Shugaban Kasar China Ya Ce BRICS Zata Ci Gaba Da Ayyukanta Duk Tare Da Matsalolin Da Ke Gabanta
Published: 8th, September 2025 GMT
Shugaban kasar China Xi Jinping ya bayyana cewa kungiyar BRICS zata ci gaba da ayyukanta duk tare da matsalolin da take fuskanta.
Tashar talabijin ta Al-mayadeen ta kasar Lebanon ta nakalto shugaban yana fadar haka a taron kungiyar ta BRICS ta hotunan yanar gizo da aka gudanar a yau litinin. Ya kuma kara jaddada cewa kungiyar da sannu zata wuce wadan nan matsalolin da suke gabatan a halin yanzu, sannan ta ci gaba girma da daukaka.
Yace a cikin wuta ne ake gane zinari na gaskiya, don haka matsalolin da suke gabar kungiyar BRICS ne zasu fayyace irin karfin da kungiyar take da shi na fuskantar matsaloli, sannan ta ci gaba girma har zuwa lokacinda zata cimma manufar kafata.
Shugaban ya yi kira ga mambobin kungiyar su yi aiki a kasa, musamman a kan harkokin kasuwanci na duniya tsakanin yayan kungiyar, da kuma bunkasa fasahar zamani wanda zai zama garkuwa da kasashen kungiyar ga dukka wata barazana da zata bijirowa kungiyar.
Wannan har’ila yau zai kara tasirin kungiyar a cikin sauran kasashen duniya. Sannan daga karshe shugaban yace dukkan kasashen kungiyar ta BRICS zasu amfana da al-amura da dama daga wannan kungiyar.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kamfanin Kasar China Ta Sami Nasarar Samun Aikin Gina Titi Tsakanin Chadi Da Kamaru September 8, 2025 Gwamnati Najeriya Ta Kaddamar Da Sabbin Darussan Karatu September 8, 2025 DSS Ta BuKaci shafin X Ya Sauke Shafin Sowore Ko Ta Fuskanci Hukunci September 8, 2025 Tawagar Kasar Iran Ta Samu Gagarumar Nasara A Wasan Wushu Na Shekara 2025 September 8, 2025 Mutane 5 Sun mutu, 20 Sun Jikkata Sakamakon Harin Neman Shahada A Isra’ila. September 8, 2025 Araqchi: Ya Soki Kasashen Turai Game Da Gum Da Baki Kan Shirin Nukiliyar Isra’ila September 8, 2025 Jagora: Wajibi Ne Kasashen Musulmi Su Yanke Alakarsu Da Gwamnatin ‘Yan Sahayoniyya September 8, 2025 Shugaban Kasar Iran Ya Jaddada Muhimmancin Shawarwarin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci September 8, 2025 Admiral Sayyari: Dole Ne Jami’an Tsaron Iran Su Kasance Cikin Shirin Ko-Ta Kwana September 8, 2025 Hamas Tana Maraba Da Duk Wata Shawarar Da Zata Kawo Karshen Ayyukan Ta’addanci Kan Gaza September 8, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Amurka Na Shirin Kai Hari Kan Kasar Venzuwela A Kowanne Lokaci Daga Yanzu
A wani rahoto da miami herald ya wallafa a jiya jumaa ya nuna cewa kasar Amurka na shirin kaiwa kasar Venuzuwela hare hare, yayin da Donald trump shugaban kasar Amurka yake musantawa cewa babu wani shiri na daukar matakin soji a kasar ta latin Amurka.
Yace gwamnatin trump ta yanke shawarar kai hari kan wasu wuraren soji a kasar, a kowanne lokaci.
Yace duk da yakin da washington ke yi kan miyagun kwayoyoi gwamnatinsa ba ta la’akari da kai hare-haren sojin kan venuzuwela yana nuna a akwai karo da juna a kalamansa na makon da ya gabata
Da manema labarai suka tambayeshi ko hare-haren da Amurka takai a yan kwanakin nan kan jiragen ruwa a yankin karebiya da aka ce suna fataucin miyagun kwayoyi na iya sanyawa akai hare hare kan venuzuwela trumpa ya amsa da cewa A’a.
A yan makwannin nan da suka gabata Trump ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta kai hari kan wuraren da suke da alaka da miyagun kwayoyi acikin venuzuwela yana mai cewa kasar za ta zama it ace ta gaba da za su daukai mataki a kanta.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Ta Sanya Da Ranar 30 Ga Watan Nuwamba A Matsayin Ranar Kasa Ta Tsibirai 3 October 31, 2025 HKI Na Ci Gaba Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta A Gaza Inda Take Kashe Falasdinawa October 31, 2025 An Tube Yarima Mai Jiran Gado Na Birtaniya Bayan Da Aka Tabbatar Da Laifinsa October 31, 2025 Kasashen Pakistan Da Afghanistan Sun Tsawaita Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta October 31, 2025 M D Duniya Tayi Gargadi Game Da Gwajin Nukiliya Da Amurka Ta Sanar Za ta yi October 31, 2025 Sudan Ta Yi Kira Ga Kwamitin Tsaro Da Ya Ayyana RSF A Matsayin Kungiyar ‘Yan Ta’adda October 31, 2025 Araqchi: Gwajin Makaman Nukiliya Na Amurka Babbar Barazana Ce Ga Duniya October 31, 2025 Masar da Eritrea Sun Tattauna Bukatar Tallafawa Kasar Sudan October 31, 2025 Shugaban Lebanon Ya Umarci Sojoji Da Su Fuskanci Kutsen Na Isra’ila A Kudancin Kasar October 31, 2025 Madagascar Ta Sanar da Kafa Sabuwar Gwamnati Tare da Manyan ‘Yan Adawa October 31, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci