HKI Ta Nosa Gaba Wajen Rusa Birnin Gaza
Published: 28th, August 2025 GMT
HKI ta na ci gaba da rusa gidajen Falasdinawa falastinawa a gaza, inda a yau Alhamis kadai ta kashe falasdinawa 16 a gaza sannan ta raunata wasu a kudancin zirin gaza.
Shafin yanar gizo na labarai Arab News na kasar Saudiya ya bayyana cewa HKI tana da anniyar kwace birnin Gaza, wanda yake dauke da falasdinawa kimani miliyon guda.
An gargadi HKI da ta daina hakan saboda zai kashe falasdinawa da dama amma ta yi kunnen uwar shegu da shi. Labaran da suke fitowa daga Gaza sun bayyana cewa mafi yawan Falasdinawa a gaza suna gudu ne zuwa ta bakin tekun Medeteranian. Sannan sojojin yahudawan sun kai hare-hare a kan unguwannin Shejaia, Zeitoun, da Sabra. Kuma sun kashe falasdinawa 71 a cikin sa’o’I 24 da suka gabata. HKI ta ce idan ta gama gaza ta gama da kungiyar Hamas kenen. Sannan ya zuwa yanzu ta rusa gidajen falasdinawa kimani 1,500 tun lokacinda ta fara wannan shirin na kwace Gaza.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Masu Goyon Bayan Hizbullah Su ce Suna Nan Daram Tare Da Kungiyar August 28, 2025 Iran Ta Yi Gargadin Cewa: Shirin Dawo Da Takunkumi Kanta Zai Shafi Mu’amalarta Da Hukumar IAEA August 28, 2025 Wakilin Kasar Rasha A Vienna Ya Sanar Da Sake Dawo Da Ayyukan Hukumar IAEA A Cibiyar Busharhr Na Iran August 28, 2025 Kwamitin Sulhu Ya Kadu Da Ganin Yadda Kananan Yara Ke Mutuwa Saboda Yunwa A Gaza August 28, 2025 Rahoton Isra’ila Ya Bayyana Yadda Dakarun Yemen Suka Kasance Gagara Ba Dau Ga Gwamnatin Isra’ila August 28, 2025 Dakarun Kai Daukin Gaggawa Na Sudan Sun Kashe Fararen Hula 24 Tare Da Raunata Wasu 55 A El-Fasher August 28, 2025 Kwamitn Tsaron MDD ya amince da bullar yunwa a zirin Gaza August 28, 2025 Wata babbar tawagar jami’an tsaron Sudan ta ziyarci Somaliya August 28, 2025 E3 na shirin gabatar da bukatar dawo da takunkuman MDD a kan Iran August 28, 2025 Shugaban Rwanda ya musunta zargin sojojin kasarsa da hannu a rikicin Congo August 28, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
An Tube Yarima Mai Jiran Gado Na Birtaniya Bayan Da Aka Tabbatar Da Laifinsa
Bayan kwashe shekaru ana taƙaddama kan abubuwan kunya da ake zargin shi da aikatawa, a yanzu an tube shi, kacokan, duk wata alfarma ko sarauta ko mukami daga tsohon yariman Birtaniya Andrew, wanda da ne ga marigayiya Sarauniya Elizabeth II.
Fadar masarautar Birtaniya ta Buckingham Palace ce da kanta ta fitar da sanarwa game da hakan. A yanzu “za a rika kiransa da tsuran sunansa, wato Andrew Mountbatten Windsor,” in ji sanarwar.
Masarautar na fatan wannan mataki nata zai kawo karshen muhawara kan jerin abin kunyar da ake zargin yariman ya aikata wadanda ake alakantawa da masarautar.
Yanzu an tube shi karfi da yaji, duk wasu sarautu da ke kansa, kamar yariman York da sauran su.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kasashen Pakistan Da Afghanistan Sun Tsawaita Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta October 31, 2025 M D Duniya Tayi Gargadi Game Da Gwajin Nukiliya Da Amurka Ta Sanar Za ta yi October 31, 2025 Sudan Ta Yi Kira Ga Kwamitin Tsaro Da Ya Ayyana RSF A Matsayin Kungiyar ‘Yan Ta’adda October 31, 2025 Araqchi: Gwajin Makaman Nukiliya Na Amurka Babbar Barazana Ce Ga Duniya October 31, 2025 Masar da Eritrea Sun Tattauna Bukatar Tallafawa Kasar Sudan October 31, 2025 Shugaban Lebanon Ya Umarci Sojoji Da Su Fuskanci Kutsen Na Isra’ila A Kudancin Kasar October 31, 2025 Madagascar Ta Sanar da Kafa Sabuwar Gwamnati Tare da Manyan ‘Yan Adawa October 31, 2025 Iran ta yi fatali da kalamman IAEA Kan Shirin Nukiliyarta October 30, 2025 Trump Ya Umarci Ma’aikatar Yakin Amurka Ta koma gwajin makaman nukiliya October 30, 2025 Isra’ila ta amince da fadada matsugunai a Yammacin Kogin Jordan October 30, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci