Aminiya:
2025-08-03@11:59:13 GMT

An ƙara hakimai 6 a Masarautar Katsina

Published: 3rd, August 2025 GMT

An ƙara hakimai shida a Masarautar Katsina kamar yadda mahukunta suka tabbatar.

Wata sanarwa da Sakataren Masarautar Katsina, Alhaji Bello M. Ifo ya fitar ta ce tuni an fitar da sunayen sabbin hakimai shida da iyakokin da za su jiɓinci jagorancinsu.

Jamus ta soma jefa kayan agaji a Zirin Gaza Ambaliya: Mutum 165 sun mutu a Nijeriya a bana — NEMA

Sabbin hakiman sun haɗa da Karshin Katsina, Alhaji Sanusi Kabir a matsayin Hakimin Shinkafi da Tsohon Ministan Harkokin Sufurin jiragen sama Sanata Hadi Sirika a matsayin Marusan Katsina — Hakimin Shargalle.

Sauran sun haɗa da Alhaji Ahmad Abdulmuminu Kabir Usman — Danmajen Katsina a matsayin Hakimin Dankama da Alhaji Abubakar Dardisu Sarkin Muduru a matsayin Hakimin Muduru.

Sanarwar ta Sakataren Masarautar Katsina kuma Sarkin Yaƙin Katsina ta ambato Alhaji Gambo Abdullahi Dabai a matsayin Dausayin Katsina — Hakimin Dabai da kuma Alhaji Muhammadu Dikko Umar Radda — Gwagwaren Katsina a matsayin Hakimin Radda, wanda shi ne babban ɗan Gwamna Umar Dikko Radda.

“Dukkan waɗannan sarautu sun fara aiki daga ranar 2 ga watan Agusta, 2025,” a cewar sanarwar.

উৎস: Aminiya

কীওয়ার্ড: Jihar Katsina Masarautar Katsina a matsayin Hakimin Masarautar Katsina

এছাড়াও পড়ুন:

Kasar Spain Ta Bayyana Abin Da Ke Faruwa A Gaza A Matsayin Abin Kunya Ga Bil’Adama

Kasar Spain ta bayyana abin da ke faruwa a Gaza a matsayin abin kunya ga bil’adama

Ministan harkokin wajen kasar Spain José Manuel Albares ya yi kira ga mahukuntan Isra’ila a ranar Alhamis da su bude mashigar ruwa na dindindin domin ba da damar kai agajin jin kai zuwa zirin Gaza, yana mai gargadin cewa; Bala’in jin kai a yankin da aka killace zai iya ta’azzara.

A nasa jawabin Albares ya jaddada cewa: Gaza na fuskantar yunwa sakamakon killacewar da haramtacciyar  kasar Isra’ila ta mata, kuma abin da ke faruwa a wurin abin kunya ne ga bil’adama. Ya kara da cewa yunwa na ci gaba da lakume rayukan fararen hula a yankin a kowace rana.

Ministan na Spain ya jaddada cewa: “Fiye da yara 100,000 da jarirai 40,000 a Gaza na cikin hadarin yunwa,” yana mai kira da a tsagaita bude wuta cikin gaggawa don tabbatar da shigar da kayan abinci da magunguna ga al’ummar da aka killace su.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran ta yi watsi da zargin gwamnatocin turai na yunkurin kashe wasu mutane a kasashensu August 1, 2025 Mali da Rasha sun tattauna kan hadin gwiwar makamashi August 1, 2025 Afirka ta Kudu na shirin daukar matakan kauce wa tasirin harajin Amurka August 1, 2025 Haaretz: Sojojin Isra’ila 7 ne suka kashe kansu a watan Yuli August 1, 2025 Gaza: Mutane Da Dama Sun Yi Shahada A Yau Wasu Kuma Sun Jikkata August 1, 2025 Kungiyar AU Ta Yi Watsi Da Kafa Gwamnatin Adawa Da Kungiyar RSF Ta Yi A Sudan August 1, 2025 Shugaban Kasar Iran Zai Ziyarci Pakistan A Gobe Asabar August 1, 2025 Habasha Ta Kaddamar Da Shirin Shuka Bishiyoyi Miliyan 700 A Rana Daya August 1, 2025 Sayyid Abdulmalik Husi: Taimakon Da Ake Jefawa Gaza Ta Sama Yaudara Ce August 1, 2025 Amurka Ta Kakabawa Jami’an Gwamnatin Falasdinawa Takunkuman Hana Shiga Amurka July 31, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Majalisar Dokokin Jihar Jigawa Ta Sha Alwashin Inganta Kwazon Kananan Hukumomin Jihar
  • Tinubu Ya Sauke Gawuna A Matsayin Shugaban Kwamitin Gudanarwar BUK, Ya Maye Gurbinsa Da Kaita 
  • Kasar Spain Ta Bayyana Abin Da Ke Faruwa A Gaza A Matsayin Abin Kunya Ga Bil’Adama
  • An Zaɓi Saidu Yahya A Matsayin Shugaban Hukumar Yaƙi Da Cin Hanci Ta Kano
  • Sarkin Gudi na Jihar Yobe, Isa Bunuwo Ibn Khaji ya rasu
  • Gwamna Zulum Ya Sauke Kwamishinoni Biyu Tare Da Maye Gurbinsu Da Wasu