HausaTv:
2025-08-01@22:45:53 GMT

Habasha Ta Kaddamar Da Shirin Shuka Bishiyoyi Miliyan 700 A Rana Daya

Published: 1st, August 2025 GMT

A Alhamis din nan ne dai kasar ta Habasha ta fito da Shirin shuka bishiyoyi har miliyan 700 a rana daya, ta hanar shigar da miliyoyin mutanen kasar.

Fira ministan kasar ta Habasha Abi Ahmad yana son a rika tunawa da shi anan gaba ta hanyar shuka bishiyoyin da za su kai biliyan 50, daga nan zuwa shekara ta 2026.

Tun da safiyar jiya Alhamis ne dai miliyoyin mutanen kasar ta Habasha su ka fito zuwa wuraren yin shukar, inda su ka rika haka ramukan da za su yi dashen bishiyoyin.

Kakakin gwamnatin kasar ta Habasha, Tesfahun Gobezay ya bayyana cewa, da jijjifin Safiya, gabanin cikar karfe; 6;a.m, mutane miliyan 14.9 sun dasa bishiyoyin da sun kai miliyan 355.

 Shi ma Fira MInistan kasar Abi wanda tun a 2019 ya yi fice da bunkasa dajukan kasar, ya walalfa sako a shafinsa na X yana cewa: Mun kaddamar da Shirin shuka bishiyoyi da safiyar yau,kuma manufarmu a wannan shekarar ita ce, shuka bishiyoyi miliyan 700.”

Mutane daban-dabnan ne su ka shiga cikin Shirin na shuka bishiyoyin, a sassa mabanbanta na kasar ta Habasha.

Wani kwararre a fagen dajuka a jami’ar Jimma ya nuna shakkunsa akan yiyuwar shuka bishiyoyi miliyan 700 a rana, yana mai cewa; Domin yin hakan da akwai bukatar mutane miliyan 34 su shiga, kuma kowane daya daga cikinsu ya shuka bishiya 20.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Sayyid Abdulmalik Husi: Taimakon Da Ake Jefawa Gaza Ta Sama Yaudara Ce August 1, 2025 Amurka Ta Kakabawa Jami’an Gwamnatin Falasdinawa Takunkuman Hana Shiga Amurka July 31, 2025 Ministan Harkokin Wajen Siriya Yana Rasha Don Bude Sabon Shafi Tsakaninsu July 31, 2025 Kananan Yan Wasan Dabben Gargajiya Na Iran Sun Zama Zakara A Gasar Wannan Shekara July 31, 2025 Canada Zata Amince Da Samuwar Kasar Falasdinu A Taron MDD July 31, 2025  Shugaban Kasar Lebanon Aun Ya Ce Mun Aike Wa  Amurka Sakwanni Akan Dakatar Da Hare-haren HKI July 31, 2025  Sojojin Mamaya Suna Ci Gaba Da Kisan Kiyashi A Gaza July 31, 2025 Kassim: Duk Wanda Yake Neman Hizbullah Ta Ajiye Makamanta Yana Yi Wa Isra’ila Aiki July 31, 2025 Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Yi Allah Wadai Da Takunkumin Da Amurka Ta Kakaba Mata July 31, 2025 Tawagar Iran Ta Fice A Taron Majalisun Dokokin Kasashen Duniya A Lokacin Jawabin Wakilin Isra’ila July 31, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

কীওয়ার্ড: kasar ta Habasha miliyan 700

এছাড়াও পড়ুন:

Canada Zata Amince Da Samuwar Kasar Falasdinu A Taron MDD

Firay minisatan kasar Canada Mark Corney ya bada sanarwan cewa gwamnatin kasarsa zata amince da samuwar kasar Falasdinu a babban taron MDD a cikin watan satumba mai zuwa a birnin NewYork.

Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto Carney yana fadar haka a yau Alhamis ya kuma kara da cewa gwamnatinsa ta dauki wannan matsayin ne, bayan abin bakin cikin da ke faruwa a Gaza, na amfani da yunwa a matsayin makami wanda HKI take yi. Sannan tare da matakan da gwamnatocin kasashen Faransa da Burtania suka dauki na yin haka a taron.

Kasar Canada, a baya dai , tana daga cikin kasashen yamma wadanda suke goyon bayan HKI ido rufe. Bayan fara yakin Tufanaul Aska a ranar 7 ga watan Octoban shekara ta 2023 , gwamnatin kanada suna daga cikin gwamnatocin kasashen yamma wadanda suka bayyana cewa HKI tana kare kanta ne daga kungiyar Hamas.

A cikin watnni 4 da suka gabata HKI ta hana shigowar abinci da magunguna zuwan cikin gaza, wanda ya kai ga a cikin makonnin da suka gabata, bayan kashe mutane kimani 60,000 da makamai, yunwa kuma ta kashe kimani mutane 160 mafi yawansu jarirai.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka  Shugaban Kasar Lebanon Aun Ya Ce Mun Aike Wa  Amurka Sakwanni Akan Dakatar Da Hare-haren HKI July 31, 2025  Sojojin Mamaya Suna Ci Gaba Da Kisan Kiyashi A Gaza July 31, 2025 Kassim: Duk Wanda Yake Neman Hizbullah Ta Ajiye Makamanta Yana Yi Wa Isra’ila Aiki July 31, 2025 Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Yi Allah Wadai Da Takunkumin Da Amurka Ta Kakaba Mata July 31, 2025 Tawagar Iran Ta Fice A Taron Majalisun Dokokin Kasashen Duniya A Lokacin Jawabin Wakilin Isra’ila July 31, 2025 Kasar Iran Ta Bayyana Gushewar Hasashen Raunin Karfin Sojinta Kuma Ba Zai Dawo Ba July 31, 2025 Sojan Amurka Ya Bada Ruwayar Yadda Sojojin Sahayoniyya Suka Kashe Wani Yaro Balasdine July 31, 2025 Sojojin Yemen Sun Kai Zafafan Hare-Hare Kan Haramtacciyar Kasar Isra’ila Guda Uku   July 31, 2025 Qolibaf: Barin HKI Ta Yi Abinda Taga Dama Ne Yana Karfafa Mata Giwa July 30, 2025 Yunwa Ta Kashe Karin Falasdinawa 7 A Gaza July 30, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Shugaban Kasar Iran Zai Ziyarci Pakistan A Gobe Asabar
  • Canada Zata Amince Da Samuwar Kasar Falasdinu A Taron MDD
  • Sojojin Yemen Sun Kai Zafafan Hare-Hare Kan Haramtacciyar Kasar Isra’ila Guda Uku  
  • Gwamna Namadi Ya Kaddamar da Tallafin Miliyoyin Naira Ga Ƴan NURTW da Mahauta a Jigawa
  • Amurka Ta Ce HKI Ba Zata Fice Daga Kasar Lebanon Ba Sai An Kwance Damarar Hizbullah
  • Siriya Da HKI Zasu Gudanar Da Taro A Baku
  •  Girgizar Kasa Mai Karfi Ta Kada Yankin Kamtashatka Na Kasar Rasha
  • Shugaban Kasar Ivory Coast Ya Bayyana Shirinsa Na Sake Tsayawa Takarar Shugabanci Karo Na Hudu
  • Birtaniya Ta Yi Barazanar Amincewa Da Kasar Falasdinu A Watan Satumba Idan Yanayin Gaza Bai Canza Ba