Aragchi Yayi Tir da Kissan Firaiministan Kasar Yemen Da Wasu Ministocinsa
Published: 2nd, September 2025 GMT
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya yi tir da kissan da sojojin HKI suka yiwa firay ministan kasar Yemen Ahmad Al-Rahawi da wasu jami’an gwamnatinsa. Ya kuma kara da cewa irin wadan nan hare-haren suna zagon kasa ga zaman lafiya a duniya.
Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto ministan yana fadar haka a wani sakon da ya aika ga gwamnatin kasar Yemen da kuma iyalan wadanda suka rasa rayukansu a wannan harin na marasa imini, wanda sojojin HKI suka yi.
Ya kuma kammala da cewa wadan nan hare-haren tsoro ne tunda ba wata nasara da zata samu a irinsa, don ba zasu gabatar ko su maida wani abu baya ga kasar Yemen ba, a abinda tasa a gaba. Yayi tir da HKI kan hare-haren da take ci gaba da aikatawa a Yemen, din da Siriya da kuma Lebanon.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Fiye Da Mutane 1000 Ne Suka Rasa Rayukansu A Yammacin Sudan Saboda Zaizeyar Kasa September 2, 2025 MDD Tace Yara Kimani 660,000 Ne Aka Hanawa Karatu A Gaza September 2, 2025 Beljium Ta Ce Zata Amince Da Samuwar Falasdinu A Cikin Wannan Nan September 2, 2025 Venezuela Ta Karbi Sakon Tallafi daga Tehran Kan Barazanar Amurka September 2, 2025 Kotu A Kasar Finland Ta Yanke Hukunci Kan Simon Ekpa Na Shekaru 6 A Gidan Yari September 2, 2025 An Guadanar Da Janazar Manyan Jami’an Gwamnatin Yemen Da Suka Yi Shahada A Harin Isra’ila September 2, 2025 Maduro: Aikewa da sojojin ruwan Amurka a yankin Caribbean babbar barazana ce ga yankin September 2, 2025 Araghchi : China da Rasha ba su amince da yunkurin E3 na dawo da takunkumai kan Iran ba September 2, 2025 Guterres: Hakkin Iran Ne Ta Mallaki Fasahar Nukuliya Ta Zaman Lafiya September 2, 2025 Pezeshkian: Dole Ne Kungiyar Hadin Gwiwar Shanghai Ta Zama Hanyar Sanar Da Zaman Lafiya A Duniya September 1, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: kasar Yemen
এছাড়াও পড়ুন:
Iran ta damu da halin da ake ciki a yankin El Fasher na Sudan
Jamhuriyar Musulinci ta Iran, ta nuna damuwarta game da irin tashin hankali da ake ciki a Sudan musamman a yankin El Fasher.
Iran ta sake jaddada goyon bayanta ga ‘yancin Sudan, da hadin kai, da kuma cikakken yankin kasar yayin da tashin hankali ya mamaye kasar dake Arewacin Afirka.
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ne ya bayyana hakan yayin wata tattaunawa ta waray tarho da takwaransa na Sudan Mohiuddin Salem a ranar Juma’a.
Na farko ya nuna damuwa musamman game da hare-hare da kisan gillar da aka yi wa fararen hula a birnin El Fasher da ke kudu maso yammacin Sudan.
Duniya ta damu matuka a daidai lokacin da ake ci gaba da samun karuwar tashin hankali a Sudan.
A ranar Talata, mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esmaeil Baghaei ya bayyana matukar damuwa game da rikice-rikicen makamai da ake ci gaba da yi a El Fasher, yana mai Allah wadai da lalata kayayyakin more rayuwa da kuma kisan fararen hula a birnin.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kwamitin Tsaron MDD ya goyi bayan shirin Morocco game da yankin Yammacin Sahara November 1, 2025 Samia Suluhu Hassan ta lashe zaben shugaban kasa a Tanzaniya November 1, 2025 Najeriya ta musanta ikirarin Trump, na cewa Kristoci na fuskantar babbar barazana a kasar November 1, 2025 Majalisar Dinkin Duniya ta damu da hare-haren Amurka a Caribbean da Pacific November 1, 2025 Israila Ta Kai Hari Kan Ofishin kungiyar UNICEF Dake Gaza A November 1, 2025 Amurka Na Shirin Kai Hari Kan Kasar Venzuwela A Kowanne Lokaci November 1, 2025 Iran Ta Sanya Da Ranar 30 Ga Watan Nuwamba A Matsayin Ranar Kasa Ta Tsibirai 3 October 31, 2025 Isra’ila Na Ci Gaba Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta A Gaza October 31, 2025 An Tube Yarima Mai Jiran Gado Na Birtaniya Bayan Da Aka Tabbatar Da Laifinsa October 31, 2025 Kasashen Pakistan Da Afghanistan Sun Tsawaita Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta October 31, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci