HausaTv:
2025-11-03@03:06:23 GMT

Doha: Manya-Manyan Jami’an Hamas Sun Gana Da Aragchi A Doha

Published: 5th, September 2025 GMT

Shugaban kungiyar Hamas Khalil Al-Hayya da kuma wasu manya-manyan shuwagabannin kungiyar Hamas a Gaza, sun gana da ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas arachi a yau a birnin Doha na kasar Qatar.

Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya bayyana cewa wannan haduwar itace ta farko tun bayan yakin kwanaki 12 kan kasar Iran wanda HKI tayi, wanda kuma yake nuna irin yadda gwamnatin JMI ta damu a al-amarin Falasdinawa.

A baya-bayan dai kasashen duniya da dama sun bayyana anniyarsu ta bayyana goyon bayansu ga kafa kasar falasdinu mai cikekken yanci, mai kuam zaman kanta a babban taron shuwagabanni kasashen duniya a babban zauren majalisar dinkin duniya a cikin wannan watan da muke ciki. Daga cika har da wasu manya-manyan kasashen Turai.

Amma ga Amurka da HKI kuma, taron Aragchi da Jami’an Hamas yana nuna cewa har yanzun kasar Iran tana nan daram a goyon bayan da takewa al-ummar Falasdinu. Musamman wadanda suke birnin gaza, wadanda HKI take son korarrsu.

Taronda ya maida hankali kan sabbin labarai dangane da falasdinu da kuma kan abinda yake faruwa a gaza.

Aragchi ya bayyana cewa Iran zata ci gaba da kasancewa tare da falasdinawa har zuwa lokacinda zasu sami dukkan hakkokinta.

Ya ce, abubuwan da suke faruwa a duniya na zanga-zanga da yin All..wadai da kuma hanyoyoyin daban daban na nuna rashin amincewa da abinda HKI take a kasar Falasdinu alama ce ta farkawar mutane kan hakikanin HKI.

Al-Hayya shugaban Hamas ya gabatar da rahoto kan halin da ake ciki a gaza, da kuma kiran a tada kayar baya kan Amurka da HKI don kawo karshen kisan kiyashi na gaza, da kuma bude kofofin gaza don shigo da abinci.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Ta Kori Jakadan Australia Daga Tehran, Don Maida Martani September 5, 2025 IAEA Ta Bayyana Damuwarta Da Rashin Bincike A Ayyukan Nukliyar Iran September 5, 2025 Iran: Aragchi Ya Tattauna Da Sarkin Qatar September 5, 2025 Yemen: Ansarallah Ta Yi Kira Ga Hadin Kan Musulmi, Don Kawo Karshen Yaki A Gaza September 5, 2025 An Fallasa Shirin Natanyahu Da Google Na Farfagandar Ta Dalar Amurka Miliyon $45 September 5, 2025 Majid Takht-Ravanchi Ya Bayyana Halin Da Iran Take Ciki Kan Sabon Zagayen Tattaunawa Da Amurka September 4, 2025 Sakataren Kwamitin Kolin Tsaron Kasar Iran Ya Tattauna Da Takwaransa Na Birtaniyya Kan Shirin Nukiliyar Iran September 4, 2025 Baqa’i Ya Jaddada Cewa; Iran Zata Kare Muradunta Daga Bukatun Tawagar Tuari September 4, 2025 Jami’in Siyasar Kungiyar Hamas Ya Mayar Da Martani Kan Kalaman Shugaban Amurka September 4, 2025 Sojojin Mamayar Isra’ila Sun Janyo Shahadan Falasdinawa 79 A Yankin Zirin Gaza September 4, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

Barazanar Amurka Kan Kisan Kiristoci A Nijeriya: Tinubu Da Trump Za Su Gana Kwanan Nan — Bwala

 

Da yake mayar da martani ga wannan zargin na Amurka, Bwala ya ce gwamnatin Tinubu tana jajircewa wajen kare dukkan ‘yan Nijeriya ba tare da la’akari da addini ba, yana mai cewa Amurka da Nijeriya sun dade suna hadin gwiwa a yaki da ta’addanci.

 

“Shugaba Bola Tinubu da Shugaba Donald Trump suna da kudiri iri ɗaya a yaƙi da ta’addanci da duk wani nau’in ta’addanci a kan bil’adama,” in ji Bwala.

ShareTweetSendShare MASU ALAKA Manyan Labarai An Kashe Mutum 3 Yayin Da ‘Yan Bindiga Suka Kai Hari Kan Iyakokin Kano November 2, 2025 Manyan Labarai Yadda Ƴan Mata Ke Kashe Kuɗaɗe Wajen Yi Wa Samarinsu Hidima November 1, 2025 Manyan Labarai Tinubu Ya Kaddamar Da Ayyuka Bakwai A Jami’ar Ilori November 1, 2025

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Araqchi: Da Hadin Bakin Amurka, Gwamnatin Isra’ila ta kaddamar Da Hari Kan Kasar Iran
  • Kasar Qatar Ta Ba Da Tallafin Gaggawa Ga Al’ummar Sudan Bayan Gumurzun El-Fasher
  • Barazanar Amurka Kan Kisan Kiristoci A Nijeriya: Tinubu Da Trump Za Su Gana Kwanan Nan — Bwala
  • IAEA : Babu wata shaida da ke nuna cewa Iran na kera makaman nukiliya
  • Hamas ta musanta zargin Amurka na cewa tana sace kayan agaji a Gaza
  • Wasu Yan Ta’adda Sun Kashe Dakarun Sa Kai 2 A Kudu Maso Gabashin Iran
  • Iran Ta Gargadi Isra’ila Kuma Tasha Alwashin Kare Shirinta Na Nukiliya
  • Iran ta damu da halin da ake ciki a yankin El Fasher na Sudan
  • Iran Ta Sanya  Da Ranar 30 Ga Watan Nuwamba A Matsayin Ranar Kasa Ta Tsibirai 3
  • Araqchi: Gwajin Makaman Nukiliya Na Amurka Babbar Barazana Ce Ga Duniya