Kasashen Larabawa Da Kasashen Duniya Sun Yi Allawadai Da Hare-Haren HKI Kan Doka
Published: 9th, September 2025 GMT
Kasashen larabawa da kungiyoyin kasa da kasa da wasu kasashen duniya sun yi tir da hare-haren da HKI ta kai kan birnin Doha babban birnin Qatar a kokarinta na kashe shuwagabannin kungiyar Hamasa a yau Talata.
Tashar talabijin ta Almayadeen ta kasar Lebanon ta bayyana cewa babban sakataren MDD Antonio Gotterre ya yi tir da hare-haren da jiragen yakin HKI suka kai birnin Doha na kasar Qatar ya kuma bayyana cewa hakan ya sabawa dokokin kasa da kasa.
Haka ma babban sakataren kungiyar kasashen Larabawa Ahmad Gaith ya yi tir da hare-haren da HKI ta kai gine-gine a Doka.
Sannan kasashen Iran Saudia da Hadaddiyar daular Larabawa duk sun yi allawadai da hare-here. Gwamnatin kasar Turkiyya ta yi allawadai da kokarin kashe shuwagabannin kungiyar Hamas a doha.
Haka kuma shugaban kasar faransa Emmanuel Macron ya bayyana rashin amincewarsa da hare-haren da HKI ta kai kan birnin Doha na kasar Qatar da ko wani dalili ne.
Sai kuma shugaban kasar Lebanon Josept Aun ya yi tir da wadan nan hare-hare, tare da cewa suna barazana ga zaman lafiya a yankin.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label Name* Email* Website Label Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Ta Yi Watsi Da Kasashen Larabawa Dangane Da Tsibiran Kasar A Tekun Farisa September 9, 2025 Iran Da Masar Sun Tattauna Kan Gaza Da Shirin Iran na Nukiliya September 9, 2025 Isra’ila Ta Kai Hare-hare A Wasu Wuraren Soji A Kasar Siriya September 9, 2025 Hamas Ta yi Tir Da Gum Da Baki Da Mdd Tayi Kan Kisan Kare Dangin Isra’ila A Gaza. September 9, 2025 Kasar Habasha za ta ƙaddamar Da Tashar Lantarki Mafi Girma a Afirka. September 9, 2025 Iran Da Oman Sun yi Kira Ga Mdd Ta Dakatar Da Kisan Gilla Da Isra’la Ke yi A Gaza September 9, 2025 Iran za ta wanzar da hadin kai a duniyar Musulmi (Pezeshkian) September 9, 2025 Faransa : Majalisa ta yanke kauna ga firaminista Bayrou September 9, 2025 Kungiyoyin Falastinawa sun bayyana farmakin Kudus da aikin Jarumtaka September 9, 2025 An bude taron sauyin yanayi na Afrika karo na biyu September 9, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: da hare haren da da hare hare
এছাড়াও পড়ুন:
M D Duniya Tayi Gargadi Game Da Gwajin Nukiliya Da Amurka Ta Sanar Za ta yi
Rahotanni sun bayyana cewa majalisar dinkin duniya ta yi gargadin game da barazanar hadarin gwajin makamanin nunkiliya bayan da shugaban Amurka Trump ya bada umarnin a fara gwajin makaman nukiliya, Tace wannan matakin barazana ne ga tsaro da zaman lafiyar duniya.
Farhan Haq mataimakin kakakin majalisar dinkin duniya ya shaidawa manema labarai a birnin New York cewa sakataren janar din majalisar Antunio Guteress ya jaddada cewa hatsarin da makamin nukiliyar yake da she a halin yanzu yana ishara game da muhimmancin rashin daukar mataki akanshi don kaucewa babbar matsalar da zai haifar
Har ila yau Guterres ya gaya wa duniya irin bala’in da gwajin da makamin nukiliyar ya jawo wanda aka yi na nukiliya 2000 a shekaru 80 da suka wuce, yace bai kamata a bari a sake irin wannan gwajin ba ta ko wane hali,
Kokarin da ake yi na shawo kan yaduwar makamai na kara ja baya sosai saboda takaddamar siyasa da ake yi, wanda hakan ke rage amincin dake tsakanin kasashen da suka mallaki makamin nukiliya, da kuma dakatar da tattaunawa kan dokar kwance dammarar makaman,
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Sudan Ta Yi Kira Ga Kwamitin Tsaro Da Ya Ayyana RSF A Matsayin Kungiyar ‘Yan Ta’adda October 31, 2025 Araqchi: Gwajin Makaman Nukiliya Na Amurka Babbar Barazana Ce Ga Duniya October 31, 2025 Masar da Eritrea Sun Tattauna Bukatar Tallafawa Kasar Sudan October 31, 2025 Shugaban Lebanon Ya Umarci Sojoji Da Su Fuskanci Kutsen Na Isra’ila A Kudancin Kasar October 31, 2025 Madagascar Ta Sanar da Kafa Sabuwar Gwamnati Tare da Manyan ‘Yan Adawa October 31, 2025 Iran ta yi fatali da kalamman IAEA Kan Shirin Nukiliyarta October 30, 2025 Trump Ya Umarci Ma’aikatar Yakin Amurka Ta koma gwajin makaman nukiliya October 30, 2025 Isra’ila ta amince da fadada matsugunai a Yammacin Kogin Jordan October 30, 2025 Gaza: hare-haren Isra’ila sun kashe mutane 100 Cikin Kwanaki Biyu October 30, 2025 Sudan : Kasashen duniya na tir da cin zarafi a El-Fasher October 30, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci