Batun Kwance Makaman Kungiyar Hizbullahi Kokarin Kunna Wutar Fada Ne A Kasar Lebanon
Published: 2nd, September 2025 GMT
Kwace makaman kungiyar Hizbullah… Fadan ne da ba zai yi nasara, inda daga karshe zai zame siyasa bayan gazawar nuna karfi
Ana ci gaba da tabka muhawara kan batun neman kwance damarar kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah a kasar Labanon, a daidai lokacin da ‘yan sahayoniya da Amurka ke kokarin cimma wannan buri a siyasance bayan gazawarsu ta hanyar nuna karfin soji.
Shugaban kasar Labanon Joseph Aoun ya yi imanin cewa; Kwance damarar kungiyar Hizbullahi ya dogara ne da samar da sharuddan da suka dace. A nasa bangaren, shugaban majalisar dokokin kasar Nabih Berri ya yi watsi da duk wata barazana, yana mai kallon makaman ‘yan gwagwarmayar Hizbullahi a matsayin abin daukaka da alfahari.
A halin da ake ciki kuma, fira ministan kasar ta Lebanon Nawaf Salam, wanda ke goyon bayan aiwatar da ka’idojin Amurka, ya dage kan batun kwance damarar kungiyar ta Hizbullah, wanda hakan ya zama yakin siyasa bayan gaza cimma matsaya ta hanyar soji.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Sojojin Mamayar Isra’ila Sun Aiwatar Da Kisan Kiyashi A Zirin Gaza Cikin Sa’o’i 24 Kacal September 2, 2025 Aragchi Yayi Tir da Kissan Firaiministan Kasar Yemen Da Wasu Ministocinsa September 2, 2025 Fiye Da Mutane 1000 Ne Suka Rasa Rayukansu A Yammacin Sudan Saboda Zaizeyar Kasa September 2, 2025 MDD Tace Yara Kimani 660,000 Ne Aka Hanawa Karatu A Gaza September 2, 2025 Beljium Ta Ce Zata Amince Da Samuwar Falasdinu A Cikin Wannan Nan September 2, 2025 Venezuela Ta Karbi Sakon Tallafi daga Tehran Kan Barazanar Amurka September 2, 2025 Kotu A Kasar Finland Ta Yanke Hukunci Kan Simon Ekpa Na Shekaru 6 A Gidan Yari September 2, 2025 An Guadanar Da Janazar Manyan Jami’an Gwamnatin Yemen Da Suka Yi Shahada A Harin Isra’ila September 2, 2025 Maduro: Aikewa da sojojin ruwan Amurka a yankin Caribbean babbar barazana ce ga yankin September 2, 2025 Araghchi : China da Rasha ba su amince da yunkurin E3 na dawo da takunkumai kan Iran ba September 2, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Trump Ya Umarci Ma’aikatar Yakin Amurka Ta koma gwajin makaman nukiliya
Shugaban Amurka Donald Trump ya umarci Ma’aikatar Yakin da ta ci gaba da gwajin makaman nukiliya nan take, shawara da tauni ta tsorata masu fafutukar yaki da irin wannan manufa.
A cikin wani sako da ya wallafa a dandalinsa na Truth Social yau Alhamis, Trump ya bayyana cewa ya bayar da umarnin “saboda shirye-shiryen tantancewa da wasu kasashe suke yi.” Kuma a cewarsa wannan tsari zai fara nan take,”
Shugaban Amurka ya bayyana Rasha da China a matsayin kasashe na biyu da na uku na duniya masu karfin makamman nukiliya, bi da bi, yana mai tabbatar da cewa idan Washington ba ta ci gaba da gwajin makaman nukiliya ba, wadannan kasashe za su cimma ta nan da ” shekaru biyar.”
Ana sa ran tsarin gwajin zai samar da bayanai kan ayyukan sabbin makaman yaki da kuma amincin tarin makaman da suka tsufa.
Matakin na Trump shi ne wani kira na kai tsaye da Amurka ta yi na ci gaba da gwajin nukiliya tun bayan gwajin da Washington ta yi na karshe a shekarar 1992.
Masu suka sun yi gargadin cewa sake fara gwajin nukiliya na kai tsaye zai iya kawo karshen shekaru da dama na kokarin hana yaduwa da kuma haifar da tarin gwaje-gwajen ramuwar gayya a duk faɗin duniya, wanda hakan zai wargaza Yarjejeniyar Hana Gwajin Makaman nukiliya (CTBT).
A bara, wani rahoto ya nuna cewa Amurka na shirin kashe ɗaruruwan biliyoyin daloli don sabunta makaman nukiliyarta.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Isra’ila ta amince da fadada matsugunai a Yammacin Kogin Jordan October 30, 2025 Gaza: hare-haren Isra’ila sun kashe mutane 100 Cikin Kwanaki Biyu October 30, 2025 Sudan : Kasashen duniya na tir da cin zarafi a El-Fasher October 30, 2025 Iran Ta Jaddada Bin Hanyar Diflomasiya Ko Da A Lokacin Yaki Ne Amma Ba Zata Amince Da Bin Umarni Ba October 30, 2025 Qalibaf: Amurka Tana Yaudarar Duniya Da Zaman Lafiya, Alhalin Tana Ci Gaba Da Kai Harin Wuce Gona Da Iri October 30, 2025 Ci Gaba Da Killace Gaza Bayan Tsagaita Bude Wuta Ya Janyo Mutuwar Mutane 1000 A Yankin October 30, 2025 Kungiyar Rapid Support Forces Ta Sanar Da Kafa Kwamitin Bincike Kan Cin Zarafin Al’umma A El Fasher October 30, 2025 An Kafa Dokar Ta Baci A Darul-Salam Saboda Tarzoman Zaben Shugaban Kasa A Tanzania October 30, 2025 Rasha Da Amurka Sun Sake Dawo Da Gwaje-gwajen Makaman Nukiliya October 30, 2025 Kasar Czech Ta Hana Wa Wani Sojan HKI Shiga Kasar Bisa Gargadin Faransa October 30, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci