Iran ba zata taba amincewa wata hukuma ko wata kungiyar kasa da kasa ta kusanci cibiyoyin makamashin nukliya na kasar Iran ba.

Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto shugaban kwamitin tsaron kasa da kuma al-amuran harkokin waje a majalisar dokokin kasar Iran yana fadar haka a ranar Litinin da ta gabata.

Ya kuma musanta zancen da wasu suke yadawa na cewa masu sanya ido a ayyukan makamashin nukliya daga hukumar IAEA sun dawo suna ayyukansu a fordo, Natanz da kuma Esfahan.

Ebrahim Azizi shugaban kwamitin ya kara da cewa an  tsara cewa wata tawaga daga hukumar IAEA zata kawo ziyarar aiki nan Tehran don tattaunawa da jami’an gwamnatin kasar kan abubuwan da suka shafi sayasar hukumar IAEA da kuma ayyukan kanikancin tashe makamashin uranium.

Majalisar dokokin kasar Iran dai ta samar da doka, wacce ta bayyana cewa, da ko wani dalili, ba’a amincewa wani daga waje ya kusance yakayin tashe makamashin Uranium na kasar ba.

Dokar tace ko masu bincike daga hukamar IAEA ko kuma jami’an wata kungiya daga waje, basu da hurumin kusantar wadannan cibiyoyin tashe makamashin Uranium.

Azizi yace daga yanzu hulda da hukumar makamashin nukliya na kasar Iran da kuma IAEA zai takaita ne kan al-amuran sam-sama na shirin nukliyar kasar Iran wanda bai bukatar wani ya je cibiyoyin,

Kafin haka isma’ila bakae kakakin ma;aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa tawagar ta IAEA zata isa nan Tehran nan da kasa da kwanaki 10.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran: Yakin Kwanaki 12 Ya Bayyana Inganci Da Karfin Yakin Yanar Gizo Na Kasar August 6, 2025 Iran: An nada Larijani a matsayin sakataren kwamitin koli na tsaron kasa August 6, 2025 Sheikh Qassem: Tsaron Isra’ila zai rushe cikin sa’a 1 idan ta shelanta yaki a kan Lebanon   August 6, 2025 Kwamitin Sulhu na MDD ya yi zaman gaggawa kan batun Gaza August 6, 2025 Kamaru: An haramta wa babban dan hamayya tsayawa takara a zaben Oktoba August 6, 2025 Yunkurin Netanyahu na mamaye Gaza ya tayar da balli a Haramtacciyar Kasar Isra’ila August 6, 2025 Araqch: Hadin Kai Tsakanin Cibiyoyi  Na Tabbatar Da Karfi Da Ci Gaba August 5, 2025 Sojojin Yemen Sun Kai Hari Kan Filin Jirgin Lod Da Ke Yankin Jaffa Na Haramtacciyar Kasar Isra’ila August 5, 2025 Dr Muhammad Tahir Da Aka Yi Wa Barazanar Kisa Ya Bayyana Abin Da Ya Gani Na Masifa A Gaza August 5, 2025 An Samu Bullar Sabani Da Rikici Tsakanin ‘Yan Sahayoniyya Game Da Batun Mamaye Zirin Gaza August 5, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

কীওয়ার্ড: na kasar Iran

এছাড়াও পড়ুন:

Sudan: Rundunar Daukin Gaggawa ( R.S.F ) Ta Kashe Mutane 75 A Wani Hari Da Ta Kai Wa Masallaci A Garin Al-Fasha

Tashar talabijin din al-mayadin ta bayar da labarin cewa, rundunar kai daukin gaggawar ta kai hari akan masallacin unguwar “Abu Shauk” dake birnin Al-fasha a lokacin sallar asuba.

Da safiyar jiya juma’a ne dai mayakan rundunar ta r.s.f su ka kai wa masallacin na Abu Shauka hari a birnin al-fasha da shi ne babban birnin gundunar Darfur ta Arewa.

Mutane 75 ne su ka yi shahada sanadiyyar wannan harin da aka bayyana a matsayin kisan kiyashi.

Wata majiya a garin da aka kai wa harin, ta ambaci cewa wadanda suke salla a masallacin ‘yan hijira ne da aka koro daga yankunan da yaki ya yi tsanani.

Kwamitin da yake kula da kungiyoyin dake fada da rundunar rsf ya ce; An yi amfani da jirgin sama maras matuki ne wajen kai wa masallacin hari.

A baya kwamitin bincike na MDD ya zargi rundunar kai daukin ggagawa da tafka laifi akan bil’adama. Ta kuma zargi rundunar da cewa yana hana mutane samun abinci,kuma tana lalata asibitoci.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Pakistan: Makaman Nukiliyarmu Suna Cikin Yarjejeniyar Tsaro Da Mu Ka Kulla Da Saudiyya September 20, 2025 Adadin Falasdinawa Da HKI Ta Kashe Da Jikkatawa Sun Haura 230,000 September 20, 2025  Sheikh Na’im Kassim Ya Kira Yi Saudiyya Da Ta  Bude Sabon Shafi Da Gwagwarmaya September 20, 2025 Arqchi: Iran Ba Ta Amince Da Duk Wani Matakin Matsin Lamba Da Rashin Adalci Ba September 20, 2025 Jakadan Iran A MDDuniya Ya Ce: Kwamitin Sulhu Ya Rasa Damar Tattaunawa Da Fahimtar Juna September 20, 2025 Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Jaddada ‘Yancin Kasar Na Mayar Da Martani Kan Sabawa Doka September 20, 2025 Mataimakin Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Mayar Da Martani Kan Zargin Shugaban Kasar Faransa September 20, 2025 Shugaban Kasar Faransa Zai Amince Da Kasar Falasdinu A Ranar Litinin Mai Zuwa A Birnin New York September 20, 2025 Tinubu Zai Dauki Nauyin Gasar Wasanni Commonwealth A 2030 September 19, 2025 Kungiyar Tarayyar Turai EU Ta Mika Bukatunta Ga Kasar Iran. September 19, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Iran za ta katse hulda da IAEA idan aka maida mata takunkuman MDD
  • Sudan: Rundunar Daukin Gaggawa ( R.S.F ) Ta Kashe Mutane 75 A Wani Hari Da Ta Kai Wa Masallaci A Garin Al-Fasha
  • Arqchi: Iran Ba Ta Amince Da Duk Wani Matakin Matsin Lamba Da Rashin Adalci Ba
  • Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Jaddada ‘Yancin Kasar Na Mayar Da Martani Kan Sabawa Doka
  • Mataimakin Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Mayar Da Martani Kan Zargin Shugaban Kasar Faransa
  • Shugaban Kasar Faransa Zai Amince Da Kasar Falasdinu A Ranar Litinin Mai Zuwa A Birnin New York
  • Kungiyar Tarayyar Turai EU Ta Mika Bukatunta Ga Kasar Iran.
  • HKI Ta Kai Hare-Hare Kan Wurare Har 5 A Kudancin Kasar Lebanon
  • Husi: Kai Wa Kasar Katar Hari Gargadi Ne Ga Al’ummar Musulmi
  • Shugaban Kasar Iran Ya bayyana Yadda Hadin Gwiwa Tsakanin Iran Da Rasha Ya Kawo Ci Gaba Tsakaninsu