Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya jaddada cewa: Dole ne gwamnatocin Musulunci su dauki matakai na zahiri don dakile ayyukan kisan kare dangi ‘yan sahayoniyya a Gaza

Muhammad Baqir Qalibaf, Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya jaddada bukatar da ke akwai ga al’ummar Musulmi da su yi Allah wadai da kisan kiyashin da ake yi a Gaza ba tare da bata lokaci ba.

Ya kuma yi kira ga gwamnatocin kasashen musulmi da su yi koyi da al’ummarsu da suka dauki matakai na zahiri don nuna rashin amincewa da duk wata hanyar aiwatar da kashe-kashen yahudawan sahayoniyya.

A farkon taron majalisar a ranar Laraba, Qalibaf ya taya al’ummar musulmi murnar shigowar makon hadin kai, inda ya ce: A wadannan ranaku da ake gudanar da murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) suna tunawa da sakonsa na gina al’umma bisa imani da hankali da soyayya, tare da kira ga musulmi da su rungumi tausayi da hadin kai.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Zaftarewar Kasa Ta Kashe Al’ummar Kauye Gaba Daya Sai Mutum Guda Da Ya Tsira September 3, 2025 Iran Ta Shiga Cikin Tsirarun Kasashen Masu Fasahar Gina Kataparen Motocin Dakon Ma’adinai September 3, 2025 Iran Ta Yabawa Dan Majalisar Dokokin Kasar Irish Kan Yin Tir Da Laifukan Isra’ila September 3, 2025 IRIB, Sashen Kasashen Waje Ta Yi Tir Da Kissan Mai Daukan Hotuna Tashar ‘Al-Alam’ September 3, 2025 Qalibaf: Iran Zata Maida Martani Na Bai Daya Kan “Snapback” Nan Ba Da Dadewa Ba September 3, 2025 Larijani: Kofar tattaunawa da Amurka a bude take September 3, 2025 Habasha da Dangote sun rattaba hannu kan yarjejeniyar hadin gwiwa ta dala biliyan 2.5 September 3, 2025 Jami’an Iran sun yaba da nasarorin da aka samu a yayin halartar  Pezeshkian a taron SCO September 3, 2025 Sojojin Yemen sun kai hare-hare a kan babbar hedikwatar tsaro ta Isra’ila September 3, 2025 Masar ta yi watsi da wasan sada zumunta da Zambia kan  Isra’ilawa na horar da ‘yan wasan kasar September 3, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

Akalla Falasdinawa 78 ne sukayi shahada a hare-haren Isra’ila a Gaza

Falasdinawa 78 ne aka kashe a yau a Gaza, mafi yawansu a birnin Gaza a yayin da Isra’ila ke ci gaba da kai hare-hare a kasa da kuma umarnin tilastawa mazauna Gaza yin kaura.

An bayar da rahoton karin mutuwar mutane uku sakamakon yunwa da killace yankin.

Mazauna Gaza sun bayyana tashin bama-baman a matsayin abun tashin hankali da kuma yunkurin shafe wata al’umma.

Sojojin Isra’ila sun zafafa kai hare-hare a birnin Gaza, inda suka kai hari kan unguwannin da ke da yawan jama’a. Katangar da Isra’ila ta kakaba mata da kuma karancin abinci na ci gaba da zurfafa rikicin jin kai.

Yakin da Isra’ila ta kwashe watanni ana yi a Gaza ya janyo hasarar rayukan fararen hula da dama.

Tun daga watan Oktoban 2023, hare-haren sojojin Isra’ila a Gaza sun kashe a kalla Falasdinawa 64,964 tare da jikkata sama da 165,312, a cewar ma’aikatar lafiya ta Gaza. Yayin da ake fargabar wasu dubbai na  karkashin baraguzan gine gine.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Akalla Falsdinawa 78 Ne Suka Yi Shahada A Yau A Gaza. September 16, 2025 Isra’ila Ta Kai Hari A Tashar Jirgin Ruwan Hudaida Dake Yamen September 16, 2025 Iran Ta Gabatar Da Sabbin Kayayyaki 5 A Wajen Taron kere-kere . September 16, 2025 Iran Ta Bukaci IAEA Tayi Tir Da Harin Da Isra’ila Ta Kai A Tashoshin Nukiyarta. September 16, 2025 Jonathan Zai Jagoranci Taron Tattaunawa Kan Dimokuraɗiyya A Ghana September 16, 2025 Pezeshkian: Saudiyya Na Iya Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Samar Da Hadin Kan Kasashen Musulmi September 16, 2025 Pezeshkian: Ta’addancin Haramtacciyar Kasar Isra’ila Kan Kasar Qatar Zalunci Ne Ga Diflomasiyya September 16, 2025 Baqa’i: Kowace Kasa A Duniya Tana Da Hakkin Mallakar Makamashin Nukiliya Na Zaman Lafiya September 16, 2025 Kungiyar Human Rights Watch; Isra’ila Ta Kashe ‘Yan Jarida Fiye Da 30 A Kasar Yemen Ne Da Gangan   September 16, 2025 Kungiyar Kare Hakkokin Bil’Adama Ta Siriya Ta Bankado Karin Fararen Hula Da Aka Kashe A Rikicin Suweida September 16, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Ma’aikatar Shari’ar Iran Ta Sanar Da Rataye Dan Leken Asirin Hukumar Mossad Ta Isra’ila
  • Iran Ta Bukaci Musulmi Su Goyi Bayan Yunkurin Kasa da Ka Na Kauracewa Isra’ila
  • Iran da Saudiyya sun bukaci hadin Musulmi game da halin da ake ci a yankin
  • Duniya na tir da sabon farmakin Isra’ila kan Gaza
  • Akalla Falasdinawa 78 ne sukayi shahada a hare-haren Isra’ila a Gaza
  • Iran Ta Bukaci IAEA Tayi Tir Da Harin Da Isra’ila Ta Kai A Tashoshin Nukiyarta.
  • Pezeshkian: Saudiyya Na Iya Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Samar Da Hadin Kan Kasashen Musulmi
  • Kasashen Larabawa da na Musulmi na taron gaggawa kan harin Isra’ila a Qatar
  • Hamas ta bukaci kasashen musulmi da na Larabawa su dauki mataki mai tsari kan Isra’ila
  • Rabin Sojojin Isra’ila da suka ji rauni a yakin Gaza na fama da ciwon damuwa