Iran Ta Yi Watsi Da Kasashen Larabawa Dangane Da Tsibiran Kasar A Tekun Farisa
Published: 9th, September 2025 GMT
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta yi watsi da abinda yazo cikin bayanin bayan taro na kungiyar kasashen Larabawa na cewa tsiran Abu Musa da Tumb babba da karami mallakin UAE ne.
Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran a nan Tehran na fada a cikin bayanin da ta fitar a safiyar yau Talata kan cewa, da wadannan kasashen sun fidda bayanai kan al-ummar gaza wadanda HKI take kissa dare da rana da yafi masu.
Bayanin ya bukaci kasashen Larabawa su maida hankalinsu kan kasar Falasdinu da aka mamaye su kum yi aiki don hada kan a-ummar musulmi su tunkari HKI a kan ta’asan da take aikatawa a gaza, da sun yi abinda ya dace.
Daga karshe bayanin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya kammala da cewa yakamata kasashen larabawa da musulmi su maida hankalinsu zuwa ta’asan da HKI take aikatawa a kasar Falasdinu Lebano da Siriya, kan kokarin raba kan musulmi da rigimar tsibirai.
Kasashen larabawa na yankin Tekun farasi a cikin yan shekarun da suka gabata sun fara zargin Iran da mamaye tsibiran Abu Musa da tembe babba da karami a matsayin mallakin kasar UAE. Alhali shaidu na tarihi a cikin ntsibiran da kuma daga wasu kasashen duniya duk sun tabbatar da cewa tsibiran guda uku da suke cikin tekun farisa mallakin kasar Iran. Don haka JMI tana kiran kasashen larabawa su maida hankalinsu kan abinda yake faruwa a kasashen larabawa ya fiye masu kan kokarin kara rarraba kasashen musulmi.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Da Masar Sun Tattauna Kan Gaza Da Shirin Iran na Nukiliya September 9, 2025 Isra’ila Ta Kai Hare-hare A Wasu Wuraren Soji A Kasar Siriya September 9, 2025 Hamas Ta yi Tir Da Gum Da Baki Da Mdd Tayi Kan Kisan Kare Dangin Isra’ila A Gaza. September 9, 2025 Kasar Habasha za ta ƙaddamar Da Tashar Lantarki Mafi Girma a Afirka. September 9, 2025 Iran Da Oman Sun yi Kira Ga Mdd Ta Dakatar Da Kisan Gilla Da Isra’la Ke yi A Gaza September 9, 2025 Iran za ta wanzar da hadin kai a duniyar Musulmi (Pezeshkian) September 9, 2025 Faransa : Majalisa ta yanke kauna ga firaminista Bayrou September 9, 2025 Kungiyoyin Falastinawa sun bayyana farmakin Kudus da aikin Jarumtaka September 9, 2025 An bude taron sauyin yanayi na Afrika karo na biyu September 9, 2025 Iran : Araghchi da Grossi zasu gana a wannan makon September 9, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: kasashen larabawa
এছাড়াও পড়ুন:
Sin Ta Daga Zuwa Mataki Na 10 A Jadawalin GII Na Kasashen Dake Kan Gaba A Fannin Kirkire-Kirkire
Cikin jadawalin GII na 2025, kasashe masu karanci da matsakaicin kudin shiga 17, sun taka rawar gani fiye da yadda aka yi hasashe, bisa matsayin ci gabansu, yayin da kasashen Afirka dake kudu da hamadar Sahara ke kan gaba, cikin kasashe mafiya samun ci gaban kirkire-kirkire, inda kasashen Afirka ta Kudu, da Senegal da Rwanda ke kan gaba a jerin kasashen shiyyar. (Saminu Alhassan)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp