Zaftarewar Kasa Ya Kashe Al’ummar Kauye Gaba Daya Sai Mutum GUDA Da Ya Tsira
Published: 3rd, September 2025 GMT
Sama da mutane dubu ne suka mutu sakamakon zaftarewar kasa a yankin Darfur na kasar Sudan
Sama da mutane 1,000 ne suka mutu sakamakon zaftarewar kasa da ta hallaka daukacin wani kauye a yankin Darfur na yammacin Sudan, a wani lamari da aka bayyana a matsayin daya daga cikin bala’o’i mafi muni da aka taba fuskanta a tarihin Sudan a wannan zamani, a cewar kungiyar fafatukar ‘yantar da al’ummar Sudan (SLM) da ke iko da yankin.
Kungiyar a cikin wata sanarwa da ta fitar ta ce, zabtarewar kasa gaba daya ta lalata kauyen Tarsin da ke gabashin Jebel Marra, kusa da yankin Soni, tare da kashe daukacin al’ummarta, wadanda aka kiyasta sama da maza da mata da yara sama da dubu daya. Mutum daya ne ya tsira, bisa ga bayanin farko.
Sanarwar ta bayyana cewa, bala’in ya afku ne a ranar Lahadi “sakamakon ruwan sama mai karfi da ya afku a makon da ya gabata na watan Agusta.”
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Ta Shiga Cikin Tsirarun Kasashen Masu Fasahar Gina Kataparen Motocin Dakon Ma’adinai September 3, 2025 Iran Ta Yabawa Dan Majalisar Dokokin Kasar Irish Kan Yin Tir Da Laifukan Isra’ila September 3, 2025 IRIB, Sashen Kasashen Waje Ta Yi Tir Da Kissan Mai Daukan Hotuna Tashar ‘Al-Alam’ September 3, 2025 Qalibaf: Iran Zata Maida Martani Na Bai Daya Kan “Snapback” Nan Ba Da Dadewa Ba September 3, 2025 Larijani: Kofar tattaunawa da Amurka a bude take September 3, 2025 Habasha da Dangote sun rattaba hannu kan yarjejeniyar hadin gwiwa ta dala biliyan 2.5 September 3, 2025 Jami’an Iran sun yaba da nasarorin da aka samu a yayin halartar Pezeshkian a taron SCO September 3, 2025 Sojojin Yemen sun kai hare-hare a kan babbar hedikwatar tsaro ta Isra’ila September 3, 2025 Masar ta yi watsi da wasan sada zumunta da Zambia kan Isra’ilawa na horar da ‘yan wasan kasar September 3, 2025 Pezeshkian: Idan Ba A Hada Kai Ba, Munanan Manufofin Amurka Zasu Hada Har Da Kasar China September 2, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Dan Kasar Iran Mai Kirkira Ya Sami Kyautar Yabo A Kasar China
Dan kasar Iran Aryan Salawati ya sami kyautar tagulla a wurin gasar kirkire-kirkire ta kasa da kasa wacce aka yi a kasar China.
A yayin wannan bikin dai masu kirkira daga kasashe masu yawa ne su ka gabatar da abubuwan da su ka kirkira.
Matashin dan kasar Iran ya kirkiri karamar na’ura wacce take iya auna yanayi.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Fizishkiyan: Wajibi Ne Musulmi Su Hada Kai Domin Dakatar Da Laifukan HKI September 15, 2025 Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Takwarorinsa Na Kasashen Qatar, Turkiyya, Pakistan Da Labanon A Doha September 15, 2025 Kwamitin Kolin Tsron Kasar Iran Ya Amince Da Yarjejeniyar Da Aka Cimma Da Hukumar IAEA September 15, 2025 Jami’in Kasar Yemen Ya Aike Da Sako Ga Mahalarta Taron Birnin Doha Na Kasar Qatar September 15, 2025 Yawan Mutanen Da Suka Yi Shahada Sakamakon Kisan Kiyashin ‘Yan Sahayoniyya A Gaza Ya Kusaci 65,000 September 15, 2025 Gwamnatin Sudan Ta Ce: Babu Sulhu Da ‘Yan Tawayen Kasar Na Kungiyar Rapid Support Forces September 15, 2025 Kasashen Larabawa da na Musulmi na taron gaggawa kan harin Isra’ila a Qatar September 15, 2025 Hamas ta bukaci kasashen musulmi da na Larabawa su dauki mataki mai tsari kan Isra’ila September 15, 2025 Rabin Sojojin Isra’ila da suka ji rauni a yakin Gaza na fama da ciwon damuwa September 15, 2025 Sudan ta soki takunkuman da Amurka ta kakaba mata September 15, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci