Ma’aikatar Shari’a Ta Sojojin Kasar Iran Ta Ce; Dakarun ‘IRGC’ Barkono Ne A Idanun Makiya
Published: 24th, August 2025 GMT
Ma’aikatar Shari’a ta Sojin Iran ta jaddada cewa: Dakarun kare juyin juya halin Musulunci barkono ne a idanun makiya
Shugaban hukumar shari’a ta sojojin kasar Iran ya bayyana cewa: Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran da kuma sauran dakarun kasar sun kare juyin juya halin Musulunci da al’ummar Iran da kuma al’ummar yankin da ake zalunta da dukkan karfinsu tsawon shekaru 47 da suka gabata.
Hujjatul-Islam Ahmad Pourkhagan ya yi nuni da cewa: Shahidi Salami yana da kyakkyawar hadin kai da bangaren shari’a wajen hana aikata laifuka da tabbatar da doka, kuma sabon kwamandan dalibansa ne, tabbas zai ci gaba da wannan tafarki. Ya kara da cewa, harba makamai masu linzami da al’ummar kasar suka kera da kuma tasirin da suke da shi kan yankunan da aka mamaye na Falasdinawa ya haifar da dagula yakin kwanaki 12 da ya tilastawa makiya amincewa da tsagaita bude wuta.
A nasa bangaren, Manjo Janar Mohammad Pakpour, babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran (IRGC), ya nuna jin dadinsa ga shugaban hukumar shari’a ta sojojin kasar a wannan taro, inda ya ce, “Kiyaye lafiya dakarun da lafiyar ma’aikatan IRGC abu ne da ya kamata a sanya a gaba, kamar yadda aka saba a baya.”
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label Name* Email* Website Label Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Jagora: Tunanin JMI Ta Yi ‘Biyayya Ga Amurka’ Ba Zai Taba Yiyuwa Ba. August 24, 2025 Masu Makoki A Mashad Sun Yi Cincirindo A Hubbaren Imam Reza (a) Da Ke Mashad August 24, 2025 Aragchi: Batun ‘Isra’ila Babba” Mafarki ne Kuma Barazana Ce Ga Zaman Lafiya A Duniya August 24, 2025 Dakarun IRGC A Inan Iran Sun Nuna Goyon Bayansu Ga Gwamnatin Iran August 24, 2025 Juyayin Shahadar Jagoran Shiriya Na Iyalan Gidan Manzon Allah Imam Ali Arridha {a.s} A Mash’had Sun Kai 3,500,000 August 24, 2025 Makami Mai Linzamin Iran Kirar Qasim Basir Mafarkin Ban Tsoro Ne Ga Tsarin Tsaron Makiya August 24, 2025 Al’ummar Birnin Chicago Na Amurka Sun Gudanar Da Gagarumar Zanga-Zangar Goyon Bayan Falasdinawa August 24, 2025 Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi Ta Bayyana Kakaba Yauwa A Gaza Da Laifin Yaki August 24, 2025 Ministan Tsaron Iran: Ba Mu Yi Amfani Da Manyann Makamanmu A Yaki Da Isra’ila Ba August 24, 2025 Holland: Karin ministoci 8 sun yi murabus saboda kin daukar matakai kan Isra’ila August 24, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: kare juyin juya halin Musulunci
এছাড়াও পড়ুন:
Iran Ta Karbi Sako Kan Batun Komawa Teburin Tattaunawa Ba Kai Tsaye Ba
Kakakin gwamnatin kasar iran fateme muhajirani ta bayyana cewa ma’aikatar harkokin wajen kasar iran ta tabbar da karbar sakon da ya kunshi batun fara tattaunawar diplomasiya tsakaninsu da Amurka, sai dai za’a bayyana yadda za ta kasance da kuma abubuwa da ta kunsa a nan gaba.
Wannana mataki ya nuna cewa ana iya ci gaba da kokarin ganin an koma teburin tattaunawa da ta tsaya cak ,sai dai duka da haka matsayin iran na kin amincewa da tattaunawa kai tsaye yana nan daram kuma yana nuna irin sarkakiyar diplomasiya da kuma bukatar masu shiga tsakani amintattu da za su jagoranci tattaunawar.
Sanarwa ta fito ne a daidai lokacin da ake yayata batun ci gaba da tattaunawa ba kai tsaye ba tsakanin iran da kuma kasar Amurka musamman game da batun shirin nukiliya da kuma takunkuman da aka kakaba mata kan shirinta na nukiliya,
Jami’an kasar Iran suna ganin dabarun matsin lambar Amurka da ya hada da takunkumin karya tattalin Arziki da yada parpganada a kafafen yada labarai a matsayin wadanda basu dace da diplomsiya ba, kuma tahran ta jaddada cewa duk wata yarjejeniya da zaa yi a nan gaba dole ne ta kasance bisa girmama juna kuma ba tare da wani sharadi na tilastawa ba.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Ministar Jin Dadin Jama’a ta Sudan: Mayakan RSF Sun Kashe Mata 300 Da Yi Wa 25 Fyade A El Fasher November 3, 2025 Pezeshkian: Bunkasa Masana’antar Makamashin Nukiliyar Iran Don Inganta Rayuwar Al’ummar Iran Ne November 2, 2025 Araqchi: Da Hadin Bakin Amurka, Gwamnatin Isra’ila ta kaddamar Da Hari Kan Kasar Iran November 2, 2025 Larijani: Iran Ba Ta Tsoron Gudanar Da Tattaunawa, Amma Ta Zama Mai Amfani November 2, 2025 Gwamnatin Isra’ila Tana Ci Gaba Da Hana Masu Jinya Zuwa Kasashen Waje Neman Magani Daga Gaza November 2, 2025 Kasar Qatar Ta Ba Da Tallafin Gaggawa Ga Al’ummar Sudan Bayan Gumurzun El-Fasher November 2, 2025 IAEA : Babu wata shaida da ke nuna cewa Iran na kera makaman nukiliya November 2, 2025 Amurka : zamu dauki matakin soja idan Najeriya ta gaza kawo karshen kashe Kiristoci November 2, 2025 Hamas ta musanta zargin Amurka na cewa tana sace kayan agaji a Gaza November 2, 2025 Wasu Yan Ta’adda Sun Kashe Dakarun Sa Kai 2 A Kudu Maso Gabashin Iran November 2, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci