Aragchi Ya Gana Da Gorrosi da Kuma Tokwaransa Na Kasar Masar
Published: 9th, September 2025 GMT
Ministan harokokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya gana da tokwaransa na kasar Masar da kuma shugaban hukumar makamashin nukliya ta duniya Rafael Grossi a karon farko tun bayan yakin kwanaki 12 wanda kasashen Amurka da HKI suka kaiwa Iran a cikin watan yunin da ya gabata.
Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya bayyana cewa, Aragchi ya kai ziyarar aiki na kwana guda birnin Alkahira a yau Talata ce don tattauna batun shirin Nukliyar kasar Iran da shugaban hukumar IAEA Rafael Grossi a birnin Al-Khahira.
Labarin ya kara da cewa ministan ya ce Iran ta amince ta bude sabon shafi a huldarta da hukumar IAEA bisa wani sabon tsari wanda a cikin iran zata tabbatar da amincin shirinta na makamashin nukliya da kuma kare hakkinta na gasa makamashin uranium kamar yadda ya zo a cikin yarjeniyar NPT babu kare babu ragi.
Har’ila yau ana saran Aragchi zai gana da shugaban kasar Masar Abdulfatta Assi da kuma ministan harkokin wajen kasar a kebe, inda zasu tattauna. Dangantaka tsakanin kasashen biyu.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Isra’ila (HKI) Ta Kai Hare-Hare Kan Shuwagabannin Hamas A Doha September 9, 2025 Kasashen Larabawa Da Kasashen Duniya Sun Yi Allawadai Da Hare-Haren HKI Kan Doka September 9, 2025 Iran Ta Yi Watsi Da Kasashen Larabawa Dangane Da Tsibiran Kasar A Tekun Farisa September 9, 2025 Iran Da Masar Sun Tattauna Kan Gaza Da Shirin Iran na Nukiliya September 9, 2025 Isra’ila Ta Kai Hare-hare A Wasu Wuraren Soji A Kasar Siriya September 9, 2025 Hamas Ta yi Tir Da Gum Da Baki Da Mdd Tayi Kan Kisan Kare Dangin Isra’ila A Gaza. September 9, 2025 Kasar Habasha za ta ƙaddamar Da Tashar Lantarki Mafi Girma a Afirka. September 9, 2025 Iran Da Oman Sun yi Kira Ga Mdd Ta Dakatar Da Kisan Gilla Da Isra’la Ke yi A Gaza September 9, 2025 Iran za ta wanzar da hadin kai a duniyar Musulmi (Pezeshkian) September 9, 2025 Faransa : Majalisa ta yanke kauna ga firaminista Bayrou September 9, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Tawagar Yan Wasan Damben Gargajiya Ta Iran Ta Zama Zakara A Damben Ta Duniya
JMI ta zama zakara a gasar damben girgajiya ta kasa da kasa bayan ta fara shiga gasar shekaru 12 da suka gabata .
Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi yana taya tawagar yan damben murna da nasarar da suka samu, ya kumakara da cewa wannan shi ne nasara ta wasannan kasa-da kasa har guda 6 wadanda Iran take samun lambobin zakara a cikinsu a wannan shekarar.
Labarin ya kara da cewa yan damben Iran sun sami wannan nasarar kwana guda kafin a kammala gasar.
An bayyana nasarar da yan damben Iran suka samu ne a jiya Litinin da yamma a birnin Zagreb inda aka gudanar da gasar. Sun sami lambobin yaboguda 5 a gasar wanda ya basu damar lashe gasar.
Labarin ya kara da cewa tawagar yan damben Iran sun shiga gasar ne shekaru 12 da suka gabata, kuma Amir Hussain Zare ya fita da lambar zinari a dambe mai nauyin kilogram 125.
Bayan ya sami nasara a kan dan wasan Amurka. Ahmad Mohammadnejad-Javan Azurfa daya sannan Kamran Ghasempour (86kg), da Amirhossein Firoozpour (92kg). Mohammad Nahodi da
tagulla 3.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka An Fara Taron Hukumar Makamashin Nukliya Ta Duniya IAEA Karo Na 69 A Birnin Vienna September 16, 2025 Espania Ta Soke Cinikin Makamai Na EUR Miliyon 700 Da HKI Saboda Kissan Kiyashi A Gaza September 16, 2025 Makaman ‘Drons’ Na Yemen Sun Fada Kan Wurare Masu Muhimmanci A HKI September 16, 2025 Taron Doha: Daga matakin Allawadai zuwa matakan kalubalantar laifukan Isra’ila September 16, 2025 Ministan Tsaron Venezuela Ya Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Juyin Mulki A Kasar September 16, 2025 Pezeshkian: Ya kamata kasashen musulmi su yanke alaka da gwamnatin sahyoniya September 16, 2025 Bayanin Bayan Taron Doha Ya Yi Kira Da A Kafa Rundunar Hadin Gwiwa Ta Kare Kai September 15, 2025 Fira Ministan Spain: Bai Kamata A Rika Barin “Isr’ila” Tana Shiga Gasar September 15, 2025 Shugaban Kasar Iran Ya Gana Da Sarkin Kasar Qatar A Birnin Doha September 15, 2025 Dan Kasar Iran Mai Kirkira Ya Sami Kyautar Yabo A Kasar China September 15, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci