanda yayi daidai da 9 ga watan Azar na kalandar iraniyawa .
Tsibiran guda 3 da ake takaddama akansu Abu musa da tunbu babba da karami suna yankin tekun fasha ne tsakanin mailand na iran da kuma hadaddiyar daular larabawa, tsibbiran wani bangare ne na kasar iran tun karnoni da suka gabata da ke cike da abubuwa da suka safi doka da tarihi a iran da kuma kasa da kasa.
Iran ta jaddada cewa dukkan wadannan tsibirai guda 3 wani bangare na kasarta da babu tantama akai,don haka ta yi kira ga kasashen larabawa da su guji daukar duk wani mataki akai da zai iya cutar da dangantakar dake tsakaninsu.
A ranar 30 ga watan nuwambar shekara ta 1971 ne dakarun birtaniya suka janye daga tsibiran kuma kwana biyu kafin kafa hadaddiyar daular larabawa a hukumance aka dawo da ikon mallakar tsibiran ga kasar iran bisa doka.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka HKI Na Ci Gaba Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta A Gaza Inda Take Kashe Falasdinawa October 31, 2025 An Tube Yarima Mai Jiran Gado Na Birtaniya Bayan Da Aka Tabbatar Da Laifinsa October 31, 2025 Kasashen Pakistan Da Afghanistan Sun Tsawaita Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta October 31, 2025 M D Duniya Tayi Gargadi Game Da Gwajin Nukiliya Da Amurka Ta Sanar Za ta yi October 31, 2025 Sudan Ta Yi Kira Ga Kwamitin Tsaro Da Ya Ayyana RSF A Matsayin Kungiyar ‘Yan Ta’adda October 31, 2025 Araqchi: Gwajin Makaman Nukiliya Na Amurka Babbar Barazana Ce Ga Duniya October 31, 2025 Masar da Eritrea Sun Tattauna Bukatar Tallafawa Kasar Sudan October 31, 2025 Shugaban Lebanon Ya Umarci Sojoji Da Su Fuskanci Kutsen Na Isra’ila A Kudancin Kasar October 31, 2025 Madagascar Ta Sanar da Kafa Sabuwar Gwamnati Tare da Manyan ‘Yan Adawa October 31, 2025 Iran ta yi fatali da kalamman IAEA Kan Shirin Nukiliyarta October 30, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci