Leadership News Hausa:
2025-11-04@19:15:17 GMT

Me Ya Kamata Mai Yaron Ciki Ta Kula Da Shi?

Published: 21st, June 2025 GMT

Me Ya Kamata Mai Yaron Ciki Ta Kula Da Shi?

4- Nisantar duk wani abu da zai cutar da shi, saboda musulunci ya yi umarni da kula da rai. Don haka, zai yi kyau a matsayinki na sabon aure, ki nemi shawarar magabata da kuma likitoci, saboda ki gujewa abin da zai cutar da yaronki.

5- Zuwa asibiti lokaci bayan lokaci, don tabbatar da lafiyar yaronki.

Allah ne mafi sani

 

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

উৎস: Leadership News Hausa

এছাড়াও পড়ুন:

Zamfara Ta Tashi Daga Matsayi Na 36 Zuwa Na 17 A Shekara Biyu Ƙarƙashin Gwamna Lawal — Rahoton BudgIT

A shekarar 2023 lokacin da Gwamna Lawal ya hau mulki, Zamfara ta kasance a ƙasan jadawalin a matsayi na 36.

 

Rahoton ya nuna cewa kuɗaɗen shiga na jihar sun ƙaru da kashi 182.34%, daga naira biliyan 87.44 a 2023 zuwa naira biliyan 246.88 a 2024. Haka kuma jimillar kuɗaɗen shiga gaba ɗaya ta ƙaru zuwa naira biliyan 315.53, ƙaruwar kusan kashi 118%. Haraji da jihar ta tara ya kai kusan kashi 10.31% na jimillar kuɗaɗen shiga a 2024.

 

BudgIT ta bayyana cewa wannan ci gaban yana nuna Zamfara ta fara rage dogaro ga kuɗin kason asusun tarayya, kuma idan za a yi hasashe, jihar na da ƙarfin kai da kai idan za a kalle ta a matsayin ikon tattalin arziki mai zaman kansa.

 

A bangaren haraji, jihar ta samu naira biliyan 25.46 a 2024, ƙaruwa ce ta kusan kashi 15% daga naira biliyan 22.16 a shekarar da ta gabata. Har ila yau, kuɗaɗen FAAC sun ƙaru da sama da kashi 239%, daga naira biliyan 65.28 a 2023 zuwa biliyan 221.42 a 2024.

 

Rahoton ya kuma yi hasashe kan habakar kuɗaxen shiga marasa haraji, inda aka samu ƙaruwa sosai a bangaren lasisi, kuɗin biyan takardu da wasu hanyoyin samun kuɗaɗe. Misali, kuɗaɗen lasisi sun tashi da fiye da kashi 5,900% a shekarar 2023.

 

A ɓangaren kashe kuɗi, musammam a fannin lafiya da ilimi, rahoton ya nuna ƙarin kuɗaɗen da gwamnati ta zuba, duk da cewa akwai ƙalubalen ingantacciyar aiwatarwa. Jimillar kashe kuɗin lafiya ta tashi daga naira biliyan 4.29 a 2022 zuwa biliyan 11.88 a 2024, inda kashe kuɗi kan mutum ɗaya ya ninka fiye da biyu.

ShareTweetSendShare MASU ALAKA Labarai Sabon Muƙaddashin Shugaban PDP Ya Sha Alwashin Maido Da Martabar Jam’iyyar Kafin 2027 November 3, 2025 Manyan Labarai Mayar Da Martani Kan Barazanar Amurka Ga Nijeriya: Fadar Shugaban Ƙasa Ta Yaba Wa Kwankwaso  November 3, 2025 Labarai NARD Ta Yi Fatali Da Iƙirarin Gwamnatin Tarayya Na Ba Ta ₦43bn, Kuma Yajin Aiki Na Nan November 3, 2025

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Atiku Ya Fice Daga PDP Saboda Na Ƙi Bari Ya Lalata Mana Jam’iyya – Wike
  • Karuwanci da zubar da cikin ’yan mata ’yan gudun hijira ya karu a Maiduguri
  • Kasar Chadi Ta Rufe Iyakarta Da Nijeriya saboda  Dalilan Tsaro
  • Zamfara Ta Tashi Daga Matsayi Na 36 Zuwa Na 17 A Shekara Biyu Ƙarƙashin Gwamna Lawal — Rahoton BudgIT
  • Turkiyye na karbar taron Kasashen Musulmi Kan Halin Da Ake Ciki A Gaza
  • UNICEF Tayi Gargadi Game Da Mawuyacin Hali Da Yara Ke Ciki A Gaza
  • Al’ummar Kauru Sun Koka Game Da Karuwar Hare-hare Da Ke Barazana Ga Gonaki Da Rayuka
  • Kwankwaso Ya Gargaɗi Trump Kan Barazanar Sa Ga Nijeriya
  • A Kan Wa Trump Ke Son Kaddamar Da Hari a Najeriya?
  • Jamus ta shiga sahun ƙasashen da ke neman kawo ƙarshen yaƙin Sudan