Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ya Ce: Babu Aminci Tsakanin Iran Da Hukumar IAEA
Published: 3rd, September 2025 GMT
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Babu aminci tsakanin kasar Iran da Hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran Isma’il Baqa’i ya bayyana cewa: An rasa amana tsakanin Iran da hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya IAEA, yana mai jaddada cewa; “Iran ba ta maraba da mayar da takunkumin kan kasarta, amma ta koyi yadda za ta 0kare mutuncin al’ummarta da fuskantar wannan yaki na rashin adalci.
Dangane da yiwuwar sake wani yaki kuwa, ya ce, “Iran a shirye take.” Hakan ya zo ne a wata hira da jaridar Guardian ta yi da kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran Ismail Baqa’i.
Game da sharuɗɗa uku da Turai ta sanar don yin shawarwari, Baqa’i ya ce: “A ganinsa, waɗannan yanayi suna nuna rashin muhimmancinsu da kuma rashin kyakkyawar niyyarsu. Ku tuna, Iran tana tsakiyar cikin tsarin diflomasiyya a lokacin da gwamnatin mamayar Isra’ila ta kaddamar da hari kan kasarta, tare da haɗin gwiwar Amurka kuma mai yiwuwa tare da sanin kasashen Turai uku. Don haka, ko ta yaya, duk sun amince da harin.”
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Dakarun “IRGC” Sun Bayyana Cewa: Takunkumin Da Turai Ta Kakaba Kan Iran Daukan Fansa Kan Al’ummar Kasar September 3, 2025 Qalibaf: Ya Bukaci Gwamnatocin Kasashen Musulmi Su Fito Su Yi Allah Wadai Da Ayyukan Isra’ila A Gaza September 3, 2025 Zaftarewar Kasa Ta Kashe Al’ummar Kauye Gaba Daya Sai Mutum Guda Da Ya Tsira September 3, 2025 Iran Ta Shiga Cikin Tsirarun Kasashen Masu Fasahar Gina Kataparen Motocin Dakon Ma’adinai September 3, 2025 Iran Ta Yabawa Dan Majalisar Dokokin Kasar Irish Kan Yin Tir Da Laifukan Isra’ila September 3, 2025 IRIB, Sashen Kasashen Waje Ta Yi Tir Da Kissan Mai Daukan Hotuna Tashar ‘Al-Alam’ September 3, 2025 Qalibaf: Iran Zata Maida Martani Na Bai Daya Kan “Snapback” Nan Ba Da Dadewa Ba September 3, 2025 Larijani: Kofar tattaunawa da Amurka a bude take September 3, 2025 Habasha da Dangote sun rattaba hannu kan yarjejeniyar hadin gwiwa ta dala biliyan 2.5 September 3, 2025 Jami’an Iran sun yaba da nasarorin da aka samu a yayin halartar Pezeshkian a taron SCO September 3, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Dan Kasar Iran Mai Kirkira Ya Sami Kyautar Yabo A Kasar China
Dan kasar Iran Aryan Salawati ya sami kyautar tagulla a wurin gasar kirkire-kirkire ta kasa da kasa wacce aka yi a kasar China.
A yayin wannan bikin dai masu kirkira daga kasashe masu yawa ne su ka gabatar da abubuwan da su ka kirkira.
Matashin dan kasar Iran ya kirkiri karamar na’ura wacce take iya auna yanayi.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Fizishkiyan: Wajibi Ne Musulmi Su Hada Kai Domin Dakatar Da Laifukan HKI September 15, 2025 Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Takwarorinsa Na Kasashen Qatar, Turkiyya, Pakistan Da Labanon A Doha September 15, 2025 Kwamitin Kolin Tsron Kasar Iran Ya Amince Da Yarjejeniyar Da Aka Cimma Da Hukumar IAEA September 15, 2025 Jami’in Kasar Yemen Ya Aike Da Sako Ga Mahalarta Taron Birnin Doha Na Kasar Qatar September 15, 2025 Yawan Mutanen Da Suka Yi Shahada Sakamakon Kisan Kiyashin ‘Yan Sahayoniyya A Gaza Ya Kusaci 65,000 September 15, 2025 Gwamnatin Sudan Ta Ce: Babu Sulhu Da ‘Yan Tawayen Kasar Na Kungiyar Rapid Support Forces September 15, 2025 Kasashen Larabawa da na Musulmi na taron gaggawa kan harin Isra’ila a Qatar September 15, 2025 Hamas ta bukaci kasashen musulmi da na Larabawa su dauki mataki mai tsari kan Isra’ila September 15, 2025 Rabin Sojojin Isra’ila da suka ji rauni a yakin Gaza na fama da ciwon damuwa September 15, 2025 Sudan ta soki takunkuman da Amurka ta kakaba mata September 15, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci