Iran Ta Shiga Cikin Tsirarun Kasashen Masu Fasahar Gina Kataparen Motocin Dakon Ma’adinai
Published: 3rd, September 2025 GMT
Iran ta shiga cikin tsirarun kasashe wadanda suke da fasahar gina katafaren motocin jigilar ma’adinai ADAK 150AC. Tare da tsarawa da kuma gina shi a cikin gida 100%.
Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya bayyana cewa duk tare da takunkuman tattalin arziki mafi muni wadanda kasashen yamma suka dorawa JMI kasar shiga cikin tsirarun kasashen duniya wadanda suke da fasahar gina irin wadannan motoci wadanda ake amfani da su a wuraren aikin tono ma’adinai.
Labarin ya kara da cewa wannan ci gaban ba kawai ya nuna irin ci gaban fasahar kere-keren da kasar take da ba, sai dai kokari ne tabbar da cewa kasar ta wadatu daga saya ko kuma shigo da manya-manyan motoci da injuna daga kasashen waje, wadanda suke da tsada suke kuma da cikin kudi wadan kula da su.
Wannan yana daga cikin shirin kasar na ‘tattalin arziki mai juriya’ wanda Imam Sayyin Khaminae ya cusawa mutanen kasar, don basu damar tsayuwa da kansu da kuma jurewa dukkan matsin lamba daga kasashen waje.
Samarsa da wannan motar ADAK 150AC ya kawo karshen dogaro mai tsawo wanda kasar Iran take yi kan kasashen yamma a fagen hako ma’adinai da kuma sarrafa su. Wanda kuma ya fi saukin samarwa da kuma kula da shi. Wannan kuma ya shafi duk abinda Iran take bukata ko zata bukata don dogaro da kanta, ba tare da mika hannu ga wata kasar waje don cimma hakan ba.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Ta Yabawa Dan Majalisar Dokokin Kasar Irish Kan Yin Tir Da Laifukan Isra’ila September 3, 2025 IRIB, Sashen Kasashen Waje Ta Yi Tir Da Kissan Mai Daukan Hotuna Tashar ‘Al-Alam’ September 3, 2025 Qalibaf: Iran Zata Maida Martani Na Bai Daya Kan “Snapback” Nan Ba Da Dadewa Ba September 3, 2025 Larijani: Kofar tattaunawa da Amurka a bude take September 3, 2025 Habasha da Dangote sun rattaba hannu kan yarjejeniyar hadin gwiwa ta dala biliyan 2.5 September 3, 2025 Jami’an Iran sun yaba da nasarorin da aka samu a yayin halartar Pezeshkian a taron SCO September 3, 2025 Sojojin Yemen sun kai hare-hare a kan babbar hedikwatar tsaro ta Isra’ila September 3, 2025 Masar ta yi watsi da wasan sada zumunta da Zambia kan Isra’ilawa na horar da ‘yan wasan kasar September 3, 2025 Pezeshkian: Idan Ba A Hada Kai Ba, Munanan Manufofin Amurka Zasu Hada Har Da Kasar China September 2, 2025 Baqa’i: Tawagar Turai Sun Fara Amfani Da Tsoffin Takunkumai Kan Kasar Iran September 2, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Iran Ta Sanya Da Ranar 30 Ga Watan Nuwamba A Matsayin Ranar Kasa Ta Tsibirai 3
Gwamnatin kasar Iran ta sanar da ranar 30 ga watan nuwambar kowacce shekara a matsayin ranar kasa ta tsibirin Abu Musa tumbu babba da tumbu karami da ta karbo daga hannu birtaniya a shekaru da suka gabata, wanda yayi daidai da 9 ga watan Azar na kalandar iraniyawa .
Tsibiran guda 3 da ake takaddama akansu Abu musa da tunbu babba da karami suna yankin tekun fasha ne tsakanin mailand na iran da kuma hadaddiyar daular larabawa, tsibbiran wani bangare ne na kasar iran tun karnoni da suka gabata da ke cike da abubuwa da suka safi doka da tarihi a iran da kuma kasa da kasa.
Iran ta jaddada cewa dukkan wadannan tsibirai guda 3 wani bangare na kasarta da babu tantama akai,don haka ta yi kira ga kasashen larabawa da su guji daukar duk wani mataki akai da zai iya cutar da dangantakar dake tsakaninsu.
A ranar 30 ga watan nuwambar shekara ta 1971 ne dakarun birtaniya suka janye daga tsibiran kuma kwana biyu kafin kafa hadaddiyar daular larabawa a hukumance aka dawo da ikon mallakar tsibiran ga kasar iran bisa doka.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka HKI Na Ci Gaba Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta A Gaza Inda Take Kashe Falasdinawa October 31, 2025 An Tube Yarima Mai Jiran Gado Na Birtaniya Bayan Da Aka Tabbatar Da Laifinsa October 31, 2025 Kasashen Pakistan Da Afghanistan Sun Tsawaita Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta October 31, 2025 M D Duniya Tayi Gargadi Game Da Gwajin Nukiliya Da Amurka Ta Sanar Za ta yi October 31, 2025 Sudan Ta Yi Kira Ga Kwamitin Tsaro Da Ya Ayyana RSF A Matsayin Kungiyar ‘Yan Ta’adda October 31, 2025 Araqchi: Gwajin Makaman Nukiliya Na Amurka Babbar Barazana Ce Ga Duniya October 31, 2025 Masar da Eritrea Sun Tattauna Bukatar Tallafawa Kasar Sudan October 31, 2025 Shugaban Lebanon Ya Umarci Sojoji Da Su Fuskanci Kutsen Na Isra’ila A Kudancin Kasar October 31, 2025 Madagascar Ta Sanar da Kafa Sabuwar Gwamnati Tare da Manyan ‘Yan Adawa October 31, 2025 Iran ta yi fatali da kalamman IAEA Kan Shirin Nukiliyarta October 30, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci