Leadership News Hausa:
2025-09-17@23:15:44 GMT

Ya Kamata A Sake Yi Wa Tsarin Ɗaukar Kuratan Ƴansanda Garanbawul

Published: 1st, August 2025 GMT

Ya Kamata A Sake Yi Wa Tsarin Ɗaukar Kuratan Ƴansanda Garanbawul

Dangote Ya Bada Shawarar Samar Da Gidaje Masu Rahusa Da ‘Yan Nijeriya Za Su Iya Mallaka Majalisar Dattawa Ta Yi Allah-wadai Da Zanga-zangar Ƙin Jinin ’Yan Nijeriya A Ghana

Sai dai, abin dubi a nan shi ne, yadda kusan yanzu a kasar, tabbatar da doka da oda, a cikin kasar, ya koma kachokam, a huunun sojin.

ɗuba da sashe na 217 na kudin tsarin mulikin Nijeriya na 1999 da aka sabunta, wannan sashen, ayyukan soji tun daga na matakin rundunar sojin kasa da ta ruwa da kuma ta sama shi ne tabbatar da bai wa Nijeriya kariya, daga duk wani nau’in hare-haren, da ka iya zuwa,  daga ketare, musamman ta hanyar, bai wa iyakokin kasar kariya, musamman bayan shugban kasa, ya bayar da umarnin yin hakan, tare da yarjewar, gammaiyyar Majalisun kasar.

Amma a nan, kamar yadda kudin tsarin mulkin kasa ya fayyace, sojin ba su da wani hurumin, maido da  doka da oda, a cikin kwayar kasar.

Sai dai, shugaban kasa na da ikon umartar shigo da soji kan batun dawo da doka oda, domin su taimaka wa ƴansanda.

Wannan kiran na a yiwa tsarin ɗaukar kuratan ƴansandan, za a iya cewa, tsohon batu ne, kusan tun a Jamhuriyya ta hudu ta kasar nan.

Ko da yake dai, wasu gwamnatocin baya, sun yi yunkurin yiwa tsarin garanbawul, sai dai, ba a yi, wani abin azo a gani, kan batun ba.

Misali, tsohowar gwamnatin tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo a 2006, ta kafa wani kwamati na Fadar shugaban kasa, da ɗan Mandami ya jagoranta, domin a samar da sauye-sauye, a aikin ƴansanda.

Bugu da kari, a lokacin mulkin marigayi tsohon shugaban kasa Umaru Yar’Adua a 2008, ya kafa kwamtin Fadar shugaban kasa, karkashin shugabancin Muhammadu ɗikko Yusuf.

Kazalika, a 2012 tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya kafa kwamtin Fadar shugaban kasa, a karkashin shugabanci Parry Osayande.

A 2018 an kafa kwamitin Fadar shugaban kasa na samar da sauyi kan batun dakarun ƴansanda da ke yakar masu yin fashi da makami wato SARS.

Sai dai, duk irin wannan kokarin da aka yi a baya, matsalar ba sake Zane ba

A nan muna nuna damuwarmu, kan rashin samar da tsarin da ya dace, na yin sauye-sauye a aikin na ƴasanda.

Ra’ayin wannan Jaridar, ya zo daidai da cewa, batu daya da ke kawo cikas kan samar da ingantaccen tsari a aikin na ƴansanda shi ne, na rashin kyakyawan ɗaukar jami’an aikin.

ɗukkan irin sauye-sauyen da za a samar na ɗaukar kuratan, zai yi wuya a cimma wata nasarar kirki, matukar tsarin na ɗaukar kuratan, ya ci gaba da zama, ana yinsa, ba bisa ka’ida ba.

Batun ɗaukar kuratan ba abu ne na was aba, dole ne rinka ɗaukar kuratan, masu halayya ta gari ba masu kashi a gindi ba.

Idan za a iya tunawa, a 2024, an tayar da Jijiyar Wuya a tsakanin rundunar ƴansanda ta kasa da Hukumar kula da aikin ƴan sanda na kasa, kan batun ɗaukar kurata sama oɓer 10,000 da kuma ɗaukar, kurata na musamman.

An ruwaito Kakakin runudanar ƴansanda na kasa ACP Olumuyiwa Adejobi, ya shelanta cewa, ɗaukar wadanan kuratan na cike da kura-kurai da dama da aka tabka, ciki har da na zargin cin hanci, har da kuma sanya sunayen wasu, da ma ba su nemi shiga aikin ba, wasun kuma, ba su iya tsallake gwaje-gwajen da aka yi masu na kiwon lafiyarsu ba.

Hakazalika, a 2022 a lokacin mulkin toshon shugaban kasa marigayi Muhammadu Buhari, gwamnatinsa ta kirkiro da sabon tsari ga aikin, musamman domin a tabbatar da an inganta aiki yadda zai iya yakar duk wani nau’I, na aikata manyan laifuka da kare rayukan yan Nijeriya da kuma dukiyoyinsu a karkashin doka ta  2020.

Sai dai, duk da hakan, wannan manufar, hakar bata cimma ruwa ba, musamman kan batun ɗaukar ingantattun kuratan.

Kazalika, a kwanan baya, Ma’aikatar Kula da Jindadi da Walwalar ƴansanda tare da hadaka da rundunar ƴansanda ta kasa, ta kaddamar da  kudurin farfado da aikin ƴansanda.

Sai dai, Ma’aikatar a cikin wannan kudirin, ba ta tabo batun tsarin yin garanbawul kan ɗaukar kuratan ba.

Ko da yake dai, wannan Jaridar ta jinjinawa wannan kokarin na mahukuntan ƴansandan da suka yi a baya, amma Jaridar, na da ra;ayin cewa, dole ne a samar da kyakyawan tsari na ɗaukar kuratan ƴansandan, musamman a tabbatar da ba dauki wadanda ke wani guntun kashi, na aikata laifi ba. Yin hakan shi ne, babban ginshiki kuma madogararmu, a nan.

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

উৎস: Leadership News Hausa

কীওয়ার্ড: Nijeriya Fadar shugaban kasa ɗaukar kuratan tabbatar da

এছাড়াও পড়ুন:

Fira Ministan Spain: Bai Kamata A Rika Barin “Isr’ila” Tana Shiga Gasar

Wasannin Duniya Ba

Fira ministan kasar ta Spain ya bayyana hakan ne dai a yayin da yake nuna jin dadinsa danagen da gagarumar Muzaharar da mutanen kasar su ka yi ta nuna kin amincewarsu da shigar kasar ta Yahudawa cikin tseren kekune.

Fira ministan kasar ta Spain Pedro Sánchez Pérez ya ce: ” Har zuwa lokacin da za a kawo karshen kisan kiyashi a Gaza, bai kamata a kyale Isra’ila ta rika shiga cikin gasar wasannin kasa da kas aba.

A yau litinin ne dai Fira ministan kasar ta Spain ya gabatar da jawabi gabanin taron ‘yan majalisa masu wakiltar jam’iyyun gurguzu, ya yi ishara da taho mu gamar da aka yi a tsakanin masu kin jinin kisan kiyashin da HKI take yi wa Falasdinawa da masu goyon bayanta, sannan ya kara da cewa; a kodayaushe ba mu aminta da tashin hankali ba.

Mutane 20 ne dai su ka jikkata a yayin wannan taho mu gama din a babban birnin kasar ta Spain,Madrid.

Fira ministan Pedro Sánchez Pérez   ya kuma yi wa hukumomin wasanni na duniya tamabya da cewa; Me ya sa aka haramtawa Rasha shiga cikin wasannin kasa da kasa saboda yakin Ukiraniya,amma ba a kori Isra’ila ba?.

Al’ummar kasar Spain da mahukuntanta suna cikin nag aba-gaba a cikin nahiyar turai wajen nuna kin amincewa da yi wa mutanen Gaza kisan kiyashi.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Shugaban Kasar Iran Ya Gana Da Sarkin Kasar Qatar A Birnin Doha September 15, 2025  Dan Kasar Iran Mai Kirkira Ya Sami Kyautar Yabo A Kasar China September 15, 2025 Fizishkiyan:  Wajibi Ne Musulmi Su Hada Kai Domin Dakatar Da Laifukan HKI September 15, 2025 Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Takwarorinsa Na Kasashen Qatar, Turkiyya, Pakistan Da Labanon A Doha September 15, 2025 Kwamitin Kolin Tsron Kasar Iran Ya Amince Da Yarjejeniyar Da Aka Cimma Da Hukumar IAEA September 15, 2025 Jami’in Kasar Yemen Ya Aike Da Sako Ga Mahalarta Taron Birnin Doha Na Kasar Qatar September 15, 2025 Yawan Mutanen Da Suka Yi Shahada Sakamakon Kisan Kiyashin ‘Yan Sahayoniyya A Gaza Ya Kusaci 65,000 September 15, 2025 Gwamnatin Sudan Ta Ce: Babu Sulhu Da ‘Yan Tawayen Kasar Na Kungiyar Rapid Support Forces September 15, 2025 Kasashen Larabawa da na Musulmi na taron gaggawa kan harin Isra’ila a Qatar September 15, 2025 Hamas ta bukaci kasashen musulmi da na Larabawa su dauki mataki mai tsari kan Isra’ila September 15, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Ya Kamata A Kiyaye Nasarorin Da Aka Cimma A Shawarwarin Sin Da Amurka 
  • Gwamnatin Jigawa Ta Amince Da Sabon Tsarin Kula Da Lafiyar Mata Masu Juna Biyu Da Kananan Yara
  • Tinubu Ya Janye Dokar Ta-baci A Jihar Rivers
  • Za A Kada Kuri’ar Raba Gardama Akan Sabon Tsarin Mulki A Kasar Guinea
  • Guterres: Jerin Shawarwarin Da Sin Ta Gabatar Sun Cika Ka’idar Kundin Tsarin Majalisar Dinkin Duniya
  • Chadi:  Majalisa ta amince a baiwa shugaban kasa  damar ci gaba da Mulki har karshen rayuwa
  • Pezeshkian: Ya kamata kasashen musulmi su yanke alaka da gwamnatin sahyoniya tare da kiyaye hadin kai
  • Tawagogin Sin Da Na Amurka Sun Sake Tattaunawa Game Da Batutuwan Tattalin Arziki Da Cinikayya A Rana Ta Biyu
  • Fira Ministan Spain: Bai Kamata A Rika Barin “Isr’ila” Tana Shiga Gasar
  • Ɗangote zai gina ɗakunan kwanan ɗalibai 250  a Jami’ar Ilorin