2025-06-15@19:50:12 GMT
إجمالي نتائج البحث: 6
«Ƙungiyar Ƙwadago»:
Lamarin ya ƙara tsananta ne bayan fitowar wani littafi mai taken Original Sin da ya zargi wani na kusa da Biden da ɓoye yadda jikinsa ya gaza yayin yaƙin neman zaɓen 2024, wanda daga ƙarshe ya janye. Wannan ya ƙara sanya tambayoyi kan ko an san da cutar sankarar da ya kamu da ita tun...
DSP Alabo, ya ce ana ci gaba da bincike kan lamarin, kuma za a gurfanar da su a kotu bayan kammala bincike. Kwamishinan ‘yansandan Jihar Filato, CP Emmanuel Olugbemiga Adesina, ya jaddada ƙudirin rundunar wajen yaƙi da laifuka da kuma tabbatar da zaman lafiya a jihar. Ya kuma roƙi jama’a da su riƙa bai wa...
Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) Ola Olukoyede, ya mika katafaren jerin gidaje 750 na alfarma da aka kwace daga hannun tsohon Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Godwin Emefiele ga Ministan Gidaje, Ahmed Musa Dangiwa. An mika takardun ne bayan wani takaitaccen taro da aka yi a Abuja, ranar Talata. ...
A cewar shugabannin Ƙwadago, dole ne a sauya irin wadannan lamari don kare mutuncin tsarin dimokuradiyya a Nijeriya. Sun jaddada wahalar da dokar ta-ɓaci ta haifar wa ma’aikatan kananan hukumomi, da yawa daga cikinsu har yanzu ba su karɓi albashinsu ba. Sanarwar ta lura cewa hana albashin ma’aikata ya jefa su cikin matsin tattalin arziki,...
Arangama Tsakanin NLC Da Gwamnatocin Soji Ga duk mutumin da yai duba na tsanaki ga hakikanin manufofin samar da wannan kungiya ta NLC, la-budda, wajibi ne a rika samun sa-toka-sa-katsi tsakaninta da gwamnatoci musamman irin na Soja. Ba kawai gwamnatocin soja ba, da tafiya ta kara nikatawa kamar yadda za a gabatar nan gaba cikin...
Ya ce Jihar Kogi ce ta gudanar da taron domin tana da shugabannin kungiyar a matsayin gwamna da mataimakinsa, inda ya ce Gwamna Usman Ododo na daya daga cikin jami’ansa a Jihar Neja sannan kuma mataimakin jami’in kungiyar malamai ta Nijeriya (NUT). Ya ce, “Don haka muna son mu yi wannan taron ne domin mu...