Sojojin Kasar Iran Sun Bayyan Cikekken Goyon Baya Ga Kasar Qatar
Published: 11th, September 2025 GMT
Babban hafsan sojojin kasar Iran ya bayyana goyon bayan sojojin kasar Iran ga kasar Qatar, bayan hare-haren da HKI ta kai kan birnin Doha na kasar a ranar laraba a kokarinta na kashe shuwagabannin kungiyar hamas na kasar Falasdinu da ta mamaye.
Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto Brigadier General Mousavi yana fadar haka a yau, ya kuma bayyana cewa wannan matakin ya zo dai-dai da akidar kasar na tallafawa duk wanda yake gaba da HKI a yankin ko a wani wuri.
Janar Musavi ya kara da cewa, muna son shaidawa gwamnatin kasar Qatar kan cewa, sojoji da gwamnatin JMI suna tare da ita har zuwa karshe.
Musavi ya ce: Kowa ya sani, kamar yadda shugaba Pezeshkiyan ya fada, wannan Haramtacciyar kasar ba za yi abinda take yi ba, in ba don tallafi da goyon bayan kasashen yamma ba.
Ministan tsaron kasar Qatar a zantawarsa ta wayar tarho da shugaba Pezeshkiyan bayan harin, ya godewa JMI da mutanen kasar kan irin goyon bayan da suke bawa kasarsa.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Shugaban Iran Yace Makiya Suna Son gwara Kan Musulmi DonSace Arzikinsu September 11, 2025 Qatar Ta Bukaci A Gurfanar Da Natanyahu A Gaban Kuliya Don Fuskantar Adalci September 11, 2025 Hamas Ta Ce Hare-Haren HKI A Kanta A Doha Ba zai Sauya Kome Ba A Gaza September 11, 2025 Iran Tace IAEA Ta Amince Da Sabuwar yarjeniya Da Ita September 11, 2025 HKI Ta Kai Hari Da Makamai Mazu Linzami A Wasu Yankuna A Yamen September 11, 2025 Shugaban Nijeriya Ya Bada Da Umarnin Karya Farashin Kayan Abinci . September 11, 2025 Iran Tayi Tir Da Harin HKI A Yamen Da Kuma Kashe Yan Jarida September 11, 2025 Ana Gab Da Kulla Yarjejeniyar Iskar Gas Tsakanin Iran Da Kasar Rasha. September 11, 2025 Kasar Ghana Ta yi Tir Da Harin Da Isra’ila Takai A Kasar Qatar September 11, 2025 Araghchi :Yarjejeniya da IAEA zata dore idan ba’a dauki mataki kan Iran ba September 11, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: kasar Qatar
এছাড়াও পড়ুন:
Sojojin Amurka Na Kara Fuskantar Venezuwela Adaidai Lokacin da Trump Ke Musanta Batun Kai Hari
Naurorin tauraron dan adam sun nuna hoton yadda sojojin Amurka suke kara kusantar kasar venuzuwela ciki har da jiragen yaki masu kai hare-hare duk da yake cewa shugaban Amurka Dolad trump ya karyata batun da ake yi na yunkurin kai mata harin soji,
Wannan matakin yana daya daga cikin yadda sojojin ruwan Amurka suka mayar da hankali a yankin karebiya, wanda hakan ya haifar da damuwa a latin Amurka game da yiyuwar daukar matakin soji na bangare daya kan kasar Venuzuwela ba tare da izinin majalisar dinkin duniya ko kuma kasashen duniya ba,
Washington ta yi ikirarin cewa za ta kai hari kan masu fataucin miyagun kwayoyi ne sai dai masu sa ido kan alamuran yankin sun bayyana cewa yanayin yadda ake turawa da sojoji da makamai a yankin yana nuna shirin da ake yi ne na daukar matakin soji ko kuma matsin lamba kan gwamnati venuzuwela don ta mika wuya.
Ana sa bangaren shugaban kasar venuzuwela yayi kira ga kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya da ya dauki mataki kan harin da Amurka ta kai kan wasu jirage dake kusa da ita a matsayin haramtacce kuma ta kare yancin kasar venuzuela
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Isra’ila Ta Kashe Mutane 4 Tare Da Jikkata Wasu Guda 3 A Kudancin Labanon November 2, 2025 Iran Ta Gargadi Isra’ila Kuma Tasha Alwashin Kare Shirinta Na Nukiliya November 2, 2025 Shugaban AmurkaTrump ya yi barazanar daukar matakin soji kan Najeriya November 2, 2025 Kamaru: Jagroan ‘Yan Hamayya Ya Yi Kira Da A Tsayar Da Harkoki A Fadin kasar November 1, 2025 MDD Tana Sa Ido Akan Kashe-kashen Da Ake Yi A Zaben Kasar Tanzania November 1, 2025 Gaza: Daga Tsagaita Wuta Zuwa Yanzu Fiye Da Mutane 200 Ne Su Ka Yi Shahada November 1, 2025 Shugaban Najeriya Ya Mayar Da Martani Ga Takwaransa Na Amurka Akan Rikicin Addini November 1, 2025 Iran ta damu da halin da ake ciki a yankin El Fasher na Sudan November 1, 2025 Kwamitin Tsaron MDD ya goyi bayan shirin Morocco game da yankin Yammacin Sahara November 1, 2025 Samia Suluhu Hassan ta lashe zaben shugaban kasa a Tanzaniya November 1, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci