Leadership News Hausa:
2025-05-23@12:44:46 GMT

Wani Jami’in Ɗansanda Ya Bindige Kansa Har Lahira A Jihar Nasarawa

Published: 6th, February 2025 GMT

Wani Jami’in Ɗansanda Ya Bindige Kansa Har Lahira A Jihar Nasarawa

Wani Jami’in Ɗansanda Ya Bindige Kansa Har Lahira A Jihar Nasarawa.

উৎস: Leadership News Hausa

কীওয়ার্ড: Yansanda Harbe Harbi Nasarawa

এছাড়াও পড়ুন:

Wani Mutum Ya Harbe Ma’aikatan Ofishin Jakadancin Isra’ila A Birnin Washington Na Amurka

An kashe ma’aikatan ofishin jakadancin haramtacciyar kasar Isra’ila biyu a birnin Washington na Amurka

Kafofin yada labaran Amurka sun rawaito cewa: An kashe ma’aikatan ofishin jakadancin haramtacciyar kasar Isra’ila biyu bayan da aka harbe su a wajen dakin adana kayan tarihi na Yahudawa da ke birnin Washington D.C. na Amurka.

Kafofin yada labaran Amurka sun rawaito sakataren tsaron cikin gida na Amurka na cewa: An kashe ma’aikatan ofishin jakadancin haramtacciyar kasar Isra’ila biyu a kusa da gidan adana kayan tarihi na Yahudawa da ke birnin Washington, inda ake gudanar da taron kwamitin Yahudawa na Amurka (AJC). Jim kadan bayan harbin, ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta sanar da cewa an kama wanda ake zargin.

Kamfanin dillancin labarai na NBC ya bayar da rahoton cewa, ya nakalto jami’ai, cewa wanda ake zargin ya yi harbin yana sanye ne da keffiyeh kuma ya yi ihun “Free Falasdinu” a lokacin da aka kama shi.

Kafofin yada labarai, sun ambato ‘yan sanda, sun bayyana wanda aka kama a matsayin Elias Rodriguez, mai shekaru 30, yana mai cewa “wanda ya yi harbin ba shi da wani tarihin aikata laifuka da zai sa ya zama abin sa ido ga jami’an tsaro.”

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  •   Ma’ariv: “Isra’ila” Ta Zama Saniyar Ware A Duniya
  • An kama wani matashi da ya yi shigar mata a Adamawa
  • Wani Mutum Ya Harbe Ma’aikatan Ofishin Jakadancin Isra’ila A Birnin Washington Na Amurka
  • Jami’ar Ilorin Ta Yi Bikin Ranar Al’adu
  • Rukunin Karshe Na Alhazan Jigawa Ya Tashi Zuwa Kasa Mai Tsarki
  • Sojojin HKI Sun Bude Wuta Kan Jami’an Diblomasiyyar Wadanda Suka Je Jenin
  • Jigajigan Jihar Kebbi Sun Bukaci Hadin Kan ‘Ya’yan Jam’iyyar APC
  • Wani Mutum Ya Kashe Matarsa Da Duka Har Lahira A Edo
  • ’Yan sanda sun cafke ’yan fashi 6, sun ƙwato motocin sata 4 a Kano
  • Jami’in Tsaro Ya Mayar da Dala 505 Da Riyal 30 Da Ya Tsinta A Yola