Shawarar Iran A Taron Shanghai Zai Durkusar Da Darajar Dalar Amurka A Duniya
Published: 1st, September 2025 GMT
Shawarar da Iran ta gabatar ga kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai zai durkusar da darajar kudin dalar Amurka
A jawabin da ya yi a wajen taron kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai a kasar China, shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ba da shawarar kafa tsarin hada-hadar kudi ga kungiyar da rage dogaro da kudin dala.
A rana ta biyu ta taron kolin kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai karo na 25, wanda aka shirya a birnin Tianjin na kasar China, tare da halartar shugabannin kasashe fiye da 20, shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jaddada muhimmancin samar da zaman lafiya, da inganta hadin gwiwar hada-hadar kudi, domin dakile illar da takunkumin da ake kakaba wa kasashe na bangare guda zai haifar.
A jawabinsa ga taron kolin, Pezeshkian ya bayyana cewa, kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai tana wakiltar wani muhimmin ginshiki a cikin aiwatar da tsarin samar da tsarin dunkulewar kasa da kasa, yana mai kira ga kasashe mambobin kungiyar da su dauki kwararan matakai na samar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a duniya, da kuma shirin yin hadin gwiwa a fannin tattalin arziki. Shugaban na Iran ya kuma ba da shawarar kafa wata hanya ta musamman ta kudi a cikin kungiyar don tallafawa hadin gwiwar yankin tare da maraba da shirye-shiryen tsaro na hadin gwiwa.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Baqa’i Ya Ce: Iran Zata Kare Muradunta A Zaman tattaunawanta Da Tawagar Kasashen Turai September 1, 2025 Adadin Mutanen Da Suka Mutu A Girgizar Kasar Afganistan Ya Karu Zuwa 800 September 1, 2025 Dakarun Kai Daukin Gaggawar Kasar Sudan Sun Kai Hari Kan Birnin El Fasher Da Ke Darfur September 1, 2025 Ana Fargaban Daruruwan Mutane Sun Rasa Rayukansu A Girgizan Kasa A fganistan September 1, 2025 An Gudanar Da Jana’ar Jami’an Gwamnatin Kasar Yemen Da Suka Yi Shahada September 1, 2025 Sojojinn Yemen Sun Kai Hari Kan Wani Jirgin Daukar Mai Na Haramtacciyar Kasar Isra’ila September 1, 2025 Sojojin HKI Sun Kara Kashe Wani Dan Jirida A Gaza September 1, 2025 Janar Mousawi: Karfafa tsaron sararin samaniyar Iran zai dakile barazanar makiya a kanta September 1, 2025 Al-Houthi: Kisan jami’an fararen hula manuniya ce kan gazawar Isra’ila September 1, 2025 GCC: Batun Kafa Isra’ila Babba Hadari Ne Mai Girma Ga Kasashen Larabawa September 1, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai
এছাড়াও পড়ুন:
Larijani: Iran Da Saudiyya Za Su Bunkasa Aiki Tare A Fagagen Kasuwanci Da Tsaro
Babban sakataren majalisar koli ta tsaron jamhuriyar musulunci ta Iran Dr. Ali Larijani ya bayyana cewa; Za a bunkasa aiki tare a tsakanin Iran da Saudiyya a fagagen tattalin arziki da kuma tsaro.
Dr. Larijani ya bayyana hakan ne jim kadan bayan fitowar daga ganawar da ya yi da Yarima mai jiran gado na Saudiyya Mu8hammad Bin Salman.
Bugu da kari Dr. Ali Larijani ya ce a yayin ganawarwa da Yarima mai jiran gado na Saudiyya Muhammad Bin Salman, sun tattauna hanyoyin bunkasa alakar kasashensu ta fuskoki mabanbanta, da kara girman wannan alakar ta fuskar tattalin arzki da tsaro fiye da yadda take a yanzu.”
Haka nan kuma ya ce, za a yi aiki domin kawar da dukkanin abubuwan da suke kawo cikas a kan hanyar bunkasa wannan alakokin.
Dr. Ali Larijani ya kuma ce,an yi shawara akan yadda kasashen yankin za su bunkasa alakarsu ta tsaro domin ganin an tabbatar da zaman lafiya.
Da aka tambaye shi akan ko an sami sauyi akan mahangar kasashen Larabawa bayan harin da HKI ta kai wa Qatar, Dr.Ali Larijani ya ce; Tabbas da akwai sauyi a cikin yadda kasashen larabawa suke Kallon abubuwan da suke faruwa, domin suna ganin cewa kasantuwar HKI a cikin wannan yankin yana hana zaman lafiya.
Babban sakataren Majalisar koli ta tsaron kasar Iran ya ziyarci Saudiyya inda ya gana da ministan tsaronta da kuma Yarima mai jiran gado Muhammad Bin Salman.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Hukumar Tarayyar Turai Ta Gabatar Da Shawarar Jingine Aiki Da Yarjejeniyar Kasuwanci Da HKI September 17, 2025 Gaza: HKI Tana Ci Gaba Da Yi Wa Falasdinawa Kisan Kiyashi A Gaza September 17, 2025 Ma’aikatar Shari’ar Iran Ta Sanar Da Rataye Dan Leken Asirin Hukumar Mossad Ta Isra’ila September 17, 2025 Hamas Ta Karyata Gwamnatin Mamayar Isra’ila Kan Shirga Karya Don Kare Muggan Manufofinta September 17, 2025 Iran Ta Bayyana Abubuwan Da Bata Amince Da Su Ba A Jawabin Bayan Taro Na Kungiyar OIC A Birnin Doha September 17, 2025 Chadi: Majalisa ta amince a baiwa shugaban kasa damar ci gaba da Mulki har karshen rayuwa September 17, 2025 Iran Ta Bukaci Musulmi Su Goyi Bayan Yunkurin Kasa da Ka Na Kauracewa Isra’ila September 17, 2025 Kwamitin bincike na MDD ya zargi Isra’ila da aikata “kisan kare dangi” a Gaza September 17, 2025 Iran da Saudiyya sun bukaci hadin kan Musulmi game da halin da ake a yankin September 17, 2025 Duniya na tir da sabon farmakin Isra’ila kan Gaza September 17, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci