Jami’in Sojin Isra’ila: Masu Tunanin Hizbullah Ta Yi Rauni Suna Mafarki Ne
Published: 30th, August 2025 GMT
Jack Neriya, tsohon shugaban hukumar leken asirin Isra’ila a Syria da Lebanon, ya yi gargadi game da masu tunann cewa ta yi rauni, yana mai jaddada cewa “kungiyar ta sake gina karfin soji kuma ba ta da niyyar yin watsi da makamanta.”
A cikin wata hira da aka yi da shi a gidan talabijin, Neriya ya ce, “Tun daga watan Nuwamba, Hezbollah ta sake tsara sahunta, ta dawo kera jiragen sama marasa matuka da sauran makamanta, tare da jaddada kudurin ta na ci gaba da yin amfani da makamanta.
Ya kara da cewa, bayyanar babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qassem a bainar jama’a a cikin kayan soji na nuni da daukar matakin da ya dace, musamman ma a lokacin da ake samun takun saka da musayar yawo tsakanin Amurka da Lebanon a cikin kwanakin nan.
Wannan takun saka dai ya bayyana ne a baya-bayan nan yayin da wakilin Amurka Tom Barrack ya soke ziyarar da ya kai Taya da al-Khiam sakamakon zanga-zangar da al’ummar yankunan biyu suka yi tare da nuna Rashin amincewasu da hankoron mulkin mallakar Amurka a kan kasarsu.
Ya kara da cewa, “Isra’ila” na neman daidaita alaka da Siriya, ganin cewa a halin yanzu Isra’ila tare da sabuwar gwamnatin Syria suna da abokan gaba da suka yi tarayya a kansu, wato Iran da Hizbullah,” wanda kuma hakan ya zo hatta a ta bakin shugaban rikon kwarya na Syria Ahmad al-Sharaa (Al-joulani), wanda ya taba cewa “Syria da Isra’ila suna da makiya daya, kuma za su iya taka muhimmiyar rawa tare wajen yaki da su.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Mali: Kungiyar Al-Qaeda ta kwace iko da garin Farabougou da ke tsakiyar kasar August 30, 2025 Mutum Guda Ya Yi Shahada Sanadiyar Harin Isra’ila A Kudancin Lebanon August 29, 2025 Malasiya Ta Bukaci A Kori Isara’ila (HKI) Daga MDD August 29, 2025 Iran: China Ta Zuba Jari A Aikin Samar Da Wutar Lantarki Ta Hasken Rana A Bushar August 29, 2025 MDD Ta Yi Tir Da Dirar Mikiyan Da Jamus Takewa Masu Goyon Bayan Falasdinawa August 29, 2025 Majalisar dokokin Iran ta gabatar da kudirin ficewa daga NPT August 29, 2025 Guterres: Dole ne a kawo karshen halin da ake ciki a Gaza August 29, 2025 Pezeshkian: Alakar Iran, China Na Da Amfani Mai Yawa Ga Kasashen Biyu August 29, 2025 Araqchi: Matakin Gungun Kasashen Turai Kan Iran Lamari Ne Da Zai Dagula Al’amura August 29, 2025 Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Mayar Da Martani Kan Kudurin Tawagar Turai August 29, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Pezeshkian: Ta’addancin Haramtacciyar Kasar Isra’ila Kan Kasar Qatar Zalunci Ne Ga Diflomasiyya
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Ta’addancin yahudawan sahayoniyya kan Qatar zalunci ne ga diflomasiyya
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bayyana cewa: Harin wuce gona da iri kan kasar Qatar, wani hari ne da kungiyar yahudawan sahayoniyya ta shirya kai wa, da nufin dakile yunkurin diflomasiyya na kawo karshen kisan kiyashin da ake yi a Gaza.
Shugaba Pezeshkian ya bayyana hakan ne a jiya Litinin a yayin taron gaggawa na shugabannin kasashen kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC da kungiyar hadin kan kasashen Larabawa dangane da harin da gwamnatin mamayar Isra’ila ta kai kan Qatar.
Shugaban ya kara da cewa, wannan cin zarafi na diflomasiyya ya wuce matsayin laifi kawai; ya zama sanarwar aikin rashin kunya da ya zama a yanzu rundunar soji ita ce mai yanke hukunci, ba doka ba.”
Ya ci gaba da cewa, “Abin takaici, ‘yan ta’adda a Tel Aviv sun kara jajircewa da dogewa, inda suka samu kariya daga irin wannan cin amanar diflomasiyya ta hanyar kai wani kazamin yaki kan al’ummar kasar Iran.”
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Baqa’i: Kowace Kasa A Duniya Tana Da Hakkin Mallakar Makamashin Nukiliya Na Zaman Lafiya September 16, 2025 Kungiyar Human Rights Watch; Isra’ila Ta Kashe ‘Yan Jarida Fiye Da 30 A Kasar Yemen Ne Da Gangan September 16, 2025 Kungiyar Kare Hakkokin Bil’Adama Ta Siriya Ta Bankado Karin Fararen Hula Da Aka Kashe A Rikicin Suweida September 16, 2025 Tawagar Yan Wasan Damben Gargajiya Ta Iran Ta Zama Zakara A Damben Ta Duniya September 16, 2025 An Fara Taron Hukumar Makamashin Nukliya Ta Duniya IAEA Karo Na 69 A Birnin Vienna September 16, 2025 Espania Ta Soke Cinikin Makamai Na EUR Miliyon 700 Da HKI Saboda Kissan Kiyashi A Gaza September 16, 2025 Makaman ‘Drons’ Na Yemen Sun Fada Kan Wurare Masu Muhimmanci A HKI September 16, 2025 Taron Doha: Daga matakin Allawadai zuwa matakan kalubalantar laifukan Isra’ila September 16, 2025 Ministan Tsaron Venezuela Ya Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Juyin Mulki A Kasar September 16, 2025 Pezeshkian: Ya kamata kasashen musulmi su yanke alaka da gwamnatin sahyoniya September 16, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci