IRGC Sun Halaka Yan Ta’adda 13 A Yankin Sistan Baluchestan
Published: 27th, August 2025 GMT
Dakarun kare juyin juya halin musulunci rashen rundunar Qudus tare da hadin kai da hukumar leken asiri na JMI da kuma yansandan kasa FRAJA sun sami nasar aiki tare a garuruwan Iranshahr, Khash, da kuma Saravan na yankin sistan baluchestan, inda suka halaka yan ta’adda har 13 sannan suka kama wasu da ransu suna kuma gudanar da bincike a kansu.
Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya bayyana cewa daga wadannan garuruwa uku ne yankin Sistan Baluchestan ne mafi yawan yanta’adda wadanda suke samun tallafin kasashen waje suke amfani da su don kawo hare-hare cikin lardin wadanda suka kai ga shahadar Jami’an tsaro da dama da kuma wasu fararen hula.
Jami’an tsaron sun kai sumamayen ne a safiyar yau Laraba, kuma babu wani jami’in tsaro da ya ji rauni ko ya rasa ransa a sumamen.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Zanga-Zanga A Kudancin Kasar Lebanon Ta Tilastawa Wakilin Amurka Ya Fasa Ziyarar A Yankin August 27, 2025 Hamas: HKI Tana Rike Da Gawakin Falasdinawa 726 August 27, 2025 HKI Ta kashe Falasdinawa Fiye da 1000 A Yamma Da Kogin Jordan August 27, 2025 Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Ce: Za Su Iya Komawa Zaman Tattaunawa Da Amurka A Kan Wasu Sharudda August 27, 2025 Masu Binciken Hukumar IAEA Ba Za Su Shiga Wajen Da Amurka Ta Kai Hari Ba A Cibiyoyin Nukiliyar Iran August 27, 2025 Kasar Venezuala Ta Jinjinwa Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Kan Kyakkyawar Hadin Kai Da Ke Tsakanisu August 27, 2025 Kasar Rasha Ta Gabatar Da Shawara Ga Kwamitin Sulhun MDD Kan Shirin Makamashin Nukiliyar Iran August 27, 2025 Majalisar Ministocin Sudan Ta Fara Zamanta A Birnin Khartoum Fadar Mulkin Kasar Tun Bayan Barkewar Yaki August 27, 2025 Araqchi: Jakadan Australia a Tehran dan koren Isra’ila ne August 27, 2025 Rasha ta shirya daftarin dakile Shirin turai na mayar da takunkumin MDD kan Iran August 27, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Iran Ta Bayyana Abubuwan Da Bata Amince Da Su Ba A Jawabin Bayan Taro Na Kungiyar OIC A Birnin Doha
Gwamnatin kasar Iran ta bayyana wasu abubuwan da bata amince da su ba, a jawabin bayan taro na musamman na kungiyar kasashen musulmi ta (OIC) wanda aka gudanar a birnin Doha na kasar Qatar a ranar litinin 15 gawatan Satumba da mukeciki. Sannan ta kara tabbatar da goyon bayanta ga gwagwarmayan da Falasdinawa suke yi da HKI don kwatar kasarsu da ta mamaye.
A cikin wani bayanin da ma’aikatar harokokin wajen kasar Iran ta fitar a yau Laraba, Jumhuriyar Musulunci ta Iran, tana kara jaddada goyon bayanta ga al-ummar Falasdina, kuma tana kara jaddada tir da allawai da kissan kiyashin da HKI take yi a Gaza da kuma sauran yankunan falasdinawa da ta mamaye. Kuma tana godewa mutanen kasar Iran dangane da goyon bayan da suke bawa Falasdinawa a gwagwarmayansu da HKI.
Dangane da shawarorin da aka gabatar a taron OIC, Iran tana godiya kasashen musulmi da wadanda ba musulmi kan shawarorin da suka gabatar, don warware rikicin Falasdinawa, daga ciki har da “New York Declaration” ta samar da kasashe 2. Da wasu da dama. Amma JMI tana ganin kafa kasashe biyu bazai warware rikicin ba. Tana ganin gudanar da zaben raba gardama, a kasar wanda zai hada da dukkan falasnawa a ko ina suke a ciki da wajen kasar, don zabawa kansu tsari dairin gwamnati da suke su ta demucradiyya. Irab tana ganin samar da kasar Falasdinu a dukkan fadinkasar wacce take da dukkan birnin Qudus a matsayin babban birnin kasar ita ce mafita. Yahudawan da suke son zama su zauna wadanda suke son tafiya su koma kasarsu ta asalali.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label Name* Email* Website Label Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Chadi: Majalisa ta amince a baiwa shugaban kasa damar ci gaba da Mulki har karshen rayuwa September 17, 2025 Iran Ta Bukaci Musulmi Su Goyi Bayan Yunkurin Kasa da Ka Na Kauracewa Isra’ila September 17, 2025 Kwamitin bincike na MDD ya zargi Isra’ila da aikata “kisan kare dangi” a Gaza September 17, 2025 Iran da Saudiyya sun bukaci hadin kan Musulmi game da halin da ake a yankin September 17, 2025 Duniya na tir da sabon farmakin Isra’ila kan Gaza September 17, 2025 Akalla Falasdinawa 78 ne sukayi shahada a hare-haren Isra’ila a Gaza September 17, 2025 Akalla Falsdinawa 78 Ne Suka Yi Shahada A Yau A Gaza. September 16, 2025 Isra’ila Ta Kai Hari A Tashar Jirgin Ruwan Hudaida Dake Yamen September 16, 2025 Iran Ta Gabatar Da Sabbin Kayayyaki 5 A Wajen Taron kere-kere . September 16, 2025 Iran Ta Bukaci IAEA Tayi Tir Da Harin Da Isra’ila Ta Kai A Tashoshin Nukiyarta. September 16, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci