Leadership News Hausa:
2025-07-31@07:32:22 GMT

Munafunci Dodo Ya Kan Ci Mai Shi

Published: 30th, April 2025 GMT

Munafunci Dodo Ya Kan Ci Mai Shi

A ko da yaushe Sin tana himmatuwa wajen wanzar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a tekun kudancin kasar Sin, tare da kira da a warware rikici ta hanyar tattaunawa. A sa’i daya kuma, aniyarta ta kiyaye ikon mulkin kasa, da hakki da moriyarta a tekun kudancin Sin ba za ta sauya ba. Ita kasar Philippines kuma za ta dandana kudarta bisa ga yadda ta aiwatar da mummunan mataki kan batun zirin tekun Taiwan, da nufin biyan bukatun Amurka game da dabarunta a yankunan tekun Indiya da na fasifik.

(Safiyah Ma)

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

উৎস: Leadership News Hausa

এছাড়াও পড়ুন:

Birtaniya Ta Yi Allah-Wadai Da Kisan Mutane 33 A Zamfara

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga 45 A Jihar Neja
  • An Fitar Da Kudaden Farfado Da Sassan Birnin Beijing Da Bala’in Ambaliyar Ruwa Ya Shafa
  • Xi Ya Yi Kira Da A Yi Azamar Kare Rayukan Al’umma Yayin Da Ake Fuskantar Ibtila’in Ambaliya A Wasu Sassan Kasar Sin
  • Birtaniya Ta Yi Allah-Wadai Da Kisan Mutane 33 A Zamfara
  •  Kasar Holland Ta Hana MInistocin HKI Biyu Shiga Cikin Kasarta
  • Sin Za Ta Ba Da Tallafin Kula Da Yara A Fadin Kasar
  • Sojoji, DSS Sun Hallaka Ƴan Bindiga 45 A Neja
  • SDP Ta Kori Tsohon Gwamnan Kaduna El-Rufai
  • Ƴansanda Sun Cafke Barayin Motoci 3 A Kano
  • An Kwashe Duk Dabbobin Tsohon Akanta-Janar