HausaTv:
2025-11-03@04:00:51 GMT
Sojoji Mamayar Hramtacciyar Kasar Isra’ila 2 Sun Halaka A Gaza
Published: 6th, February 2025 GMT
Sojojin HKI sun sanar da cewa a Yau Alhamis biyu daga cikinsu sun halaka, yayin da wasu 8 su ka jikkata sanadiyyar abinda su ka kira faduwar injin daukar abubuwa masu nauyi akansu, a kusa da Gaza. Sanarwar sojojin na mamaya ta kuma ce, biyu daga cikinsu suna da mukamai da suke a karkashin bataliyar rundunar Gulani ta 51.
উৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
An Bude Sabon Babin Huldar Sin Da Koriya Ta Kudu
ShareTweetSendShare MASU ALAKA