Baqa’i Ya Ce: Iran Zata Kare Muradunta A Zaman tattaunawanta Da Tawagar Kasashen Turai
Published: 1st, September 2025 GMT
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya jaddada cewa: Iran da gaske take yi wajen kare muradunta daga bukatun Turai
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Ismail Baqa’i ya yi hira da kamfanin dillancin labaran kasar China Xinhua, inda ya tattauna kan taron kolin kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai (SCO), da yarjejeniyar dogon lokaci da kasar China, da kuma batun makamashin nukiliya na kasar Iran.
Baqa’i ya bayyana cewa, kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai tana wakiltar “tsari mai inganci na hadin gwiwa tsakanin kudu da kudu,” yana mai cewa, wannan kungiya, tare da kungiyar BRICS, na iya ba da damammaki masu yawa ga kasashe masu tasowa don bunkasa shirye-shiryensu na raya kasa. Ya yi la’akari da cewa kungiyar a yanzu ta ƙunshi fiye da kashi 40% na al’ummar duniya da kusan 20% na GDP na duniya, wanda ya sa ta zama “mai tasiri a cikin dangantakar kasa da kasa.”
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Adadin Mutanen Da Suka Mutu A Girgizar Kasar Afganistan Ya Karu Zuwa 800 September 1, 2025 Dakarun Kai Daukin Gaggawar Kasar Sudan Sun Kai Hari Kan Birnin El Fasher Da Ke Darfur September 1, 2025 Ana Fargaban Daruruwan Mutane Sun Rasa Rayukansu A Girgizan Kasa A fganistan September 1, 2025 An Gudanar Da Jana’ar Jami’an Gwamnatin Kasar Yemen Da Suka Yi Shahada September 1, 2025 Sojojinn Yemen Sun Kai Hari Kan Wani Jirgin Daukar Mai Na Haramtacciyar Kasar Isra’ila September 1, 2025 Sojojin HKI Sun Kara Kashe Wani Dan Jirida A Gaza September 1, 2025 Janar Mousawi: Karfafa tsaron sararin samaniyar Iran zai dakile barazanar makiya a kanta September 1, 2025 Al-Houthi: Kisan jami’an fararen hula manuniya ce kan gazawar Isra’ila September 1, 2025 GCC: Batun Kafa Isra’ila Babba Hadari Ne Mai Girma Ga Kasashen Larabawa September 1, 2025 Jagora: Yarjejeniyar Da Iran Ta Cimma Da China Tana Da Muhimmanci Don Haka A Hanzarta Aiwatar Da Ita August 31, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: hadin gwiwa
এছাড়াও পড়ুন:
Kasashen Larabawa da na Musulmi na taron gaggawa kan harin Isra’ila a Qatar
Jami’an kasashen larabawa da na Musulmi sun bukaci daukar kwararan matakai kan Isra’ila bayan harin da ta kai a birnin Doha, inda suka bayyana harin a matsayin “na matsorata, da muggan laifuka.”
Da yake jawabi a gun taron ministocin harkokin wajen kasashen a birnin Doha, Sakatare-Janar na kungiyar kasashen Larabawa Ahmed Aboul Gheit ya ce harin, ha’inci ne da wauta.”
Sakatare-Janar na Kungiyar ya bayyana “cikakken goyon baya” ga Qatar bayan abin da ya kira “cin zarafin Isra’ila”, yana mai jaddada cewa dole ne kasashen duniya su dauki kwakkwaran mataki kan Tel Aviv.
Shi ma da yake jawabi a taron share fagen kasashen musulmin da na Larabawa, firaministan Qatar kuma ministan harkokin wajen kasar Sheikh Mohammed bin Abdulrahman Al Thani ya yi tir da harin da ya danganta da na “ta’addancin kasa” da kuma keta duk wani yunkuri na shiga tsakani.”
Sheikh Abdulrahman Al Thani ya bukaci kasashen duniya da su daina yin Magana mai tamkar harshen damo, su kuma hukunta Isra’ila saboda “laifin” da ta aikata.
Ya yi wannan jawabi ne a wani taron share fage da aka yi a jajibirin taron gaggawa na shugabannin kasashen Larabawa da na Musulunci da Qatar ta shirya bayan da Isra’ila ta kai wani hari irinsa na farko kan kasar a kan shugabannin Hamas a Doha. Yau Litinin ne shugabannin kasashen na Larabawa da na Musulmi zasu hadu a birnin Doha domin tattauna batun.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Hamas ta bukaci kasashen musulmi da na Larabawa su dauki mataki mai tsari kan Isra’ila September 15, 2025 Rabin Sojojin Isra’ila da suka ji rauni a yakin Gaza na fama da ciwon damuwa September 15, 2025 Sudan ta soki takunkuman da Amurka ta kakaba mata September 15, 2025 Dakarun Sojin Yamen Sun Kai Hari Kan Filin Jirgin Saman Ramon Na Isra’ila. September 14, 2025 Isra’ila Za ta Gamu Da Mummunar Martani Idan Tayi Gigin Afkawa Iran September 14, 2025 Ministocin Harkokin Wajen Kasashen Larabawa Da Na Musulmi Sun Fara Taro A Qatar. September 14, 2025 Gwamnatin Najeriya Ta Sanar Da Sabon Sharadi Na Bude Asusun Banki September 14, 2025 An Zabi Issa Tchiroma A Matsayin Dan Takara Daya Tilo A Kamaru September 14, 2025 Kasar Iran Ta Yi Fatali Da Zarge-Zargen Da Kungiyar G7 Da Kawayenta Suka Yi Kanta September 14, 2025 Iran Ta Bayyana Shirinta Na Halartar Taron Shekara-Shekara Na Hukumar Makamashin Nukiliya September 14, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci