Shugaban Rwanda ya musunta zargin sojojin kasarsa da hannu a rikicin gabashin Congo
Published: 28th, August 2025 GMT
Shugaban kasar Rwanda Paul Kagame ya musanta rahotannin da ake na cewa sojojin kasarsa suna da hannu wajen ‘kashe-kashe’ a gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo.
Kagame, yayin da yake magana da jami’an soji da ‘yan sanda a wata cibiyar horaswa da ke gabashin Rwanda, ya ce, ‘yan tawayen FDLR, da mayakan gwamnatin Congo, da Azalendo, da kuma sojojin Congo ne suke aikata ta’asa a gabashin Kasar.
Kagame ya ba da misali da Mozambique, da Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, da Sudan ta Kudu, inda dakarun Rwanda ke jibge, ya kuma jaddada cewa “Rwanda ba ta yaki da wasu kasashe, sai dai tana goyon bayan wadannan kasashe bisa bukatarsu, wadanda ke fuskantar kalubalen tsaro.”
Ya kara da cewa, “Ba za mu fara yaki da kowa ba, amma zamu mayar da martani ne kawai lokacin da aka kaddamar da yaki a kanmu. Wannan ita ce ka’ida ta Ruwanda da dakarun tsaron kasar a cewwarsa.
Rahoton na Human Rights Watch ya bayyana a makon da ya gabata cewa, “Sojojin Rwanda na da hannu a hare-haren da ‘yan tawayen M23 suka kai a gabashin Kongo a watan Yulin da ya gabata,” tare da nuna cewa, “an kashe mutane fiye da 140 a gabashin Kongo a watan Yulin da ya gabata, tare da yin nuni da cewa, “an yi kisan kiyashi a yankunan da ke kusa da gandun dajin Virunga a gabashin Kongo tsakanin ranakun 10 zuwa 30 ga watan Yuli.”
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka ASUU: Gwamnatin Najeriya ba ta aiwatar da ko daya daga cikin bukatunmu ba August 28, 2025 Iran da Rasha Sun Zasu Hadakai A fagen Watsa Labarai August 27, 2025 IRGC Sun Halaka Yan Ta’adda 13 A Yankin Sistan Baluchestan August 27, 2025 Zanga-Zanga Ta hana Wakilin Amurka Ziyara A Kudancin Lebanon August 27, 2025 Hamas: Isra’ila Tana Rike Da Gawawwakin Falasdinawa 726 August 27, 2025 Isra’ila Ta kashe Falasdinawa Fiye da 1000 A Yamma Da Kogin Jordan August 27, 2025 Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Ce: Za Su Iya Komawa Zaman Tattaunawa Da Amurka A Kan Wasu Sharudda August 27, 2025 Masu Binciken Hukumar IAEA Ba Za Su Shiga Wajen Da Amurka Ta Kai Hari Ba A Cibiyoyin Nukiliyar Iran August 27, 2025 Kasar Venezuala Ta Jinjinwa Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Kan Kyakkyawar Hadin Kai Da Ke Tsakanisu August 27, 2025 Kasar Rasha Ta Gabatar Da Shawara Ga Kwamitin Sulhun MDD Kan Shirin Makamashin Nukiliyar Iran August 27, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Makaman ‘Drons’ Na Yemen Sun Fada Kan Wurare Masu Muhimmanci A HKI
Jaragen yaki wadanda ake sarrafasu daga nesa wato Drones sun fada kan wurare masu muhimmanci a kudancin kasar Falasdinu da aka mamaye, yan sa’o’in da suka gabata.
Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto kakakin sojojin kasar Yemen Burgediya Janar Yahyah Saree yana fadar haka a dazo-dazon nan .Ya kumakara da cewa. hare-haren sun hada da Drons guda 4, 3 daga cikinsu sun fada kan tashar jiragen sama na Ramon da ke kusa da Ummu Rash-rash ko Ilat kamar yaddayahudawan suke kiransa. Sannan guda kumaya fada kan sansanin sojojin HKI na Negev duk a kudancin kasar.
Ya ce an kai hare-haren ne don goyon bayan Falasdinawa wadanda HKI take kashewa tunkimani shekaru biyu da suka gabata. Sannan sanarwan ta kara da cewa hare-haren zasucigaba matukar an ci gaba da yaki a Gaza.
Ya zuwa yanzudai sojojinyahudawan sun kashe Falasdinawa kimani 65,000. Tun daga cikin watan octonan shekara ta 2023.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Taron Doha: Daga matakin Allawadai zuwa matakan kalubalantar laifukan Isra’ila September 16, 2025 Ministan Tsaron Venezuela Ya Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Juyin Mulki A Kasar September 16, 2025 Pezeshkian: Ya kamata kasashen musulmi su yanke alaka da gwamnatin sahyoniya September 16, 2025 Bayanin Bayan Taron Doha Ya Yi Kira Da A Kafa Rundunar Hadin Gwiwa Ta Kare Kai September 15, 2025 Fira Ministan Spain: Bai Kamata A Rika Barin “Isr’ila” Tana Shiga Gasar September 15, 2025 Shugaban Kasar Iran Ya Gana Da Sarkin Kasar Qatar A Birnin Doha September 15, 2025 Dan Kasar Iran Mai Kirkira Ya Sami Kyautar Yabo A Kasar China September 15, 2025 Fizishkiyan: Wajibi Ne Musulmi Su Hada Kai Domin Dakatar Da Laifukan HKI September 15, 2025 Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Takwarorinsa Na Qatar, Turkiyya, Pakistan Da Labanon A Doha September 15, 2025 Kwamitin Kolin Tsron Kasar Iran Ya Amince Da Yarjejeniyar Da Aka Cimma Da Hukumar IAEA September 15, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci