Qatar Ta Bukaci A Gurfanar Da Natanyahu A Gaban Kuliya Don Fuskantar Adalci
Published: 11th, September 2025 GMT
Gwamnatin kasar Qatar ta yi tir da fray ministan HKI Banyamin Natanyahu, kuma ta bukaci a gurfanar da shi a gaban kuliya, saboda hare-haren ta’addanci da kai birnin Doha babban birnin kasar a ranar Laraban da ta gabata .
Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto Firay ministan kasar Qatar yana fadar haka a yau Alhamis a birnin Doha ya kuma mkara da cewa, duk da cewa dama ana nemansa a kotun ICC saboda laifukan yaki, kasar Qatar tana bukatar a gaggauta kaishi gaban kuliya.
Hare-haren dai sun jawo tir da allawadai kan HKI a mafi yawan kasashen Duniya, da kuma manya-manyan kungiyoyi na kasa da kasa. Musamman ganin cewa kasar Qatar ce babbar mai tsiga tsakani don dawo da zaman lafiya a yankin da HKI take fafatawa da kungiyar Hamas a Gaza tun ranar 7 ga watann Octoban shekara ta 2023.
Firay ministan y ace samuwar wakilan kungiyar Hamas masu tattaunwa da dayan bangen a Doha sanenne ne ga HKI da kuma Amurka. Kasar Qatar bata tara jami’an kungiyar Hamas a Doha don basu mafaka na din din ba.
Dangane da wannan an ji Natanyahu yana maida martani kan cewa kasar Qatar ta tara yan ta’adda a birnin Doha, don haka ta tara mikaya HKI don haka abinda ta yi dai-dai ne. Kuma ya sha alwashin bin yan kungiyar Hamas a duk inda suke don halakasu.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Hamas Ta Ce Hare-Haren HKI A Kanta A Doha Ba zai Sauya Kome Ba A Gaza September 11, 2025 Iran Tace IAEA Ta Amince Da Sabuwar yarjeniya Da Ita September 11, 2025 HKI Ta Kai Hari Da Makamai Mazu Linzami A Wasu Yankuna A Yamen September 11, 2025 Shugaban Nijeriya Ya Bada Da Umarnin Karya Farashin Kayan Abinci . September 11, 2025 Iran Tayi Tir Da Harin HKI A Yamen Da Kuma Kashe Yan Jarida September 11, 2025 Ana Gab Da Kulla Yarjejeniyar Iskar Gas Tsakanin Iran Da Kasar Rasha. September 11, 2025 Kasar Ghana Ta yi Tir Da Harin Da Isra’ila Takai A Kasar Qatar September 11, 2025 Araghchi :Yarjejeniya da IAEA zata dore idan ba’a dauki mataki kan Iran ba September 11, 2025 “Kasashen Larabawa ma basu tsira ba daga hare-haren Isra’ila” (Naim Qassem) September 11, 2025 Faransa : Mutane 250,000 suka shiga zangar zangar ‘’a Toshe komai’’ inji CGT September 11, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: kungiyar Hamas kasar Qatar Kasar Qatar
এছাড়াও পড়ুন:
Za A Kada Kuri’ar Raba Gardama Akan Sabon Tsarin Mulki A Kasar Guinea
A ranar Lahadi mai zuwa ne za a kada kuri’ar raba gardama akan sabon kundin tsarin mulkin kasar Guinea,wanda zai bai wa shugaban soja mai ci Mamadi Domboya damar tsayawa takara.
Kamfanin dillancin labarun Reuters ya nakalto cewa; A yau Laraba ne zai zama ranar karshe ta wayar da kai akan kada kuri’ar,wanda hakan zai zama wani mataki mai matukar muhimmanci a wannan kasa ya yammacin Afirka.
Jim kadan bayan juyin mulkin da aka yi a wannan kasa a watan Disamba na 2021, an yi dokar da majalisar Mulki ta soja ta amince da ita, wacce ta kunshi cewa; Dukkanin ‘yan majalisar Mulki ta soja ba su da hakkin tsayawa takara a fadin kasa da kuma a matakin yankuna.
Sai dai kuma a cikin sabon tsarin mulkin da za a kada kuri’ar raba gardama akansa babu wannan dokar a cikinsa.
Har ila yau, sabon kundin tsarin mulkin ya zo da sabon tsarin tsawaita wa’adin mulkin shugaban kasa daga shekaru biyar zuwa shekaru bakwai,wacce za a iya sabuntawa sau daya. Haka nan kuma a karkashin sabon tsarin mulkin za a kafa majalsiar dattijai,wacce shugaban kasa ne yake da ikon nada kaso 1/3 na mamabobin wannan majalisar.
Da akwai mutane fiye da miliyan 6.7 da za su kada kuri’ar raba gardamar, za kuma a amince da shi, idan rabin wadanda su ka yi zaben su ka amince da shi.
Tun a 2024 ne dai aka tsayar da cewa za a mika wa fararen hula Mulki sai dai kuma sojojin sun saba alkawali. A watan Disamba na wannan shekarar ne aka tsayar za a yi zaben shugaban kasa.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Larijani: Iran Da Saudiyya Za Su Bunkasa Aiki Tare A Fagagen Kasuwanci Da Tsaro September 17, 2025 Hukumar Tarayyar Turai Ta Gabatar Da Shawarar Jingine Aiki Da Yarjejeniyar Kasuwanci Da HKI September 17, 2025 Gaza: HKI Tana Ci Gaba Da Yi Wa Falasdinawa Kisan Kiyashi A Gaza September 17, 2025 Ma’aikatar Shari’ar Iran Ta Sanar Da Rataye Dan Leken Asirin Hukumar Mossad Ta Isra’ila September 17, 2025 Hamas Ta Karyata Gwamnatin Mamayar Isra’ila Kan Shirga Karya Don Kare Muggan Manufofinta September 17, 2025 Iran Ta Bayyana Abubuwan Da Bata Amince Da Su Ba A Jawabin Bayan Taro Na Kungiyar OIC A Birnin Doha September 17, 2025 Chadi: Majalisa ta amince a baiwa shugaban kasa damar ci gaba da Mulki har karshen rayuwa September 17, 2025 Iran Ta Bukaci Musulmi Su Goyi Bayan Yunkurin Kasa da Ka Na Kauracewa Isra’ila September 17, 2025 Kwamitin bincike na MDD ya zargi Isra’ila da aikata “kisan kare dangi” a Gaza September 17, 2025 Iran da Saudiyya sun bukaci hadin kan Musulmi game da halin da ake a yankin September 17, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci