Saudiyya Ta Raba Tan Hamsin Na Dabino A Nijeriya
Published: 2nd, March 2025 GMT
Ya kuma ƙara jidadda matsayar Saudiyya wajen hidimtawa addinin musulunci da bayar da taimako ga mabuƙata.
Banda tallafin dabino, Saudiyya ta kuma ƙudiri aniyar tallafawa mutane da kayan abinci lokacin shan ruwa, wanda za a yi a babban birnin tarayya Abuja.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku.
এছাড়াও পড়ুন:
Ba Zai Manta Da Shawarar Mahaifinsa Ba
Mahaifin Xi Jinping, Xi Zhongxun, ya taba shaida masa cewa, “Duk irin kololon matsayin da ka kai, kada ka manta da yi wa jama’a aiki tukuru, ka yi tunani game da jama’a, ka yi cudanya da jama’a, kuma ka zama wanda za a iya kusantarsu.”
A sakamakon haka, Xi Jinping ya mayar da shawarar mahaifinsa a matsayin alkiblar neman tabbatar da “cikar burin jama’a na samun ingantacciyar rayuwa.” (Mai fassara: Abdulrazaq Yahuza Jere)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp