An Karrama Farfesa Adamu Gwarzo Kan Gudummawarsa Ga Bunƙasa Ilimin Jami’a A Nijeriya
Published: 15th, September 2025 GMT
Ya ƙara da cewa ‘yan’uwa da abokan arziƙi da suka shirya wannan biki na karrama Farfesa Armaya’u Bichi tare da bashi lambar yabo tare da wasu muhimman mutane waɗanda suka taimaimake shi wajen gudanar da shugabanci sun kyauta sannan sun ajiye ƙwarya a gurbinta.
Shima da yake gabatar da jawabinsa, shugaban riƙo na jami’ar gwamnatin Tarayya dake Katsina (FUDMA), Farfesa Aminu Ado ya ce Bichi mutum ne mai jin tausayin al’umma musamman mutanen dake ƙarƙashinsa.
Farfesa Ado ya ce har ƙasa ta naɗe ba zai mance da irin gagarumin ci gaban da Farfesa Arma’yau ya kawo ma jami’ar FUDMA ba.
Haka kuma a yayin bikin an ƙaddamar da littafin waƙoƙin da wasu mawaƙa suka yi wa tsohon shugaban na FUDMA mai suna ‘MALAMI A BAKIN MAWAƘA,’ wanda wasu ma’aikatan jami’ar suka rubuta.
Babban mai ƙaddamar da littafin, kuma shugaban ƙungiyar Jami’oin Afrika masu zaman kansu, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo wanda ya samu wakilcin Dakta Ali Yusuf Kakaki ya sa ya sayi kwafi biyu a kan naira miliyan biyu (N2, 000, 000), sai kuma Sanata Alu Magatakardan Wamako ya sayi kwafi uku kan naira miliyan ɗaya.
Frafesa Armaya’u Bichi, ya nuna godiyarsa ga waɗanda suka shirya wannan taron domin taya shi murnar kammala aiki lafiya. Tare da jinjina da fatan alheri ga kafatanin waɗanda suka samu damar halartar wannan taro.
A yayin taron An karrama Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo da shi kansa Farfesa Armaya’u Bichi da Farfesa Abubakar Rasheed da Malam Rufa’i Bichi da Malam Adamu Adamu, tsohon ministan ilimi a zamanin mulkin Buhari.
ranar Asabar 13 ga watan Satumban 2025 makusantan tsohon shugaban jami’ar Gwamnatin Tarayya dake Dutsinma ta jihar Katsina, Farfesa Armaya’u Hamisu Bichi sun gudanar da gagarumin taron murna da farin cikin kammala aiki lafiya tare da karrama shugaban rukunin jami’oin Maryam Abacha American University, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo da lamar yabo.
Gagarumin bikin wanda aka gudanar da shi a babban ɗakin taro na kwalejin ilimi na Tarayya (FCE) Bichi ya samu halartar ɗimbin masoya daga ko’ina a faɗin Nijeriya.
Farfesa Abubakar Adamu Rasheed tsohon shugaban Hukumar dake kula da jami’oin ƙasa (NUC), a yayin da yake jawabi ya bayyana Farfesa Armaya’u a matsayin mutumin kirki mai tausayi da ƙaunar jama’a.
Ya ƙara da cewa ‘yan’uwa da abokan arziƙi da suka shirya wannan biki na karrama Farfesa Armaya’u Bichi tare da bashi lambar yabo tare da wasu muhimman mutane waɗanda suka taimaimake shi wajen gudanar da shugabanci sun kyauta sannan sun ajiye ƙwarya a gurbinta.
Shima da yake gabatar da jawabinsa, shugaban riƙo na jami’ar gwamnatin Tarayya dake Katsina (FUDMA), Farfesa Aminu Ado ya ce Bichi mutum ne mai jin tausayin al’umma musamman mutanen dake ƙarƙashinsa.
Farfesa Ado ya ce har ƙasa ta naɗe ba zai mance da irin gagarumin ci gaban da Farfesa Arma’yau ya kawo ma jami’ar FUDMA ba.
Haka kuma a yayin bikin an ƙaddamar da littafin waƙoƙin da wasu mawaƙa suka yi wa tsohon shugaban na FUDMA mai suna ‘MALAMI A BAKIN MAWAƘA,’ wanda wasu ma’aikatan jami’ar suka rubuta.
Babban mai ƙaddamar da littafin, kuma shugaban ƙungiyar Jami’oin Afrika masu zaman kansu, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo wanda ya samu wakilcin Dakta Ali Yusuf Kakaki ya sa ya sayi kwafi biyu a kan naira miliyan biyu (N2, 000, 000), sai kuma Sanata Alu Magatakardan Wamako ya sayi kwafi uku kan naira miliyan ɗaya.
Frafesa Armaya’u Bichi, ya nuna godiyarsa ga waɗanda suka shirya wannan taron domin taya shi murnar kammala aiki lafiya. Tare da jinjina da fatan alheri ga kafatanin waɗanda suka samu damar halartar wannan taro.
A yayin taron An karrama Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo da shi kansa Farfesa Armaya’u Bichi da Farfesa Abubakar Rasheed da Malam Rufa’i Bichi da Malam Adamu Adamu, tsohon ministan ilimi a zamanin mulkin Buhari.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsAppকীওয়ার্ড: Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo Farfesa Armaya u Bichi da suka shirya wannan ƙaddamar da littafin kan naira miliyan karrama Farfesa ya sayi kwafi waɗanda suka
এছাড়াও পড়ুন:
Kano Pillars Ta Samu Nasarar Farko A Gasar Firimiyar Nijeriya Ta Bana
Ƙwallon ɗaya tilo da kyaftin din ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars Ahmed Musa ya ciwa ƙungiyar tayi sanadiyar samun nasarar farko da ƙungiyar tayi tun bayan fara wannan kakar wasannin ta bana.
Pillars ta doke abokiyar karawarta Enugu Rangers da ci 1-0 a wasan da suka buga a filin wasa na Sani Abacha dake birnin Kano inda ɗaruruwan magoya bayan ƙungiyoyin biyu suka shaidi wasan.
Kano Pillars Ta Ƙulla Yarjejeniya Da Gidan Rediyon RFI Hausa Zan Yi Ƙoƙarin Dawo Da Martabar Kano Pillars A Idon Duniya — Ahmed MusaKafin yanzu ƙungiyar, mallakar gwamnatin jihar Kano ta yi rashin nasara biyu sannan ta buga canjaras ɗaya a wasanni uku da ta buga a wannan kakar, wannan nasarar da Sai Masu Gida suka samu ta sa ta koma matsayi na 17 a teburin gasar ta NPFL.
Pillars ta fara wasan na wannan mako da zimmar samun nasara bayan rashin nasarar da ta yi a hannun Katsina United a wasan Mako na 3 da suka buga a filin wasa na Muhammadu Dikko dake birnin Katsina, kyaftin Ahmed Musa wanda ya dawo daga raunin da yayi fama da shi, ya fitar wa Pillars kitse daga wuta a wasan na yau.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp