Matatar Ɗangote ta rage farashin fetur zuwa N865
Published: 10th, April 2025 GMT
Matatar Mai ta Ɗangote ta rage farashin litar man fetur zuwa Naira 865 ga dillalai masu saya daga wurinta.
A safiyar Alhamis hukumomin Matatar Ɗangote suka sanar da dillalai dangane da ragin naira 15 daga tsohon farashin man na naira 880.
.উৎস: Aminiya
কীওয়ার্ড: Matatar Ɗangote rage farashin man fetur
এছাড়াও পড়ুন:
DAGA LARABA: Dalilan al’ummomi na rungumar gwaji kafin aure
More Podcasts Najeriya a Yau Daga Laraba
Wasu al’ummomi sun bayyana dalilan da suka sa suka karbi tsarin yin gwajin lafiyar ma’aurata kafin a daura musu aure.
A wasu lokutan, akan samu matsaloli sakamakon rashin gwajin jini kafin a hada mace da na miji aure. Matsalolin sun hada da yaduwar cututtuka, samun ‘ya’ya marasa lafiya da sauran wasu matsalolin.
NAJERIYA A YAU: Yadda Za A Dama Da Matan Arewa A Fannin Kimiyya DAGA LARABA: Abubuwan da ya kamata yara su yi yayin hutun makarantaShirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne kan dalilan da suka sa wasu alummomin suka rungumi yin gwajin jini kafin aure.
Domin sauke shirin, latsa nan