Trump Zai Sauya wa Ma’aikatar Tsaro Suna Zuwa Ma’aikatar Yaƙi.
Published: 5th, September 2025 GMT
Fadar gwamnatin Amurka ta White House ta ce a yau Juma’a, shugaba Amurka Donal Trump zai rattaba hannu kan wata doka da za ta sauya sunan ma’aikatar tsaron kasar zuwa ma’aikatar yaki.
Canjin suna na dindindin na buƙatar Izinin majalisa, to amma umarnin zartarwa da shugaban zai sa wa hannu, zai ba da damar amfani da sunan na wucin gadi.
A wata hira da aka yi da shi, sakataren tsaron kasar Pete Hegseth, ya ce hakan zai nuna wani sauyi da ke nufin ma’aikatar tsaron kasar ta Pentagon ta rungumi wani suna na Jarumta.
Ya ce ko nasarorin da kasar ta samu a yakin duniya na daya da na biyu ta same su ne da sunan Ma’aikatar Yaki, ba wai Ma’aikatar tsaro ba.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Ghana Za ta Sake Bude Ofishin Jakadancinta A Tsakiyar Watan Satumber . September 5, 2025 An Sanar Da Nadin Sabon Shugaban Hedkwatar Khatamul Ambiya A Iran. September 5, 2025 Ministan Harkokin wajen Kasar Iran Ya Gana Da Kallas Na EU A Doha September 5, 2025 Iran Ta Bukaci Duniya Su Yi Tir Da Hari Kan Cibiyoyin Nukliyar Kasar September 5, 2025 Doha: Manya-Manyan Jami’an Hamas Sun Gana Da Aragchi A Doha September 5, 2025 Iran Ta Kori Jakadan Australia Daga Tehran, Don Maida Martani September 5, 2025 IAEA Ta Bayyana Damuwarta Da Rashin Bincike A Ayyukan Nukliyar Iran September 5, 2025 Iran: Aragchi Ya Tattauna Da Sarkin Qatar September 5, 2025 Yemen: Ansarallah Ta Yi Kira Ga Hadin Kan Musulmi, Don Kawo Karshen Yaki A Gaza September 5, 2025 An Fallasa Shirin Natanyahu Da Google Na Farfagandar Ta Dalar Amurka Miliyon $45 September 5, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Shugaban Kasar Iran Ya Gana Da Sarkin Kasar Qatar A Birnin Doha
Shugaban kasar Iran Mas’ud Fizishkiyan wanda yake halartar taron brinin Doha, na kasashen musulmi da larabawa, ya gaba da sarkin Qatar Tamim Bin Hamad ali-Thani, inda su ka tattaunawa halin da ake ciki a wannan yankin na yammacin Asiya.
Taron na Doha ne na gaggawa ne wanda aka shriya shi, domin tattauna harin wuce gona da iri da HKI ta kai wa kasar Qatar a wani yunkurin yi wa shugabannin Falasdinawa kisan gilla.
A yayin wancan harin dai, ‘yan sahayoniyar sun harba makamai masu linzami fiye da 10 akan wani gini wanda jami’an kungiyar gwgawarmayar musulunci ta Hamas suke taro a ciki.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Dan Kasar Iran Mai Kirkira Ya Sami Kyautar Yabo A Kasar China September 15, 2025 Fizishkiyan: Wajibi Ne Musulmi Su Hada Kai Domin Dakatar Da Laifukan HKI September 15, 2025 Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Takwarorinsa Na Kasashen Qatar, Turkiyya, Pakistan Da Labanon A Doha September 15, 2025 Kwamitin Kolin Tsron Kasar Iran Ya Amince Da Yarjejeniyar Da Aka Cimma Da Hukumar IAEA September 15, 2025 Jami’in Kasar Yemen Ya Aike Da Sako Ga Mahalarta Taron Birnin Doha Na Kasar Qatar September 15, 2025 Yawan Mutanen Da Suka Yi Shahada Sakamakon Kisan Kiyashin ‘Yan Sahayoniyya A Gaza Ya Kusaci 65,000 September 15, 2025 Gwamnatin Sudan Ta Ce: Babu Sulhu Da ‘Yan Tawayen Kasar Na Kungiyar Rapid Support Forces September 15, 2025 Kasashen Larabawa da na Musulmi na taron gaggawa kan harin Isra’ila a Qatar September 15, 2025 Hamas ta bukaci kasashen musulmi da na Larabawa su dauki mataki mai tsari kan Isra’ila September 15, 2025 Rabin Sojojin Isra’ila da suka ji rauni a yakin Gaza na fama da ciwon damuwa September 15, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci