Araqchi: Matakin Gungun Kasashen Turai Kan Iran Lamari Ne Da Zai Dagula Al’amura
Published: 29th, August 2025 GMT
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya jaddada cewa: Matakin da gungun kasashen Turai ke son dauka kan Iran yana dagula tsarin diflomasiyya
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya yi la’akari da yadda kasashen Turai uku suka yi amfani da tsarin warware takaddamar da ba bisa ka’ida ba a karkashin tsarin hadin gwiwa na (JCPOA) da kuduri mai lamba 2231 a matsayin doka, yana mai cewa wannan matakin yana dagula tsarin diflomasiyya.
A daidai lokacin da kasashen Turai uku ke son amfani da tsarin warware takaddamar da ba bisa ka’ida ba a kan ka’ida ta JCPOA da kuduri mai lamba 2231, a yammacin ranar Alhamis, Kaya Kalas, babban wakilin kungiyar EU mai kula da harkokin waje da kuma mai kula da tsare-tsare na hadin gwiwa na hukumar (JCPOA), ya tattauna ta hanyar wayar tarho da Abbas Araqchi, ministan harkokin wajen Iran.
A cikin wannan tattaunawa, Araqchi ya yi Allah wadai da matakin da kasashen Turai uku suka dauka ba bisa ka’ida ba, yana mai bayyana cewa, wannan matakin yana kara sanya shakku kan hakikanin manufarsu kan Iran, kuma yana dagula ci gaban harkokin diflomasiyya.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Mayar Da Martani Kan Kudurin Tawagar Turai August 29, 2025 Yemen Da Jaddada Yiwuwar Daukan Dogon Lokaci Dakarunta Suna Arangama Da Gwamnatin ‘Yan Sahayoniyya August 29, 2025 Guterres: Shirin Gwamantin Mamayar Isra’ila Kan Gaza Wani Babban Hatsari Ne August 29, 2025 Aragchi: Iran Zata Maida Martani Ga Kasashen Turai Dangane Da “SnapBack” August 28, 2025 Farashin Mai Ya Tashi Saboda Kammala Gyaran Bututun Druzhba August 28, 2025 HKI Ta Nosa Gaba Wajen Rusa Birnin Gaza August 28, 2025 Masu Goyon Bayan Hizbullah Su ce Suna Nan Daram Tare Da Kungiyar August 28, 2025 Iran Ta Yi Gargadin Cewa: Shirin Dawo Da Takunkumi Kanta Zai Shafi Mu’amalarta Da Hukumar IAEA August 28, 2025 Wakilin Kasar Rasha A Vienna Ya Sanar Da Sake Dawo Da Ayyukan Hukumar IAEA A Cibiyar Busharhr Na Iran August 28, 2025 Kwamitin Sulhu Ya Kadu Da Ganin Yadda Kananan Yara Ke Mutuwa Saboda Yunwa A Gaza August 28, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: kasashen Turai
এছাড়াও পড়ুন:
Dan Kasar Iran Mai Kirkira Ya Sami Kyautar Yabo A Kasar China
Dan kasar Iran Aryan Salawati ya sami kyautar tagulla a wurin gasar kirkire-kirkire ta kasa da kasa wacce aka yi a kasar China.
A yayin wannan bikin dai masu kirkira daga kasashe masu yawa ne su ka gabatar da abubuwan da su ka kirkira.
Matashin dan kasar Iran ya kirkiri karamar na’ura wacce take iya auna yanayi.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Fizishkiyan: Wajibi Ne Musulmi Su Hada Kai Domin Dakatar Da Laifukan HKI September 15, 2025 Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Takwarorinsa Na Kasashen Qatar, Turkiyya, Pakistan Da Labanon A Doha September 15, 2025 Kwamitin Kolin Tsron Kasar Iran Ya Amince Da Yarjejeniyar Da Aka Cimma Da Hukumar IAEA September 15, 2025 Jami’in Kasar Yemen Ya Aike Da Sako Ga Mahalarta Taron Birnin Doha Na Kasar Qatar September 15, 2025 Yawan Mutanen Da Suka Yi Shahada Sakamakon Kisan Kiyashin ‘Yan Sahayoniyya A Gaza Ya Kusaci 65,000 September 15, 2025 Gwamnatin Sudan Ta Ce: Babu Sulhu Da ‘Yan Tawayen Kasar Na Kungiyar Rapid Support Forces September 15, 2025 Kasashen Larabawa da na Musulmi na taron gaggawa kan harin Isra’ila a Qatar September 15, 2025 Hamas ta bukaci kasashen musulmi da na Larabawa su dauki mataki mai tsari kan Isra’ila September 15, 2025 Rabin Sojojin Isra’ila da suka ji rauni a yakin Gaza na fama da ciwon damuwa September 15, 2025 Sudan ta soki takunkuman da Amurka ta kakaba mata September 15, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci