Abin Da Ya Dace Ki Yi Yayin Haila Da Bayan Kin Gama?
Published: 19th, May 2025 GMT
Ga yadda ake yi:
Ki jika auduga da miski mai kamshi. Ki shafa a wurin da jinin haila ya tsaya don tsafta da jin kamshi.
Sauya Tufafi da Shirya Sabuwar TsabtaKi tabbatar kin canza tufafin da kika sa lokacin haila. Ki yi amfani da sabbin kayan ciki don jin tsabta.
Komawa IbadahBayan wankan tsarki, za ki iya komawa yin Sallah, azumi, da sauran ibadu.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsAppএছাড়াও পড়ুন:
Kano Pillars Ta Koma Matsayi Na 20 Bayan Shan Kashi A Hannun Enyimba
ShareTweetSendShare MASU ALAKA Wasanni Wolves Ta Kori Da Kocinta Vitor Pereira Sakamakon Rashin Nasara November 2, 2025
Wasanni Shin Mene Ne Matsalar Liverpool A Wannan Kakar? November 2, 2025
Wasanni Waye Zai Lashe Ƙyautar Gwarzon Ɗan Wasan Afrika Na 2025? November 1, 2025