Ana Gab Da Kulla Yarjejeniyar Iskar Gas Tsakanin Iran Da Kasar Rasha.
Published: 11th, September 2025 GMT
Jakadan kasar Iran a Rasha ya bayyana cewa daya daga cikin muhimman alamura da ake gab da cimma yarjejeniya akansa tsakaninsu da kasar Rasha a bangaren makamashi shi ne batun kai iskar gas Iran, wanda tuni aka wuce matakin share fage ana gab da kammalawa
Kazim Jalali ya fadi a gefen bikin baje kulin kayayyakin rubobi da aka gudanar cewa” tattaunawar baya bayan nan da aka yi tsakanin Iran da Rasha a kasar chine ya nuna cewa an cimma matsaya tsakanin kasashen biyu, musamman game da kwangoglin da suka shafi tattalin arziki .
Jalali ya kara da cewa daga cikin muhimman batutuwa dake tsakanin kasashen biyu shi ne batun isar da gas ga kasar Iran a matsayin wani bangare na yin aike tare a bangaren makamashi ,don haka tawaga daga rasha za tazo nan kasar Iran a mako mai zuwa domin tattaunawa da cimma matsaya ta karshe kan wanan batu.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kasar Ghana Ta yi Tir Da Harin Da Isra’ila Takai A Kasar Qatar September 11, 2025 Araghchi :Yarjejeniya da IAEA zata dore idan ba’a dauki mataki kan Iran ba September 11, 2025 “Kasashen Larabawa ma basu tsira ba daga hare-haren Isra’ila” (Naim Qassem) September 11, 2025 Faransa : Mutane 250,000 suka shiga zangar zangar ‘’a Toshe komai’’ inji CGT September 11, 2025 MDD ta yi maraba da yarjejeniyar Iran da IAEA dangane da komawa bincike September 11, 2025 Sauyin Yanayi : Shugabannin Afirka sun bukaci a yi adalci September 11, 2025 Sheikh Qasim: Hare-Haren HKI Kan Qatar Sashe Ne NA Shirinta Na “Isra’ila Babba” September 10, 2025 Majiyar Gwamnatin Yamen Ta Ce HKI Ta Kai Wasu Sabbin Hare-Hare Kan Kasar September 10, 2025 Aragchi: Yarjeniya Da IAEA Ya Nuna Hakurin Iran Bayan Hare-Hare Kan Cibiyoyin Nukliyarta September 10, 2025 Iran Ta Bukaci Kasashen Musulmi Su Dauki Mataki Guda kan HKI bayan Harin Qatar September 10, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Shugaban Kasar Iran Ya Gana Da Sarkin Kasar Qatar A Birnin Doha
Shugaban kasar Iran Mas’ud Fizishkiyan wanda yake halartar taron brinin Doha, na kasashen musulmi da larabawa, ya gaba da sarkin Qatar Tamim Bin Hamad ali-Thani, inda su ka tattaunawa halin da ake ciki a wannan yankin na yammacin Asiya.
Taron na Doha ne na gaggawa ne wanda aka shriya shi, domin tattauna harin wuce gona da iri da HKI ta kai wa kasar Qatar a wani yunkurin yi wa shugabannin Falasdinawa kisan gilla.
A yayin wancan harin dai, ‘yan sahayoniyar sun harba makamai masu linzami fiye da 10 akan wani gini wanda jami’an kungiyar gwgawarmayar musulunci ta Hamas suke taro a ciki.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Dan Kasar Iran Mai Kirkira Ya Sami Kyautar Yabo A Kasar China September 15, 2025 Fizishkiyan: Wajibi Ne Musulmi Su Hada Kai Domin Dakatar Da Laifukan HKI September 15, 2025 Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Takwarorinsa Na Kasashen Qatar, Turkiyya, Pakistan Da Labanon A Doha September 15, 2025 Kwamitin Kolin Tsron Kasar Iran Ya Amince Da Yarjejeniyar Da Aka Cimma Da Hukumar IAEA September 15, 2025 Jami’in Kasar Yemen Ya Aike Da Sako Ga Mahalarta Taron Birnin Doha Na Kasar Qatar September 15, 2025 Yawan Mutanen Da Suka Yi Shahada Sakamakon Kisan Kiyashin ‘Yan Sahayoniyya A Gaza Ya Kusaci 65,000 September 15, 2025 Gwamnatin Sudan Ta Ce: Babu Sulhu Da ‘Yan Tawayen Kasar Na Kungiyar Rapid Support Forces September 15, 2025 Kasashen Larabawa da na Musulmi na taron gaggawa kan harin Isra’ila a Qatar September 15, 2025 Hamas ta bukaci kasashen musulmi da na Larabawa su dauki mataki mai tsari kan Isra’ila September 15, 2025 Rabin Sojojin Isra’ila da suka ji rauni a yakin Gaza na fama da ciwon damuwa September 15, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci