IRIB, Sashen Kasashen Waje Ta Yi Tir Da Kissan Mai Daukan Hotuna Tashar ‘Al-Alam’
Published: 3rd, September 2025 GMT
Hukumar gidagen radiyo da talabijin ta kasar Iran IRIB bangaren kasashen waje ta yi tir da kisan mai daukar hoto na mai’aikoawa tashar talabijin ta Al-Alam ‘ rahotanni daga Gaza. al-alam dai mai watsa shirye-shiryenta da harshen larabaci a nan Tehran.
Tashar talabijin ta Al-Alam ta bayyana cewa yahudawan sun kashe mai daukar hotuna na wakilinsu a Gaza Jahad Rasmi Salen ne a lokacinda yake kan aikinsa a lokacinda jiragen yakin HKI suka harma makamai a kan sa a ranar2 ga watan Satumba da muke ciki.
Al-Alam ta bayyana cewa kissan Salem ya shiga cikin jerin shirin HKI na kashe yan jarida a Gaza, don kasa su ci gaba da watsa abinda yake faruwa a gaza na kissan kiyashi da rushe rushen gidaje.
Ya zuwa yanzu yahudawan sun kashe yan jaridu kimani 247 a zirin Gaza tun bayan fara yakin tufanul aksa a shekara ta 2023..
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Qalibaf: Iran Zata Maida Martani Na Bai Daya Kan “Snapback” Nan Ba Da Dadewa Ba September 3, 2025 Larijani: Kofar tattaunawa da Amurka a bude take September 3, 2025 Habasha da Dangote sun rattaba hannu kan yarjejeniyar hadin gwiwa ta dala biliyan 2.5 September 3, 2025 Jami’an Iran sun yaba da nasarorin da aka samu a yayin halartar Pezeshkian a taron SCO September 3, 2025 Sojojin Yemen sun kai hare-hare a kan babbar hedikwatar tsaro ta Isra’ila September 3, 2025 Masar ta yi watsi da wasan sada zumunta da Zambia kan Isra’ilawa na horar da ‘yan wasan kasar September 3, 2025 Pezeshkian: Idan Ba A Hada Kai Ba, Munanan Manufofin Amurka Zasu Hada Har Da Kasar China September 2, 2025 Baqa’i: Tawagar Turai Sun Fara Amfani Da Tsoffin Takunkumai Kan Kasar Iran September 2, 2025 Majalisar Shawarar Musulunci Ta Yi Zaman Na Musamman Kan Shirin Tawagar Turai September 2, 2025 Batun Kwance Makaman Kungiyar Hizbullahi Kokarin Kunna Wutar Fada Ne A Kasar Lebanon September 2, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Iran ta damu da halin da ake ciki a yankin El Fasher na Sudan
Jamhuriyar Musulinci ta Iran, ta nuna damuwarta game da irin tashin hankali da ake ciki a Sudan musamman a yankin El Fasher.
Iran ta sake jaddada goyon bayanta ga ‘yancin Sudan, da hadin kai, da kuma cikakken yankin kasar yayin da tashin hankali ya mamaye kasar dake Arewacin Afirka.
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ne ya bayyana hakan yayin wata tattaunawa ta waray tarho da takwaransa na Sudan Mohiuddin Salem a ranar Juma’a.
Na farko ya nuna damuwa musamman game da hare-hare da kisan gillar da aka yi wa fararen hula a birnin El Fasher da ke kudu maso yammacin Sudan.
Duniya ta damu matuka a daidai lokacin da ake ci gaba da samun karuwar tashin hankali a Sudan.
A ranar Talata, mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esmaeil Baghaei ya bayyana matukar damuwa game da rikice-rikicen makamai da ake ci gaba da yi a El Fasher, yana mai Allah wadai da lalata kayayyakin more rayuwa da kuma kisan fararen hula a birnin.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kwamitin Tsaron MDD ya goyi bayan shirin Morocco game da yankin Yammacin Sahara November 1, 2025 Samia Suluhu Hassan ta lashe zaben shugaban kasa a Tanzaniya November 1, 2025 Najeriya ta musanta ikirarin Trump, na cewa Kristoci na fuskantar babbar barazana a kasar November 1, 2025 Majalisar Dinkin Duniya ta damu da hare-haren Amurka a Caribbean da Pacific November 1, 2025 Israila Ta Kai Hari Kan Ofishin kungiyar UNICEF Dake Gaza A November 1, 2025 Amurka Na Shirin Kai Hari Kan Kasar Venzuwela A Kowanne Lokaci November 1, 2025 Iran Ta Sanya Da Ranar 30 Ga Watan Nuwamba A Matsayin Ranar Kasa Ta Tsibirai 3 October 31, 2025 Isra’ila Na Ci Gaba Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta A Gaza October 31, 2025 An Tube Yarima Mai Jiran Gado Na Birtaniya Bayan Da Aka Tabbatar Da Laifinsa October 31, 2025 Kasashen Pakistan Da Afghanistan Sun Tsawaita Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta October 31, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci