Spain za ta hada kai da kotun ICC domin gudanar da bincike kan laifukan da Isra’ila ta aikata a Gaza
Published: 20th, September 2025 GMT
Tsarin shari’a na kasar Spain zai hada kai da kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa da kotun duniya domin binciken laifukan yaki da Isra’ila ta aikata a zirin Gaza.”
Wannan yunkurin “ya mayar da martani ga shawarar rahoton kwamitin bincike na Majalisar Ɗinkin Duniya mai zaman kansa (IOC) kan yankin Falasɗinawa da aka mamaye, wanda ya bukaci bangarorin Amurka su ba da hadin kai ga binciken da ofishin mai shigar da kara na kotunan manyan laifuka ta kasa da kasa.
Za a sanar da sakamakon binciken ga kotun kasa da kasa da kuma ofishin mai gabatar da kara na kotun hukunta manyan laifuka ta duniya.
ministan harkokin cikin gida na Spain, Fernando Grande-Marlaska, ya goyi bayan matakin shari’ar na Spain, yana ganin ya na da”ma’ana” da kuma ya zama “wajibi” don bincikin laifuffukan da aka aikata a Gaza ta fuskar “kisan kare dangi”.
Kasar Spain ta nuna goyon bayanta ga al’ummar Palastinu, inda aka gudanar da gagarumin zanga-zanga a birnin Madrid da wasu garuruwa domin yin tir da yakin kisan kare dangi da Isra’ila ke yi a Gaza.
Har ila yau kasar na cikin wadanda suka shiga shari’ar da Afirka ta Kudu ta fara a gaban kotun kasa da kasa, tana zargin Isra’ila da aikata kisan kiyashi a zirin Gaza.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Falasdinawa 47 sun yi shahada a Hare-haren Isra’ila September 20, 2025 Sudan: Rundunar Daukin Gaggawa ( R.S.F ) Ta Kashe Mutane 75 A Wani Hari Da Ta Kai Wa Masallaci A Garin Al-Fasha September 20, 2025 Pakistan: Makaman Nukiliyarmu Suna Cikin Yarjejeniyar Tsaro Da Mu Ka Kulla Da Saudiyya September 20, 2025 Adadin Falasdinawa Da HKI Ta Kashe Da Jikkatawa Sun Haura 230,000 September 20, 2025 Sheikh Na’im Kassim Ya Kira Yi Saudiyya Da Ta Bude Sabon Shafi Da Gwagwarmaya September 20, 2025 Arqchi: Iran Ba Ta Amince Da Duk Wani Matakin Matsin Lamba Da Rashin Adalci Ba September 20, 2025 Jakadan Iran A MDDuniya Ya Ce: Kwamitin Sulhu Ya Rasa Damar Tattaunawa Da Fahimtar Juna September 20, 2025 Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Jaddada ‘Yancin Kasar Na Mayar Da Martani Kan Sabawa Doka September 20, 2025 Mataimakin Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Mayar Da Martani Kan Zargin Shugaban Kasar Faransa September 20, 2025 Shugaban Kasar Faransa Zai Amince Da Kasar Falasdinu A Ranar Litinin Mai Zuwa A Birnin New York September 20, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
UNICEF Tayi Gargadi Game Da Mawuyacin Hali Da Yara Ke Ciki A Gaza
Kakakin hukumar kula da kanana yaran ta majalisar dinkin duniya tess ingram ta bayyana cewa yanayin da yara ke ciki a yankin gaza yayi muni sosai, inda sama da yara miliyan daya dake gaza suke bukatar taimakon gaggawa na ruwan sha da kuma abinci
Ingram ta fadi a wata hira da aka yi da ita cewa dubban yara a falasdinu suna kwana da yunwa kusan kowanne dare, kuma akalla yara 650,000 ba su koma makaranta ba duk da yarjejeniyar dakatar da bude wuta da aka cimamma a baya –bayan nan tsakanin bangarori biyu,
Har ila yau ta bayyana batun dakatar da bude wuta a matsayin labari mai kyau, da ya kawo karshen ci gaba da lugudan wuta da israila ke yi kowanne lokaci da ya ci rayukan dubban yara kanana, sai dai ta jaddada cewa yarjejeniyar dakatar da bude wuta ba za ta wadatar ba dole ne sai an kawo karshen yunwa da kuma samar da ruwan sha ga sauran iyalai yankin gaza.
A ranar 10 ga watan okotba ne yarjejeniyar dakatar da bude wuta ta fara aiki a gaza amma duk da haka yanayin da ake ciki ya kara tsananta baka iya zuwa wasu yankuna da dama a yankin saboda ci gaba da kasancewar sojojin isra’ila a wajen.
Isra’ila tana ci gaba da keta yarjejeniyar da ta cimma da kungiyar Hamas, tana ci gaba da kai hare-hare da harbe harbe kuma tana hana shigar da kayan agaji da ake bukata zuwa yankin na Gaza, kuma kashi 2 cikin 3 na adadin wadanda aka kashe mata ne da yara kanana.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Hamas Ta yi Watsi Da Zargin Da Amurka Tayi Mata Kan Batun Motocin Agaji A Gaza November 3, 2025 El-Zakzaki: Yakin Sudan Yana Kare Maslahar Kasashen Yamma ne Kawai November 3, 2025 Iran Ta Karbi Sako Kan Batun Komawa Teburin Tattaunawa Ba Kai Tsaye Ba November 3, 2025 Ministar Jin Dadin Jama’a ta Sudan: Mayakan RSF Sun Kashe Mata 300 Da Yi Wa 25 Fyade A El Fasher November 3, 2025 Pezeshkian: Bunkasa Masana’antar Makamashin Nukiliyar Iran Don Inganta Rayuwar Al’ummar Iran Ne November 2, 2025 Araqchi: Da Hadin Bakin Amurka, Gwamnatin Isra’ila ta kaddamar Da Hari Kan Kasar Iran November 2, 2025 Larijani: Iran Ba Ta Tsoron Gudanar Da Tattaunawa, Amma Ta Zama Mai Amfani November 2, 2025 Gwamnatin Isra’ila Tana Ci Gaba Da Hana Masu Jinya Zuwa Kasashen Waje Neman Magani Daga Gaza November 2, 2025 Kasar Qatar Ta Ba Da Tallafin Gaggawa Ga Al’ummar Sudan Bayan Gumurzun El-Fasher November 2, 2025 IAEA : Babu wata shaida da ke nuna cewa Iran na kera makaman nukiliya November 2, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci