Bloomberg: FBI ta sake canza sunan Trump daga Fayilolin da ke da alaƙa da shari’ar Epstein
Published: 4th, August 2025 GMT
Bloomberg, ya nakalto wasu majiyoyi uku da ba a bayyana sunansu ba, sun ruwaito cewa, hukumar binciken manyan laifuka ta kasar Amurka (FBI) ta sauya sunan shugaban Amurka na yanzu Donald Trump da wasu manyan mutane daga takardun gwamnati da suka shafi shari’ar marigayi mai kudi Jeffrey Epstein.
Hukumar ta bayyana cewa sun yanke shawarar sauya sunayen da suka hada da na Trump ne saboda matsayinsu na ‘yan kasa a lokacin da aka fara gudanar da bincike a shekarar 2006, inda ta ce bayyanar sunayen mutane a irin wadannan fayiloli ba wai yana nufin suna da hannu cikin wani laifi ba.
An kama Epstein a cikin 2019 kuma an tuhume shi da laifin safarar yara kanana don yin lalata, laifin da ke da hukuncin daurin shekaru 40 a gidan yari, baya ga tuhumar hada baki, wanda zai iya kai shekaru biyar.
Epstein ya mutu ne a cikin dakinsa makonni bayan kama shi, lamarin da ya haifar da cece-kuce game da yanayin mutuwarsa da yiwuwar alakarsa da fitattun masu siyasa da tattalin arziki a duniya.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Jerin gwanon nuna goyon baya ga al’ummar Gaza a Sydney Australia August 4, 2025 MDD ta yi gargadi game da mummunar matsalar da yunwa ka iya haifarwa ga al’ummar Gaza August 4, 2025 Rasha da China sun fara wani gagarumin atisayen soji na hadin gwiwa a tekun Japan August 4, 2025 Araqchi Ya Bayyana Makomar Sinadarin Uranium Da Iran Ta Inganta A Lokacin Yaki August 3, 2025 Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci Sun Bayyana Cewa: Masu Shirin Halaka Gaza Suna Son Mamaye Duniyar Musulmi Ne August 3, 2025 Iran Ta Jaddada Cewa: Karfin Makamai Masu Linzami Da Jiragen Sama Marasa Matuka Ciki Suna Nan Cikin Shiri August 3, 2025 Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra’ila Tana Kokarin Boye Barnarta A Zirin Gaza August 3, 2025 Tsohon Shugaban Amurka Joe Biden Ya Caccaki Trump Kan Rusa Kundin Tsarin Mulkin Kasar August 3, 2025 IRGC Tace Bata Amince Da Kasashen Biyu A Kan Kasar Falasdinu Ba August 3, 2025 Iran Da Japan Suna Iya Jagorantar Duniya Don Rabata Da Makamai Kare Dangi August 3, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Kungiyar Hamas Ta Wallafa Hotunan bidiyo Na Fursinan HKI tsare A Gaza
Ezzuddeen Qassam reshen soja na kungiyar Hamas a Gaza, ya wallafa hotunan bidiyo mai tsawon minti guda na daya daga cikin yahudawan Sahyoniya da take tsare da shi a gaza, kuma a cikin hotunan kowa zai fahinci cewa bayahuden ya rame saboda rashin samin isashen abinci, ga kuma zafi a inda aka ajiyeshi a karkashin kasa.
Shafin yanar gizo na labarai Arab News ya bayyana cewa, mutumin da qassam suka nuna a cikin hotunan shi ne Evyatar David, wanda Qassam ta kama tun ranar 7 ga wata octoban shekara ta 20230.
A ranar 7 ga watan Octoban shekara ta 2023 dai kungiyar Hamas ta kashe yahudawa 370 ta kama wasu 251. Bayan musayar Fursinonin a halinn yanzu kungiyar Hamas tana rike da yahudawa 49, daga cikinsu har da gawakin yahudawa 27 wadanda hare haren yahudawan a kan gaza ya halakasu.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Sojojin HKI, Daga Jiya Zuwa Yau lahadi Kadai Sun Kashe Falasdinawa 62 August 3, 2025 Pezeskkian Ya Ce: Suna Fatan Musayar Kasuwancin Tsakanin Iran Da Pakistan Ta Haura Dala Biliyan 10 August 2, 2025 Araqchi: Abokantaka Da Ke Tsakanin Iran Da Pakistan Wata babbar Jari Ce Nan Gaba August 2, 2025 Jaridar Isra’ila Ta Ce: Gwamnatin Mamayar Isra’ila Ta Sha Kashi A Yakin Gaza August 2, 2025 Dakarun Yemen Sun Kai Hari Kan Filin Jirgin Lod Da Ke Haramtacciyar Kasar Isra’ila August 2, 2025 Rahoton Majalisar Dinkin Duniya Ya Yi Gargadi Kan Barazanar Kungiyoyin ‘Yan Ta’adda A Afirka August 2, 2025 Shugaba Pezeshkiyan Ya Yi Juyayin Shahadar Haniya Bayan Shekara Guda Da Shahada August 2, 2025 MDD: HKI Ta Kashe Falasdinawa Fiye Da 100 A Cikin Kwanaki 2 A Lokacinda Suka Karban Abinci August 2, 2025 Mutanen Kasar Siriya Sun Fito Zanga-Zanga Yin Allawadai Da Kissan Alawiyya A Kasar August 2, 2025 Shugaban Ansarullah: Amurka Tana Da Hannu A Ta’asar Da HKI Take Aikatawa A Gaza August 2, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci