Sojojin Sahayoniya Suna Ci Gaba Da Kisan Kiyashi A Gaza
Published: 31st, July 2025 GMT
A daidai lokacin da yakin Gaza yake cika kwanaki 664, sojojin HKI suna ci gaba da kisan kiyashi akan Falasdinawan da suke fama da yunwa saboda karancin abinci.
A jiya kadai sojojin mamayar sun yi wa Falasdinawa 80 kisan kiyashi.
Asibitocin yankin Gaza sun sanar da karbar gawawwakin shahidai a jiya da kuma yau Alhamis.
A gefe daya, manzon Amurka Steve Vittkov zai ziyarci HKI a yau Alhamis domin tattauna halin da ake ciki a yankin Gaza.
Wannan ziyarar tashi dai tana zuwa ne a daidai lokacin da majiyoyin ‘yan sahayoniyas suke Magana akan kara daukar matakai masu tsanani akan al’ummar Gaza da yunwa ta jigata su.
A can yankin yammacin Kogin Jordan kuwa wani Bafalasdine ya yi sahahda, yayin da wasu masu yawa su ka jikkata sanadiyyar hare-haren ‘yan share wuri zauna a kusa da garin Ramallah.
Al’ummar Gaza dai suna cikin wahala mai tsanani saboda kisan kiyashin da ‘yan sahhayoniya suke yi musu fiye da shekaru biyu, sannan kuma da jefa su cikin yunwa da su ka yi.
A kowace rana ta Allah, mutanen Gaza suna yin shahada saboda rashin abinci, musamman kananan yara, bayan ga kisan kiyashin da ake yi musu. Mafi karancin Falasdinawa da HKI take kashewa a kowace rana suna a tsakanin 80 zuwa 100.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kassim: Duk Wanda Yake Neman Hizbullah Ta Ajiye Makamanta Yana Yi Wa Isra’ila Aiki July 31, 2025 Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Yi Allah Wadai Da Takunkumin Da Amurka Ta Kakaba Mata July 31, 2025 Tawagar Iran Ta Fice A Taron Majalisun Dokokin Kasashen Duniya A Lokacin Jawabin Wakilin Isra’ila July 31, 2025 Kasar Iran Ta Bayyana Gushewar Hasashen Raunin Karfin Sojinta Kuma Ba Zai Dawo Ba July 31, 2025 Sojan Amurka Ya Bada Ruwayar Yadda Sojojin Sahayoniyya Suka Kashe Wani Yaro Balasdine July 31, 2025 Sojojin Yemen Sun Kai Zafafan Hare-Hare Kan Haramtacciyar Kasar Isra’ila Guda Uku July 31, 2025 Qolibaf: Barin HKI Ta Yi Abinda Taga Dama Ne Yana Karfafa Mata Giwa July 30, 2025 Yunwa Ta Kashe Karin Falasdinawa 7 A Gaza July 30, 2025 Malta Zata Amince da Samuwar Falasdinu a Cikin Watan Satumba Mai Zuwa July 30, 2025 Amurka Ta Ce HKI Ba Zata Fice Daga Kasar Lebanon Ba Sai An Kwance Damarar Hizbullah July 30, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Girgizar Kasa Mai Karfi Ta Kada Yankin Kamtashatka Na Kasar Rasha
Rahotanni daga kasar Rasha sun ce girgizar kasa da ta kai karfin daraja 8.7 a ma’aunin Richard ta girgiza yankin Kamtashtka na kasar Rasha, da hakan ya sa kasashen yankin zama cikin zullumin afkuwar igiyar ruwan Tsunami.
Cibiyar da take kula da afkuwar girgizar kasa a turai ta ce, an yi girgizar kasar ne da misalin karfe 03;25 agogon Moscow, da hakan ya sa hukuma shelanta zama cikin halin ko-ta-kwana a yankin.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Yahudawa ‘Yan Share Wuri Zauna Sun Kutsa Cikin Masallacin Kudus July 30, 2025 Kasashen Yankin Caribbean Suna Son Bunkasa Alakarsu Ta Kasuwanci Da Nahiyar Afirka July 30, 2025 Shugaban Kasar Ivory Coast Ya Bayyana Shirinsa Na Sake Tsayawa Takarar Shugabanci Karo Na Hudu July 30, 2025 Kasashen Iran Da Rasha Sun Tattauna Batun Hadin Gwiwar Kafofin Watsa Labarai A Tsakaninsu July 30, 2025 MDD Zata Aiwatar Da Hanyar Warware Rikicin Falasdinawa Da Yahudawan Sahayoniyya July 30, 2025 Birtaniya Ta Yi Barazanar Amincewa Da Kasar Falasdinu A Watan Satumba Idan Yanayin Gaza Bai Canza Ba July 30, 2025 Sojojin Yemen Sun Kai Hari Kan Filin Jirgin Saman Lod Da Ke Jaffa Da Makami Mai Linzami July 30, 2025 Faransa Ta Bayyana Wuce Gona Da Irin ‘Yan Sahayoniyya Kan Falasdinawa Da Ayyukan Ta’addanci July 30, 2025 Jagora: Iran Ta Bayyana Karfinta Da Jajircewarta A Yakin Kwanaki 12 Ga Duniya July 29, 2025 Mutum daya Yayi Shahada 4 Sun Ji Rauna Sanadiyar Hare-Haren HKI A Lebanon July 29, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci