Leadership News Hausa:
2025-08-02@04:23:51 GMT

Da Ɗumi-ɗumi: Wata Tankar Mai Ta Sake Fashewa A Neja

Published: 28th, January 2025 GMT

Da Ɗumi-ɗumi: Wata Tankar Mai Ta Sake Fashewa A Neja

Wani mazaunin Lapai, Malam Mahmud Abubakar, ya ce tankar ta yi hatsari ne kuma ta kone kurmus yayin da take kokarin wuce wata babbar mota.

.

উৎস: Leadership News Hausa

এছাড়াও পড়ুন:

Limamin Sallar Juma’a Ya Ce; Iran Zata Mayar Da Isra’ila Kufai Idan Ta Sake Kai Hari Kan Kasarta

Limamin da ya jagoranci sallar Juma’ar birnin Tehran ya bayyana cewa: Iran za ta  mayar da birnin Tel Aviv kufai idan ta maimaita wautar ta

Limamin da ya jagoranci sallar Juma’a a birnin Tehran fadar mulkin kasar Iran, Ayatullah Ahmad Khatami, ya gargadi shugabannin yahudawan sahayoniyya kan illar duk wani keta yarjejeniyar tsagaita bude wuta da aka cimma, yana mai jaddada cewa: Idan aka sake yin wani wauta, to Iran za ta kaddamar da wani mummunan martani da zai mayar da Tel Aviv garin fatalwa.”

A hudubar sallarsa ta Juma’a a a yau, Ayatullah Khatami ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ita ce ta yi nasara a yakin wuce gona da iri da aka shafe kwanaki 12 ana yi, yayin da yahudawan sahayoniyya suka kasance mafiya hasara.

Limamin ya yaba da irin jarumtar da al’ummar Iran suka nuna a yakin da aka yi a baya-bayan nan, inda ya tunatar da shahadar manyan kwamandojin soji da masana kimiyyar nukiliya. Ya mai nanata cewa: Iran ba zata rushe ba, kuma ba za a taba yin nasara kanta ba, da yardan Allah, amma za ta ci gaba da tsayawa tsayin daka da alfahari duk da irin makircin da ake kullawa kanta.

Ayatullah Khatami ya kara da cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta tabbatar da karfinta a lokacin da ta kai hari kan sansanonin Amurka irin su Ain al-Assad da Udeid da makamai masu linzami, inda ta kasance kasa daya tilo tun bayan yakin duniya na biyu da ta kai wa Amurka hari sau biyu.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kasar Slovenia Da Haramta Tura Makamai Zuwa Haramtacciyar Kasar Isra’ila August 1, 2025 Kasar Spain Ta Bayyana Abin Da Ke Faruwa A Gaza A Matsayin Abin Kunya Ga Bil’Adama August 1, 2025 Iran ta yi watsi da zargin gwamnatocin turai na yunkurin kashe wasu mutane a kasashensu August 1, 2025 Mali da Rasha sun tattauna kan hadin gwiwar makamashi August 1, 2025 Afirka ta Kudu na shirin daukar matakan kauce wa tasirin harajin Amurka August 1, 2025 Haaretz: Sojojin Isra’ila 7 ne suka kashe kansu a watan Yuli August 1, 2025 Gaza: Mutane Da Dama Sun Yi Shahada A Yau Wasu Kuma Sun Jikkata August 1, 2025 Kungiyar AU Ta Yi Watsi Da Kafa Gwamnatin Adawa Da Kungiyar RSF Ta Yi A Sudan August 1, 2025 Shugaban Kasar Iran Zai Ziyarci Pakistan A Gobe Asabar August 1, 2025 Habasha Ta Kaddamar Da Shirin Shuka Bishiyoyi Miliyan 700 A Rana Daya August 1, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Iran Ta Ce Batun Neman Dakatar Da Tace Uranium Zai Rusa Duk Wata Jarjejeniya Da Ake Son Cimmawa
  • Ministan Tsaron Kasar Sin Ya Nanata Shan Damarar PLA A Kan Sake Hadewar Kasar
  • Limamin Sallar Juma’a Ya Ce; Iran Zata Mayar Da Isra’ila Kufai Idan Ta Sake Kai Hari Kan Kasarta
  • Mun ci ribar Naira biliyan 414 a cikin wata 6 a Najeriya – Kamfanin MTN
  • NNPCL ya sake haƙa sabbin rijiyoyin man fetur 4 a Kolmani
  • Kamfanin NNPCL ya sake haka sabbin rijiyoyin man fetur 4 a Kolmani
  • Gine-gine 8 Sun Ruguje, Makabarta Ta Nutse A Wata Sabuwar Ambaliyar Ruwa A Borno
  • Amincewa Da Kasar Falasɗinu: Birtaniya Ta Gindaya Wa Isra’ila Sharuɗɗa
  • Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga 45 A Jihar Neja
  • Zaɓen 2027: Arewa Za Ta Sake Mara Wa Tinubu Baya — Gwamna Inuwa