Rundunar PLA Ta Soki Birtaniya Bisa Zuzuta Abun Da Ya Wakana Yayin Da Jirgin Ruwan Sintirinta Ya Keta Ta Zirin Taiwan
Published: 21st, June 2025 GMT
A yau Juma’a, mai magana da yawun rundunar sojojin ‘yantar da al’umma ta kasar Sin reshen gabashi Liu Runke, ya soki lamirin kasar Birtaniya, bisa yadda ta zuzuta abun da ya wakana yayin wucewar jirgin ruwan sintirinta ta zirin Taiwan a ranar Laraba.
Liu Runke, ya ce rundunar ta PLA reshen gabashi ta girke dakaru domin sanya ido ga yadda daukacin lamarin ya faru, tare da tabbatar da kasancewa cikin matakin koli na ko-ta-kwana, tare da aiwatar da matakai yadda ya kamata.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsAppএছাড়াও পড়ুন:
Natasha Ta Zargi Akpabio Da Sanya Jami’an Tsaro Su Ƙwace Mata Fasfo A Filin Jirgin Saman Abuja
Bayan shafe lokaci, wani jami’in hukumar shige da fice ya dawo mata da fasfo ɗinta.
Duk da haka, Natasha ta ci gaba da nuna ɓacin ranta.
“Da ban yi bidiyon kai-tsaye ba, da ba za su dawo da min fasfo ba.”
A halin da ake ciki, ofishin Akpabio da Hukumar Shige da Fice ta Ƙasa (NIS) ba su fitar da wata sanarwa ba game da lamarin.
ShareTweetSendShare MASU ALAKA