Ta Yaya Kasashe Masu Tasowa Za Su Iya Tinkarar Yakin Haraji Da Amurka Ta Tayar?
Published: 23rd, May 2025 GMT
Don haka, ya zama dole kasashen Global South su hada kansu su dauki matakan dakushe duk wani radadi da matakin harajin da Amurka ta dauka zai haifar, ciki har da bunkasawa da inganta cinikayya tsakanin wadannan kasashe,ta hanyar hada kansu domin rage dogaro da tattalin arzikin Amurka ko na kasashen yammaci, wannan yunkuri zai bunkasa tattalin arzikin kasashen yankin Global South.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsAppএছাড়াও পড়ুন:
Amurka Ta Soke Dokar Da Ta Tabbatar Da Hai’at Tarirusham Cikin Jerin Kungiyoyin Yan Ta’adda
Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya sanya hannu a takardan doka ta soke kungiyar yan ta’adda ta Jihatun Nusra, wacce ake kira Hay’at Tahrirusham a matsayin kungiyar yan ta’adda a duniya.
Shafin yanar gizo na labarai Arab News na kasar Saudiya, ya bayyana cewa shugaban ya cire HTSH daga jerin kungiyoyin yan ta’adda ne, saboda taimakawa kungiyar tabbatar da ikonta a kan kasar Siriya ta kuma share fagen dauke wa kasar takunkujman tattalin arzikin da aka dorawa kasar.
Labarin ya kara da cewa sakataren harkokin wajen kasar Amurka Marco Rubio ne ya sanya hannu a kan takardan cire shugaban kasar Siriya mai ci Ahmed Al-Sharaa ko wanda aka fi sani da Jolani daga jerin yan ta’adda a duniya. Wanda kuma zai share fagen wa ma’aikatar kudin Amurka ta kara virewa kasar Siriya takunkuman tattalin arziki da aka dorawa a kasar ta Siriya.