Sojojin HKI Sun Kara Kashe Wani Dan Jirida A Gaza
Published: 1st, September 2025 GMT
Sojojin HKI sun kashe wata yar jarida mai aikiwa tashar talabijin ta “Qudsul- Yau” a wani harin da ta kai a zirin gaza.
Islam Abed ta hadu da ajalinta a lokacinda jiragen yakin HKI suka kai hare hare kan birnin gaza a jiya Lahadi da yamma. Wanda ya kara yawan yan jaridan da HKI ta kashe a wannan yakin
Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto ‘Al-asksal Yau’ tana yin All.
Haka ma ofishin tashar talabijin ta Al-aksa a gaza ta bayyana cewa kissan Islam Abed ya kara bakanta HKI a duniya, a kan kasa wacce tafi ko wace kasa a duniya kissan yan jarida don kada duniya ta ji gaskiyar abinda yake faruwa a kasar Falasdinu ba.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Janar Mousawi: Karfafa tsaron sararin samaniyar Iran zai dakile barazanar makiya a kanta September 1, 2025 Al-Houthi: Kisan jami’an fararen hula manuniya ce kan gazawar Isra’ila September 1, 2025 GCC: Batun Kafa Isra’ila Babba Hadari Ne Mai Girma Ga Kasashen Larabawa September 1, 2025 Jagora: Yarjejeniyar Da Iran Ta Cimma Da China Tana Da Muhimmanci Don Haka A Hanzarta Aiwatar Da Ita August 31, 2025 Pezeshkian: Taron Kolin Shanghai Wata Muhimmiyar Dama Ce Ta Bunkasa Alakar Bangarori Da Dama Na Yankin August 31, 2025 Mataimakin Babban Kwamandan “IRGC”: Makiya Sun Kasa Cimma Munanan Manufofinsu Kan Iran August 31, 2025 Jagoran Kungiyar Ansarullah Ta Kasar Yemen Ya Ce: Dakarunsa Zasu Ci Gaba Da Yaki Da Isra’ila August 31, 2025 Gwamnatin Kenya Ta Ci Gaba Da Tono Gawarwakin Da Masu Tsaurin Addinin Kirista Da Suka Kashe Kansu A Kenya August 31, 2025 Kissoshin Rayuwa: Siratuh Imam Al-Hassan (a) 135 August 31, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Hassan (a) 137 August 31, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Samia Suluhu Hassan ta lashe zaben shugaban kasa a Tanzaniya
Hukumar zaben kasar Tanzaniya ta bayyana shugabar kasa mai ci Samia Suluhu Hassan a matsayin wadda ta lashe zaben shugaban kasar.
Shugaban hukumar zaben ya ce Shugaba Samia ta yi nasara a zaben da kashi 98% na jimillar kuri’un da aka kada.
Bayanai sun ce manyan ‘yan takarar adawa ba su shiga ba, wasu kuma an tsare su ko kuma an hana su tsayawa takara, wanda hakan ya haifar da tashin hankali.
Jam’iyyar adawa ta kasar ta ce daruruwan mutane ne suka mutu sanadiyyar zanga-zangar da aka kwashe kwanaki ana yi tun bayan zaben na ranar Laraba.
Wani mai magana da yawun jam’iyyar adawa ta Chadema ya shaida wa AFP cewa kimanin mutane 700 ne suka mutu, a alkalumman da aka tattara daga asibitoci.
Gwamnatin Shugaba Samia ta musanta duk wani “yin amfani da karfi fiye da kima,” yayin da Ministan Harkokin Waje Mahmoud Thabit Kombo ya shaida wa Al Jazeera cewa babu “bayani” kan adadin wadanda suka mutu.
Hukumomin sun katse hanyar intanet, sun sanya dokar hana fita, kuma sun takaita ‘yan jarida, wanda hakan ya takaita samun bayanai.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Najeriya ta musanta ikirarin Trump, na cewa Kristoci na fuskantar babbar barazana a kasar November 1, 2025 Majalisar Dinkin Duniya ta damu da hare-haren Amurka a Caribbean da Pacific November 1, 2025 Israila Ta Kai Hari Kan Ofishin kungiyar UNICEF Dake Gaza A November 1, 2025 Amurka Na Shirin Kai Hari Kan Kasar Venzuwela A Kowanne Lokaci November 1, 2025 Iran Ta Sanya Da Ranar 30 Ga Watan Nuwamba A Matsayin Ranar Kasa Ta Tsibirai 3 October 31, 2025 Isra’ila Na Ci Gaba Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta A Gaza October 31, 2025 An Tube Yarima Mai Jiran Gado Na Birtaniya Bayan Da Aka Tabbatar Da Laifinsa October 31, 2025 Kasashen Pakistan Da Afghanistan Sun Tsawaita Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta October 31, 2025 M D Duniya Tayi Gargadi Game Da Gwajin Nukiliya Da Amurka Ta Sanar Za ta yi October 31, 2025 Sudan Ta Yi Kira Ga Kwamitin Tsaro Da Ya Ayyana RSF A Matsayin Kungiyar ‘Yan Ta’adda October 31, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci