Afirka ta Kudu ta zayyana matakan tallafi ga ‘yan kasuwa na cikin gida da kashi 30% na bangaren da harajin Amurka ya shafa a wannan makon, tare da kebe wasu ka’idojin samun wannan tallafin kudi.

Kasar mafi karfin tattalin arziki a Afirka ta kwashe watanni tana kokarin tattaunawa da Washington, inda ta yi tayin sayen iskar gas na Amurka da kuma zuba jarin dala biliyan 3.

3 a masana’antun Amurka a wata yarjejeniya da tawagar shugaban Amurka Donald Trump ta gabatar. Wannan yunƙurin ya ci tura.

Jami’an Afirka ta Kudu sun ce, a cewar kamfanin dillancin labaran  Reuters, harajin Amurka zai iya janyo asarar dubunnan ayyuka, musamman a fannin noma da kera motoci.

A wani taron manema labarai, ministocin ciniki da harkokin waje na Afirka ta Kudu sun ce ana samar da wasu hanyoyi wadanda za su taimaka matuka wajen rage radadin da harajin na Amurka kai iya haifarwa a bangarorin da abin ya shafa, kuma tuni an riga an fara gudanar da tsare-tsaren da suka dace kan hakan.

Ministocin biyu sun bayyana cewa Afirka ta Kudu ba ta haifar da wata barazanar kasuwanci ga tattalin arzikin Amurka ko tsaron kasarta, suna masu  jaddada cewa “kayyakin da take fitarwa suna bisa tsarin cibiyar masana’antun Amurka kuma galibi ba sa gogayya da kayayyakin Amurka.”

Har ila yau, gwamnati na aiki kan shirin tallafi, wanda zai hada da manyan wuraren aiki, masana’antu da  kuma hanyoyin da za a rage tasirin asarar ayyukan yi ta hanyar asusun inshorar tallafi ga ‘yan kasa.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Hamas ta musanta kalaman Witkoff game da batun mika makamanta August 5, 2025 Araqchi: Namijin kokarin al’ummar Iran abin yabawa ne August 4, 2025 Khatibzadeh: Iran ba za ta amince da saryar da hakkokinta ba a duk wata tattaunawa da Amurka August 4, 2025 Rahotonni: Agajin Jin kai Da Ake Jefawa Ta Sama A Gaza Ba Shi Da Tasiri August 4, 2025 Wa’adin Da Shugaban Amurka Ya Gindaya Na Kawo Karshen Yaki A Ukraine Ya Karato Ba Tare Da Alamun Karewarsa Ba August 4, 2025 Sojojin Somaliya Sun halaka Mayakan Kungiyar Al-Shabab Fiye Da Hamsin A Kudu Maso Yammacin Mogadishu August 4, 2025 Pakisatan: Iran Ce Madogara Ga Al-ummar Musulmi August 4, 2025 Wakilin Hukumar FAO A Iran Yace Sauyin Yanayi Ya shafi Dukkan Yankin August 4, 2025 Malamai A Najeriya Suna Goyon Bayan Iran A Yadda Take Fuskantar HKI August 4, 2025 Shugaban Kasar Lebanon Ya Yi Alkawalin Adalci Ga Wadanda Feshewar Beirut Ta Shafa August 4, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

Hamas ta musanta kalaman Witkoff game da batun mika makamanta

Kungiyar Hamas, ta musanta kalaman da wakilin Amurka Steve Witkoff, inda ya yi ikirarin cewa kungiyar ta bayyana aniyar ta na yin watsi da makamanta.

Kungiyar ta tabbatar da cewa, tsayin daka da makamanta hakki ne na kasa kuma na shari’a matukar dai an ci gaba da mamaye Falastinu, kuma dukkanin dokoki na kasa da kasa sun amince da hakan a ka’idojin MDD.

Kungiyar ta jaddada cewa, “wadannan makamai ba za a yi watsi da su ba sai ta hanyar dawo mana da cikakken ‘yancinmu na kasa, wato kafa kasar Falasdinu mai cikakken ‘yanci, mai cin gashin kanta tare da Kudus a matsayin babban birninta.”

A baya can, Hamas ta zargi Witkoff da gudanar da wani shiri a ziyarar da ya kai cibiyoyin rarraba agajin da ke karkashin kulawar gidauniyar jin kai ta Gaza, tana mai imani da cewa manufar hakan it ace cimma wani buri  na siyasa, da kuma yin amfani da yunwa ta wata hanyar don ci gaba da kashe fararen hula a zirin Gaza.

A cikin wata sanarwa da aka fitar, kungiyar ta bayyana cewa, kalaman karya  na Witkoff, tare da hotunan farfaganda na rangadinsa a Gaza, ba sa nuna hakikanin gaskiyar abin abin da yake faruwa a kasa,” inda Falasdinawa sama da 1,300 ne yunwa ta lakume rayukansu a Gaza a cikin ‘yan lokutan baya-bayan nan, sabanin abin da shi kuma yake bayyanawa kan cewa ana ci gaba da raba agaji da kuma tallafawa al’ummar Gaza da abinci da abubuwan bukatar rayuwa.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Araqchi: Namijin kokarin al’ummar Iran abin yabawa ne August 4, 2025 Khatibzadeh: Iran ba za ta amince da saryar da hakkokinta ba a duk wata tattaunawa da Amurka August 4, 2025 Rahotonni: Agajin Jin kai Da Ake Jefawa Ta Sama A Gaza Ba Shi Da Tasiri August 4, 2025 Wa’adin Da Shugaban Amurka Ya Gindaya Na Kawo Karshen Yaki A Ukraine Ya Karato Ba Tare Da Alamun Karewarsa Ba August 4, 2025 Sojojin Somaliya Sun halaka Mayakan Kungiyar Al-Shabab Fiye Da Hamsin A Kudu Maso Yammacin Mogadishu August 4, 2025 Pakisatan: Iran Ce Madogara Ga Al-ummar Musulmi August 4, 2025 Wakilin Hukumar FAO A Iran Yace Sauyin Yanayi Ya shafi Dukkan Yankin August 4, 2025 Malamai A Najeriya Suna Goyon Bayan Iran A Yadda Take Fuskantar HKI August 4, 2025 Shugaban Kasar Lebanon Ya Yi Alkawalin Adalci Ga Wadanda Feshewar Beirut Ta Shafa August 4, 2025 Iran Ta Ce Ba Wani Ma’aikacin Hukumar IAEA A Kasar A Halin Yanzu August 4, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Hamas ta musanta kalaman Witkoff game da batun mika makamanta
  • Kasar Iran Ko Da Zata Sake Tattaunawa Da Amurka Zata Kasance Dauke Da Makamai Cikin Shirin
  • Wa’adin Da Shugaban Amurka Ya Gindaya Na Kawo Karshen Yaki A Ukraine Ya Karato Ba Tare Da Alamun Karewarsa Ba
  • Sojojin Somaliya Sun halaka Mayakan Kungiyar Al-Shabab Fiye Da Hamsin A Kudu Maso Yammacin Mogadishu
  • Bloomberg: FBI ta sake canza sunan Trump daga Fayilolin da ke da alaƙa da shari’ar Epstein
  • Tsohon Shugaban Amurka Joe Biden Ya Caccaki Trump Kan Rusa Kundin Tsarin Mulkin Kasar
  • Rahoton Majalisar Dinkin Duniya Ya Yi Gargadi Kan Barazanar Kungiyoyin ‘Yan Ta’adda A Afirka
  • MDD: HKI Ta Kashe Falasdinawa 1 Fiye Da 100 A Cikin Kwanaki 2 A Lokacinda Suka Karban Abinci
  • Shugaban Ansarullah: Amurka Tana Da Hannu A Ta’asar Da HKI Take Aikatawa A Gaza