Gagarumar Zanga-Zang A birnin Paris Na kasar Faransa Saboda Killace Gaza
Published: 5th, August 2025 GMT
A birnin Paris na kasar Faransa dukkan kungiyoyin kare hakkin bil’adama suka yi tattaki daga danlin Repuplican zuwa dandalin Bastille saboda nuna rashin amincewar su da kisan kiyashin da HKI take yi a gaza, da kuma hana shiga abinci a yankin wanda ya kai ga mutuwar falasdina ko saboda yunwa ko kuma saboda makaman yahudawan.
Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa tun farkon yakin Gaza a cikin watan Octoban shekara ta 2023 munanen kasashen Turai musamman faransa suke nuna rshin amincewarsu da kasashe kashen da HKI take yi a Gaza, amma a lokacin mafi aywan gwamnatocin kasashen yamma sun zuwa HKI su bayyanawa Natanyahu kan cewa suna bayanta don hamas ce ta fara yakin HKI tana kare kanta ne.
Amma da alamun ya zuwa yanzun da HKI ta kaiga kashe Falasdinawa a Gaza tare da amfani da makamin sa su yunwa sannn su fita kuma a kashesu. A halin yanzu hatta gwamnatocin kasashen turai basu amince da halin da ake ciki a gaza ba. Amma daina yakin ba a hannunsu yake ba.
Sannan suna jin tsoron abinda zai biyu bayan wannan kissan kiyashin. Saboda ba abinda zasu fadawa wani a duniya abinda ya sa suke goyon bayan HKI ba.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Burtaniya Zata Fara maida yan Gudun Hijira Zuwa Faransa Bisa Wata Sabuwar Yarjeniya August 5, 2025 Borrell: Rashin tabuka komai daga Turai ya karfafa gwiwar Isr’ila wajen aikata laifuka August 5, 2025 UNICEF: Akalla yara 28 ne ke mutuwa a kowace rana a Gaza sakamakon harin Isra’ila da yunwa August 5, 2025 Baghaei : Ziyarar Pezeshkian a Pakistan ta bude wani sabon Shafin alaka August 5, 2025 Afirka ta Kudu ta zayyana matakan tallafi ga ‘yan kasuwa na cikin gida a matsayin martani ga harajin Trump August 5, 2025 Hamas ta musanta kalaman Witkoff game da batun mika makamanta August 5, 2025 Araqchi: Namijin kokarin al’ummar Iran abin yabawa ne August 4, 2025 Khatibzadeh: Iran ba za ta amince da saryar da hakkokinta ba a duk wata tattaunawa da Amurka August 4, 2025 Rahotonni: Agajin Jin kai Da Ake Jefawa Ta Sama A Gaza Ba Shi Da Tasiri August 4, 2025 Wa’adin Da Shugaban Amurka Ya Gindaya Na Kawo Karshen Yaki A Ukraine Ya Karato Ba Tare Da Alamun Karewarsa Ba August 4, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Shugaban Kasar Iran Ya bayyana Yadda Hadin Gwiwa Tsakanin Iran Da Rasha Ya Kawo Ci Gaba Tsakaninsu
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Zamanin kebe kai ya ƙare, Haɗin gwiwar Iran da Rasha ya cimma abin koyi mai nasara
A yayin ganawarsa da ministan makamashin kasar Rasha Sergei Tyswell da tawagarsa, shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jaddada cewa: Nasarar da aka samu na hadin gwiwa tsakanin kasashe masu cin gashin kai kamar Iran da Rasha, ya tabbatar da cewa zamanin kebe kai a duniya ya kare. Ya kuma jaddada cewa, wadannan kasashe suna iya samun ci gaba da bunkasa ba tare da bukatar ko dogaro da karfi mai amfani da bangare guda.
Shugaban na Iran ya bayyana jin dadinsa da ci gaban hadin gwiwar kasashen biyu, musamman a fannin sufuri, makamashi, da ayyukan samar da wutar lantarki. Ya kara da cewa, Iran ta dora aiwatar da yarjejeniyoyin da aka kulla da kasar Rasha a kan muhimman abubuwan da ta sa a gaba, da cewa, dukkan muhimman ababen more rayuwa na hadin gwiwa suna nan, kuma babu wani abin da ke kawo cikas ga hanyar hadin gwiwa tsakanin Iran da Rasha.
Pezeshkian ya kara da cewa, tilas ne a fassara sakamakon tarurruka na fasaha cikin sauri, yana mai bayyana cewa, nufin bangarorin biyu, tare da muhimmin alkiblar shugaba Vladimir Putin, na tilasta wa ministoci da kungiyoyin fasaha su hanzarta saurin aiki, da kuma kammala ayyukan hadin gwiwa.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Ce: Iran Ta Sauke Hakkin Da Ya Hau Kanta Sauran Bangaren Turai September 18, 2025 Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ya Ce: Masu Goyon Bayan Isra’ila Suna Da Hannu A Laifukanta September 18, 2025 Sojojin Mamayar Isra’ila Sun Cika Kwanaki 713 Suna Kisan Kiyashi A Zirin Gaza September 18, 2025 Harin Makami Mai Linzami Yemen Ya Tilastawa Jirgin Fira Ministan Gwamnatin Isra’ila Saukar Gaggawa September 18, 2025 Eslami: Dole ne IAEA ta zama mai cikakken ‘yancin cin gashin kai September 18, 2025 Rahoto: An yi tattaunawa mai tsawo tsakanin Syria da Isra’ila a Landan September 18, 2025 Sheikh Qassem: Harin Pager jarabawa ce wadda ta kara wa masu gwagwarmaya kwarin gwiwa September 18, 2025 Pezeshkian: Iran da Masar suna da tsohon tarihi a duniya September 18, 2025 Iran ta samu Zinariya, Azurfa, da Tagulla a Gasar Kokawa ta Duniya September 18, 2025 Iran Ta Yi Nasarar Gwajin Tauraron Dan’adam Da Zai Samar Da “Internet” Ga Yankunan Karkara September 17, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci