Araqchi: Hanya Daya Tilo Ta Kalubalantar Isra’ila Ita Ce Hadin Kai Tsakanin Kasashen Musulmi
Published: 10th, September 2025 GMT
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya jaddada cewa: Hanya daya tilo ta kalubalantar ‘yan sahayoniyya ita ce ta hanyar hadin kai tsakanin kasashen musulmi
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi, yayin da yake tsokaci kan harin da yahudawan sahayoniyya suka kai wa kasar Qatar, ya bayyana cewa, hanya daya tilo da za a bi wajen kalubalantar mummunar dabi’ar gwamnatin ‘yan sahayoniyya ita ce ta hanyar hada kai da hadin gwiwa tsakanin kasashen musulmi.
Araqchi ya rubuta a shafinsa na yanar gizo a shafin sada zumunta na X a yammacin ranar Talata cewa: “Gwamnatin mamayar Isra’ila ta aikata wani mugun aiki kan Iran da ba za a iya tunani ba, a halin yanzu kuma ta kai hari ga al’ummar Qatar da kuma gwamnatin kasar Qatar.”
Ya kara da cewa: Iran na tsayawa tsayin daka da ‘yan uwanta na Qatar da Falasdinu, tana mai kakkausar suka ga wannan haramtaccen harin da aka kai a garuruwan da fararen hular gwamnatin Qatar ke amfani da su, wadanda ba su da wata barazana ga kowa.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kasar Iran Ta Ce; Ta’addancin Isra’ila Kan Qatar Laifi Ne Da Ke Barazana Ga Tsaro Da Zaman Lafiya September 10, 2025 Farkon Martanin Gwamnatin Siriya Kan Tofin Allah Tsinen Harin Da Isra’ila Ta Kai Kan Yankunan Kasarta September 10, 2025 Mahangar Imam Khamenei: Mummunar manufar Amurka ce tasa tattaunawa da ita ba ta da amfani September 10, 2025 Me yasa za mu je Gaza a cikin jiragen ruwa na tawagar “Sumoud” na duniya? September 10, 2025 Aragchi Ya Gana Da Grrosi da Kuma Takwaransa Na Kasar Masar September 9, 2025 Isra’ila Ta Kai Hari Kan Jagororin Hamas A Doha September 9, 2025 Kasashen Larabawa Da Na Duniya Sun Yi Allawadai Da Harin Isra’ila Doha September 9, 2025 Iran Ta Yi Watsi Da Zarge-Zargen Kasashen Larabawa Game Da Tsibiran Kasar A Tekun Farisa September 9, 2025 Iran Da Masar Sun Tattauna Kan Gaza Da Shirin Iran na Nukiliya September 9, 2025 Isra’ila Ta Kai Hare-hare A Wasu Wuraren Soji A Kasar Siriya September 9, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: Isra ila ta
এছাড়াও পড়ুন:
Bayanin Bayan Taron Doha Ya Yi Kira Da A Kafa Runduwar Hadin Gwiwa Ta Kare Kai
A yau Litinin ne dai kungiyoyin kasashen musulmi da na larabawa su ka yi taron gaggawa a birin Doha na kasar Qatar da aka tattauna harin wuce gona da iri da HKI ta kai wa kasar.
Bayanin bayan taron ya kunshi bangarori mabanbanta da su ka hada da daukar matakai kwarara domin taka wa HKI birki akan ta’addancin da take yi, da kuma hanyoyin kare kai anan gaba.
Kungiyar kasashen larabawan yankin tekun fasha ta sake jaddada muhimmancin aiki da dokar kafa rundunar hadin gwiwa ta kare kai daga duk wani wuce gona da iri daga waje.
Bugu da kari, mahalarta taron sun amince da dukar dukkanin matakan dokoki a fagen duniya domin hukunta jami’an HKI da su ka tafka laifukan yaki.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label Name* Email* Website Label Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Burkina Faso: Masu Ikirarin Jihadi Sun Kashe Fararen Hula 50 A Cikin Watanni Hudu September 15, 2025 Fira Ministan Spain: Bai Kamata A Rika Barin “Isr’ila” Tana Shiga Gasar September 15, 2025 Shugaban Kasar Iran Ya Gana Da Sarkin Kasar Qatar A Birnin Doha September 15, 2025 Dan Kasar Iran Mai Kirkira Ya Sami Kyautar Yabo A Kasar China September 15, 2025 Fizishkiyan: Wajibi Ne Musulmi Su Hada Kai Domin Dakatar Da Laifukan HKI September 15, 2025 Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Takwarorinsa Na Kasashen Qatar, Turkiyya, Pakistan Da Labanon A Doha September 15, 2025 Kwamitin Kolin Tsron Kasar Iran Ya Amince Da Yarjejeniyar Da Aka Cimma Da Hukumar IAEA September 15, 2025 Jami’in Kasar Yemen Ya Aike Da Sako Ga Mahalarta Taron Birnin Doha Na Kasar Qatar September 15, 2025 Yawan Mutanen Da Suka Yi Shahada Sakamakon Kisan Kiyashin ‘Yan Sahayoniyya A Gaza Ya Kusaci 65,000 September 15, 2025 Gwamnatin Sudan Ta Ce: Babu Sulhu Da ‘Yan Tawayen Kasar Na Kungiyar Rapid Support Forces September 15, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci