An Fallasa Shirin Natanyahu Da Google Na Farfagandar Ta Dalar Amurka Miliyon $45
Published: 5th, September 2025 GMT
Kamfanin sadarwa ta Google a halin yanzu tana aiwatar da yakin farfaganda ga Natanyahu a shafukan yanar gizo da kuma dukkan kafafen da kamfanin yake da shi don kyautata fuskar Natanyahu da kuma HKI a duniya.
Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya bayyana cewa, aikin wanda Natanyahu ya sayeshi da dalar Amurka miliyon 45 zai rage irin kiyayyar da ake masa a duniya da kuma gwamnatinsa.
Daga karshe dai gwamnatin Natanyahu ya fake da farfaganda ta karya don wanke faska da hannayensa tare da amfani da kamfanin google don boye aiyukan ta’adanci da kissan kare dangin da yake yi a gaza, wanda ya hada da amfani da yunwa a matsayin makami a kan gaza.
Labarin ya kara fa cewa ofishin firay ministan HKI da kansa ne ya dauki nauyin farfaganda mai tsanani wanda kamfanin google ya fara yi babu kakkautawa don ganin ya wanke Natanyahu da gwamnatinsa daga aikata kissan kiyashi da kuma kare dangi, musamman saboda kissan jarirai da yunwa wanda yake yi a gaza.
Kontragin wanda ya hada da wanda kafafen yana labarai na Amurka suka fara gadan-gadan zai hana da shi Google da kuma Youtube, X, Meta da wasu, wanda zai lakume miliyoyin dalar Amurka don cimma wannan manufar.
Daga cikin farfagandar karyan da wadannan kafafen yada labarai ko na sadarwa zasu yada har da cewa “Akwai abinci a Gaza” duk wani labari banda wannan karaya ce” kamar yadda wani ministan Natanyahu ya fada, wanda kuma mutane miliyon 6 suka kalla.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Majid Takht-Ravanchi Ya Bayyana Halin Da Iran Take Ciki Kan Sabon Zagayen Tattaunawa Da Amurka September 4, 2025 Sakataren Kwamitin Kolin Tsaron Kasar Iran Ya Tattauna Da Takwaransa Na Birtaniyya Kan Shirin Nukiliyar Iran September 4, 2025 Baqa’i Ya Jaddada Cewa; Iran Zata Kare Muradunta Daga Bukatun Tawagar Tuari September 4, 2025 Jami’in Siyasar Kungiyar Hamas Ya Mayar Da Martani Kan Kalaman Shugaban Amurka September 4, 2025 Sojojin Mamayar Isra’ila Sun Janyo Shahadan Falasdinawa 79 A Yankin Zirin Gaza September 4, 2025 Araqchi: Iran ba ta fargabar tattaunawa kuma ba ta tsoron kare kanta idan aka kallafa mata yaki September 4, 2025 Najeriya ta ba da izinin binciken danyen mai a karkashin teku ga kamfanin TotalEnergies September 4, 2025 Yemen ta sanar da kai hare-hare biyu kan ‘Isra’ila’ September 4, 2025 Afirka ta Kudu ta aika da wakilai 30 zuwa IATF 2025 September 4, 2025 Ministan Najeriya ya bukaci Afirka da ta tsara makomar AI September 4, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
M D Duniya Tayi Gargadi Game Da Gwajin Nukiliya Da Amurka Ta Sanar Za ta yi
Rahotanni sun bayyana cewa majalisar dinkin duniya ta yi gargadin game da barazanar hadarin gwajin makamanin nunkiliya bayan da shugaban Amurka Trump ya bada umarnin a fara gwajin makaman nukiliya, Tace wannan matakin barazana ne ga tsaro da zaman lafiyar duniya.
Farhan Haq mataimakin kakakin majalisar dinkin duniya ya shaidawa manema labarai a birnin New York cewa sakataren janar din majalisar Antunio Guteress ya jaddada cewa hatsarin da makamin nukiliyar yake da she a halin yanzu yana ishara game da muhimmancin rashin daukar mataki akanshi don kaucewa babbar matsalar da zai haifar
Har ila yau Guterres ya gaya wa duniya irin bala’in da gwajin da makamin nukiliyar ya jawo wanda aka yi na nukiliya 2000 a shekaru 80 da suka wuce, yace bai kamata a bari a sake irin wannan gwajin ba ta ko wane hali,
Kokarin da ake yi na shawo kan yaduwar makamai na kara ja baya sosai saboda takaddamar siyasa da ake yi, wanda hakan ke rage amincin dake tsakanin kasashen da suka mallaki makamin nukiliya, da kuma dakatar da tattaunawa kan dokar kwance dammarar makaman,
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Sudan Ta Yi Kira Ga Kwamitin Tsaro Da Ya Ayyana RSF A Matsayin Kungiyar ‘Yan Ta’adda October 31, 2025 Araqchi: Gwajin Makaman Nukiliya Na Amurka Babbar Barazana Ce Ga Duniya October 31, 2025 Masar da Eritrea Sun Tattauna Bukatar Tallafawa Kasar Sudan October 31, 2025 Shugaban Lebanon Ya Umarci Sojoji Da Su Fuskanci Kutsen Na Isra’ila A Kudancin Kasar October 31, 2025 Madagascar Ta Sanar da Kafa Sabuwar Gwamnati Tare da Manyan ‘Yan Adawa October 31, 2025 Iran ta yi fatali da kalamman IAEA Kan Shirin Nukiliyarta October 30, 2025 Trump Ya Umarci Ma’aikatar Yakin Amurka Ta koma gwajin makaman nukiliya October 30, 2025 Isra’ila ta amince da fadada matsugunai a Yammacin Kogin Jordan October 30, 2025 Gaza: hare-haren Isra’ila sun kashe mutane 100 Cikin Kwanaki Biyu October 30, 2025 Sudan : Kasashen duniya na tir da cin zarafi a El-Fasher October 30, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci