Babu Gaggawa Na Fara cire Haraji Kashi 5 Na Man Fetur A Nijeriya
Published: 10th, September 2025 GMT
Ministan Kudi kuma Ministan Tattalin Arziki, Wale Edun ya bayyana cewa ba za a fara aiwatar da shirin cire harajin man fetur na kashi 5 cikin 100 ba nan take. Ministan ya fadi hakan ne a ranar Talata a wani taron manema labarai a ofishinsa da ke Abuja.
Ministan ya kuma ce ba za a fara aiwatar da harajin man fetur a watan Janairun 2026 ba lokacin da za a fara aiwatar da wasu harajin da shugaba Bola Tinubu ya sanya wa hannu a bana.
Har yau, babu wani shiri na gaggawa na aiwatar da shirin fara cire harajin kashi 5 na man fetur da ‘yan kasa suke sha,” in ji Ministan a martanin da ya mayar dangane da cece-ku-ce da jama’a suka yi wa dokar man fetur wanda Ministan ya ce ba sabon abu ba ne sai dai kawai an dan yi mata kwaskwarima ne don ta yi daidai da tsarin gyaran haraji da gwamnatin tarayya ke yi.
ya yi nuni da cewa, dokar za ta bukaci umarnin fara aiki daga ministan kudi kamun a fara. Edun ya ce, dole ne gwamnati ta zauna tare da masu ruwa da tsaki domin wayar da kan jama’a kafin aiwatar da wannan sabuwar dokar harajin.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Da Alama Nijeriya Ta Rasa Tikitin Kai Tsaye Na Zuwa Gasar Kofin Duniya September 10, 2025 Iran Da Hukumar IAEA Sun Fahimci Juna Kan Shirinta Na Nukiliya . September 10, 2025 Harin Isra’ila A Qatar ya kalubalanci Grantin Tsaron Amurka September 10, 2025 Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Bayar Da Izinin Aikewa Da Wani Kaso Na Khumusi Ga Falasdinawa September 10, 2025 Pezeshkian: Dole Kasashen Musulmi Da Na Larabawa Su Fito Fili Su Yi Allah Wadai Da Harin Isra’ila Kan Qatar September 10, 2025 Araqchi: Hanya Daya Tilo Ta Kalubalantar Isra’ila Ita Ce Hadin Kai Tsakanin Kasashen Musulmi September 10, 2025 Kasar Iran Ta Ce; Ta’addancin Isra’ila Kan Qatar Laifi Ne Da Ke Barazana Ga Tsaro Da Zaman Lafiya September 10, 2025 Farkon Martanin Gwamnatin Siriya Kan Tofin Allah Tsinen Harin Da Isra’ila Ta Kai Kan Yankunan Kasarta September 10, 2025 Mahangar Imam Khamenei: Mummunar manufar Amurka ce tasa tattaunawa da ita ba ta da amfani September 10, 2025 Me yasa za mu je Gaza a cikin jiragen ruwa na tawagar “Sumoud” na duniya? September 10, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Iran Ta Bukaci IAEA Tayi Tir Da Harin Da Isra’ila Ta Kai A Tashoshin Nukiyarta.
Mohammad Islami shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya na Iran ta fadi a bayan taron da hukumar ta IAEA dake gudanarwa a Vienna yanzu haka cewa yana neman hukumar ta IAEA ta goyi bayan kudurin da ta fitar kuma ta yi Tir da harin wuce gona iri da hki ta kai kan tashoshin nukiliyarta.
Wakilai guda 180 a hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya ne suka hallara abirnin viyana daga ranar 15-19 domin gudanar da taron kasa da kasa karo na 69 da hukumar ta duniya ke shiriya a hedkwatarta dake Vienna na kasar Austeria
Yace mun bayyana cewa alummar Iran basu da rauni wajen fuskantar duk wata barazana, kuma basu da niyyar mika wuya, ,ya kara da cewa ilimin nukiliyar Iran na asalai ne kuma ba zaa iya share shi ta hanyar tayar da bama bamai ba.
.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Jonathan Zai Jagoranci Taron Tattaunawa Kan Dimokuraɗiyya A Ghana September 16, 2025 Pezeshkian: Saudiyya Na Iya Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Samar Da Hadin Kan Kasashen Musulmi September 16, 2025 Pezeshkian: Ta’addancin Haramtacciyar Kasar Isra’ila Kan Kasar Qatar Zalunci Ne Ga Diflomasiyya September 16, 2025 Baqa’i: Kowace Kasa A Duniya Tana Da Hakkin Mallakar Makamashin Nukiliya Na Zaman Lafiya September 16, 2025 Kungiyar Human Rights Watch; Isra’ila Ta Kashe ‘Yan Jarida Fiye Da 30 A Kasar Yemen Ne Da Gangan September 16, 2025 Kungiyar Kare Hakkokin Bil’Adama Ta Siriya Ta Bankado Karin Fararen Hula Da Aka Kashe A Rikicin Suweida September 16, 2025 Tawagar Yan Wasan Damben Gargajiya Ta Iran Ta Zama Zakara A Damben Ta Duniya September 16, 2025 An Fara Taron Hukumar Makamashin Nukliya Ta Duniya IAEA Karo Na 69 A Birnin Vienna September 16, 2025 Espania Ta Soke Cinikin Makamai Na EUR Miliyon 700 Da HKI Saboda Kissan Kiyashi A Gaza September 16, 2025 Makaman ‘Drons’ Na Yemen Sun Fada Kan Wurare Masu Muhimmanci A HKI September 16, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci